P1

261 9 0
                                    

🌼 *WANE YARO* 🌼


BY
NASRULLAH

®️🌁

*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
[Kungiya Domin wayar da kan mata, Farin jini writer's domin ci gaban Mata.]

_♡F.J.W.A♡_

https://www.facebook.com/FARIN-JINI-Writers-Association-109861227874440/

🅿️1️⃣

Nifa wallahi nagaji, da wanan iskancin da kake mun, haba kullum sai kazo kayi ta tadamun da sha,awa kuma ba cina, zakai bah, kai kenan kullum baka da aiki sai romance.

Toh nidae Yau gaskiya na gaji, ayita ta k'are yau kwanan mu nawa da aure, kusan kwanaki talatin kenan?.

Amma duka saunawa ka taba kwantawa dani, kullum sai kazo kayi ta Romance.

Gaskiya ni dai bazan yarda, bah yau sai ka bani hak'k'ina idan kuma ba haka bah, zan kwata hak'k'ina.

Saboda ni wallahi wannan iskancin naka ba k'aramun isata yayi bah.

Kawai ina cikin zaman zamana agidan mu kazo ka auro ni.

Ka d'auko ni, kamun dad'in bakin ku kalar na maza, ka kawo ni nan, nasha da nazo gidanka.

Zan huta na samu kulawa da kwanciyar hankali da biyan buk'ata, amma sam ina ba haka bah.

K'awayena suna ban labari cewa, aure akwai dadi sosai kuma ga samun lada idan nayishi na huta zanji dadin rayuwata.

Duk wata damuwata zanji ta gushe sam bata, saboda farin cikin da nake tunanin zan samu agidan ka.

Nayi tunanin kaine maganin damuwata, kaine wanda zai fito dani cikin haske ayayin dana shiga cikin duhu.

Amma ashe sam ba haka bane bah, na yaudari akaina da yadda da dadin bakinka.


_Pls_
_Share_
_Comment_
07055852908

WANE YARO !!!Where stories live. Discover now