7&8

129 5 0
                                    

🌺🌺🌺🌺

*JOINING TWO DIFFERENT THINGS*
                   '''Gamin Gambiza'''
                        🎍🎍🎍

                     *BY*

           *UMMU SUMAYYA*
                   #Bintubay

*Saura page biyu free yak'are kuna ina ne fans maza ku hanzarta kar abaku laabari domin gamin gambiza daban ne da sauran abun sai wanda yasiya shine zai tabbatar ehem*

🅿️7️⃣➡️8️⃣

Saida tadaina jin motsin kowa sannan ta futo kamar wata muna fuka har rana tafara fitowa tad'ebi ruwa tanufa bayi da sauri dan tayi wanka kamar yanda aka koya musu wankan tsarki amakaranta haka tayi tana kuka shike nan ancuce ta,  tafito kenan Baba Jummai tafuto daga d'aki tana mata wani irin banzan kallo kamun tace "shegiya da idanu kamar agolan nufawa ina kallon ki kina kallona watakan yanzu kinfara k'ok'arin had'a kafad'a dani abunda akemin shi kwartan ki kemiki yo dole ki kalleni galala kijini dakyau matuk'ar kikaje kikayi ciki dawuri agidan Alhaji to wallahi kinemi wajen zuwa danni sosai kike takura min nida gidana bana sakata na wala mtsss shegiya mayya zaki wuce kosaina targad'a ki awajen!"

Da sassarfa ta wuce tafad'a d'akin ta tana rushewa da kuka da disasshiyar muryan ta komai ya kwab'e mata bata da kowa sai Allah kuma akullun shitake rok'o yazab'a mata mafi alkairi arayuwar ta kaya tasa sannan tayi sallah tajima tana rok'on Allah buwayi gagara misali akan yakashe ta kafun gobe,
Kwanciya tasake yi dan jikinta kyarman yinwa yakeyi sosai addu'ah take Allah yasa ta mutu ahaka barci yasake kwashe ta,
Cikin barci tasake jin maka mancin abun d'azun yanxun ma kasa ihu tayi sai hawaye datake kuma tasan rana ne amma bisa mmk dad'e idanun ta sai taga duhu dund'um gashi jikinta saitaji kamar and'add'aure ta takasa motsa komai nata sai idanunta,  hawaye take tana fatan Allah kar yabama koma waye ikon cutar da ita dasauri tafurta "innalillahi wa-enna ilaihirraji'un" domin haka malamin su yace sudinga fad'i matuk'ar suka tsinta kansu awani yanayi na rayuwa gaba d'aya sai yanzu ma ta tuna,  take taga d'akin yayi haske kuma babu kowa jikinta ba kaya maimaitawa kawai take atsorace yanzu kam tagama tabbatar wa aljanine ya aure ta kuka take sosai da disasshiyar muryan ta gud'a tafaraji hakan yasa dasauri tamik'e tad'auki riganta tamaida tana runtse idanun ta sabida zafin da boobs d'in ta sukeyi tana zama wasu tsofaffi biyu suka shigo kallon su tayi amma kafun tayi magana suka fara yab'a mata lalle ajikinta sake k'udundunewa tayi tanajin bak'in cikin ta na ninkuwa
Saida suka sata a lalle suka feshe ta da turare sannan suka futa sunata y'an gulman makin su domin kaf k'auyen ansan bata son auren amma wazai tanka tunda kawun ta yabada ita.

*********

Tunda yadawo gida yatasa system gaba yakasa hasala komai lokaci lokaci yakan danja tsaki kafun ya lumshe idanun shi cike da damuwa ahankali yafurta "why Dad bakasan wacece wannan Mom d'in ba lumbu lumbu ce tauraruwa mai wutsiya amma kai kakasa ganewa ya Allah katsare ni daga dukkanin sharrin wannan annamimiyar matar bud'e idanun shi yayi yana furzar da iska wayarsa dake ringing yajawo wani kayataccen murmushi ne ya subb'uce mai ahankali yafurta "the love of my life" yanke wayar yayi yadanna mata kira saida takusa tsinkewa tad'aga cikin kissa ta amsa sallamar da yy mata tagaisar dashi ahankaki ya amsa daga nan tayi shiru kusan five minutes sai tagyara zaman ta daga can side d'in tace "nasa ranar dazamu had'u dakai ne this coming Friday a side resort"
Kusan two minute kamar bazaiyi mgn ba sai kuma yace "why ba gidan ku ba?"
D'an jim tayi sai tace "ok inba matsala you can come"
Kai yad'an girgiza yana lankwasa yatsun shi suna k'ara yace "uhm Lubaila auren kifa zanyi inban zo gidan kuba ina kike so nazo sokike nahad'u dake a wajen shakatwa? Hakan bai dace ba"
Shiru tayi saikuma taji bata kyauta ba ahankali tace "am so sorry kaxo gidan"
Murmushi yy yace "is okay ya Mom and when Dad zai shigo Nigeria?"
Shiru tad'an yi saikuma tace "Mom tana lafiya and Dad i don't even know when zai dawo but insha Allah by the grace of Allah zamuyi mgn zuwa dare inya fad'in min saina gaya mk"
Kanshi yashafa yace "ok letter ina aiki ne"
Kafun tayi wani mgn yakatse kiran da idanu tabi wayar kafun ta tab'e baki tace miskili kawai,  data takunna tafara chat hankali kwance.
Bayan sun gama waya yaruntse idanun shi saikuma yamike yazura wani lallausan takalmi yana sanye da riga armless fara sol da wando three cotter gaba d'aya jikin shi gashine akwance bak'i sid'ik tafiya yake kamar me jin tausayin k'asa side d'in ta yanufa saida yy knocking yanaji akace yes come in,
Baki yatab'e yashiga side d'in da sallama abakin shi batare data amsa ba tatashi daga kwancen datake kanta ba ko d'an kwali kitson attach d'an ta yazubo yarufe fuskanta da mamakin me yakawo shi side d'in ta tace "Safwan kaine dakanka dabaka kirani awaya ba!"
Kallo d'aya yamata yad'auke kanshi aranshi yace "gata kamar na Allah ahaka amma zuciyar ta b kyau Allah abaki fir'auna axuci"
Baki yatab'e afili yace "uhmm mgnr bata waya bane shiyasa"
Dariya tayi tamik'e tanufa fright tad'auko mai ruwa da limca ta aje agaban shi kitchen taje tad'auko cup saida tazuba mai ruwan tamik'a mai,  baki yatab'e yana wani kauda kanshi yace "am ok kizauna nayi abunda yakawo ni"
Asanyaye ta aje ruwan tana zama tace "inajin ka!"
Cikin natsuwa yace "Dama nasamu mtr dazan aura ne so har mun gama mgn da ita shine naga yakamata kisani"
Jikin tane yad'auki kakkarwa tsoro da tashin hankali lokaci d'aya suka bayyana afuskarta tace.....,

**********

Rana bata karya saidai uwar diya taji kunya yau juma'ah da misalin karfe biyu na rana y'an tsirarun mutane suka shaida d'aurin auren Alhaji Buba Da Nafeesa Rabe akan sadaki naira dubu d'ari,
Alhaji Buba na hango cikin farar shadda d'inkin tazarce datai matuk'ar haska shi dan bak'i ne wuluk hakoran shine kawai farare gajerene d'an tittirna yanada k'iba ga tumbi washe hak'ora kawai yake yau yazama angon Nafeesa abokanan shine sike ta tsokanar shi shiko yana ta dariya daga nan gidan gonar shi aka nifa inda akaci akasha aka watse,
Bayan sallar la'asar zaune yake ad'akin shi yana kallon wani mutun dayake ciro uban magungunan gargajiya aleda yana jemai agaban shi saida yaciro kala biyar kamun yace "Alhaji iya wad'an nan inkasha yarinyar nan zataji ka zam zam kuma komai nacinta saika k'ure ta karka wuce mirfi biyu dan inka wuce hakan ana iya samun matsala dan kaima da sauran ka har yanzu ai"
Murmushi yayi dan yana son aringa danganta shi da masu jini ajika alhalin har jikoki yanada su ga yaya mata ya auras gdy yamai yafuta shikuma yabaje agadon yana tunanin yanda daren yau zai kasance mai shida Nahisa bak'ar mace ga lafiya ga quality sannan uwa uba ni'ema balle ma Nahisa dake da many'an idanuwa daya tabbatar k'ilan tafishi jaraba gaskiya yau zata cuwu awajen shi murmushi yayi yashafa gaban shi data mik'e car tashi yayi zaune yana murmushi.

Tun da safiya take ta kukan dabashi da wani amfani agareta dan babu wanda ya kulata gida yacika damk'an anyi tuwo miyar goji mutane sai kaiwa baka suke y'an gulma da tsegumi sai lek'en ta suke,
Labarin daurin auren na zuwa cikin gidan Jummai tazo ta tasa ta gaba har bayi dole tayi wanka tana futowa Jummai dakanta tabata sabuwar atamfa d'inkakkiya d'aya daga cikin na akwatin dan dama d'inkakkun kawai tabari tasaka d'aya ajikin ra Nahisa na tasa d'aya saura d'aya kenan,  gaba d'aya tahana aga akwati dan tasan bata ayyana gaskiya ba,
Nahisa na hawaye tafuto zata d'akin ta saiga kawu Rabe hannun ta yakama zuwa d'akin nata anan ne yazaunar da ita yana kallon ta yace "kiyi hak'uri Nahisa nashiga rayuwar ki!"
Da mamaki tad'ago tana kallon shi kamun tace "ba komai Kawu"
Murmushi yayi yana share hawayen fuskar shi tabbas sai yanzu dabakin alk'alami yabushe yake dana sani maras amfani shike nan yaci amanar d'an uwan shi mirya araunane yace "Allah yamiki albarka kinji"
Gaba d'aya saita shiga kasa gasgata abunda takeji kuma take gani kawu Rabe yake kuka agaban ta dasa mata albarka koda shike yacuce tane dole yasa mata albarka da idanu tabishi ganin yanufa futa still yana sharar kwallah,
Shiru tayi na y'an mintuna kafun Jummai tashigo d'akin d'auke dawani kwano agaban ta tadire tace "ohya kicinye yanzu zan zo na d'auki kwanan har roman ki lashe"
Da to kawai tabita tana kallon abun kwannan kamar tantabara ahankali tafaraci jin wani irin dad'i da bauri dakyar ta iyacinye wa tasha roman bakinta ta gumtse jin amai na taso mata Jummai na shigowa taga tacinye tayi murmushi tace to kihad'a kayan ki dai ana magrib za'a zo d'aukan ki"
Kallon ta tayi saikuma takauda kanta tana share hawaye fuskarta,
Baki Jummai ta tab'e tace "da kin adana su anjima kyama Alhaji Buba nasan shi zai lallashe ki sannan duk abunda yace kiyi to kiyi da hanzari banda gaddama karki kuskura yakawo karar ki dan kin san sauran sannan dakinga yacire kaya kitabbatar kin lalube su dakinga kud'i kidauka ki b'oye zan dinga zuwa duk sati ina amsa kinjini ko"
Shiru kawai tayi amma bawai dan zata yi abunda tace d'in ba ak'arshe tabita da to,
Bayan magrib akazo biko Baba Jummai ne da tsirarun kawayen ta magulmata suka raka Nahisa gidan Alhaji Buba tamfatsetse aljannar duniya amma kuma daka shiga ciki yara zasu fara maka sallama yarane iri iri manyan da k'anana matan shi biyu Nahisa ta uku asalin uwar gidan shi dasukai auren saurayi da budurwa da matar shi tabiyu itama budurwa ya aureta su suna nan sun tsufa sun zama y'an reno amma inyarasa nayi yakan d'an rab'a yasamu na lasawa,  kowacce acikin su hak'uri take dashi domin Alhaji Buba ga kud'i suna gani amma ba naci bane basa cin cima mai kyau y'ay'an shima inka gansu kamar almajirai musamman wad'anda basu da iyaye agidan dan ya aura mata sun kai 17 Nahisa ta 18 kuma duk basa gida atak'aice dai auren sa 20,
Side d'in Nahisa aka nuna musu suka shiga suna gud'a da yada habaici matayen nasa ko dariya sukai sukai shewa suka tafa,
Maganar dazun Jummai tasake jaddada mata sannan suka mata sallama,
Bata wani damuba amma mugun tsoro ne fall ranta hawaye take share wa lokaci lokaci tana kallon k'ofa ganin dare yafara rufawa ne yasa ta lallab'a tatashi tayi sallar magrib da isha'e tana kan dadduma tana maimata innalillahi wa'inna ilaihirraji'un taji sallaman Alhaji cikin shine yafara shigowa kafun shi wani irin mik'ewa tayi tana kallon shi afirgice dan sai yau tak'are mai kallo..........✍🏼

*This book is for sale N300 for normal group 500 for vip 1000 for special group inda zamu kammala book d'in cikin 3 week's you can send the money via 4210014214 lawal shamsiyya eco bank and send the evidence of payment via 07017296839 or mtn/artel credit via 07017296839 please and please banda vtu only photos d'in card

JOINING TWO DIFFERENT THINGSWhere stories live. Discover now