🌺🌺🌺🌺
*JOINING TWO DIFFERENT THINKS*
'''Gamin gambiza'''
🎍🎍🎍*BY*
*UMMU SUMAYYA*
BintubabyTabbas zakuji dad'in wannan littafin domin labari ne daya zo da sabon salo,
Zazzafar soyayya mai shiga zuci labarin soyayya mai ban tausayi da ban mamaki,
Labarin wani d'an ham shak'in mai kud'i dake da baudadd'iyar zuciya akan k'in ba'kar mace yatsani ba'kar mace, yace sai farar mace coca cola shape mai degree dan aganin sa duk wacce bataje high institution ba bata waye ba yana searching d'in neman matar auren sa kawai mahaifin sa yamai shiga hanci da k'udundune ya auro masa bazawara kuma y'ar k'auye yarinya k'arama yashiga tashin hankali matsananci inda yazuba matar akwandon shara dan aganin sa babu abunda zaiyi da bazawara y'ar 14 years kuma y'ar talakawa wacce bata san komai ba saidai ya kula da ita kuma ba'kar mace,
Inda ya auro farar mace y'ar 27 years wacce ta kammala masters degree d'in ta tana aiki akanfanin mahaifin ta daya kasan ce senetor president
Shin ya wannan kishin zai kasance tsakanin y'ar 14 da y'ar 27 years lallai wannan shine ganin gambiza joining two different things.
Zai fara xuwar muku a 6-10-2021 ku shirya tarbar shi dan salon na daban ne pure love and romantic story agyara zama akakkab'e zani xai sauka da zafin sa!
![](https://img.wattpad.com/cover/285949708-288-k70723.jpg)
YOU ARE READING
JOINING TWO DIFFERENT THINGS
Romancepure love and romance read it own your own risk