P30

36 4 0
                                    

🌼  *WANE YARO* 🌼

    
               BY
       NASRULLAH

®🌁
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION📚📚*
[Ƙungiya Domin wayar da Kan mata, Farin Jini writer's domin ci gaban Mata.]

     *♡°F .J .W .A°♡*
https://www.facebook.com/farinjiniwritersassociation/
        
              *Sadaukarwa*
                   *Gareki*
        '''Nadiya Adam Abubakar'''

                🅿️3️⃣0️⃣

Ko da ta fito samunshi tayi har ya yi bacci, tashin shi tayi tace mishi, "kaje kayi wanka muje dani ga abincin can na kammala..

Sannan ya tashi ya shiga bathroom yayi wanka, ya fito  jikinshi ɗaure da towel sai ga Saudat zaune tana zaman jiran ganin fitowarshi, wanda tuni ta ɗauko mai wasu kayyakin wanda zai saka jikinsa doguwar rigace jallabiya sai kuma ɗan ƙaramin wando ta bashi ya saka sannan suka wuce can  parlour.

Suna zuwa suka zauna Abban Sadeeq ƙura mata idanunshi yayi, yana kallonta ita ko sam Bama ta son suna haɗa ido dashi, saboda ranta ɓaci yake, idan ta tuna abunda ya faru ɗazun ranta bala'in ƙuna yake, ko da suka zo dani inda zazu ci abinci ɗin daman ita ko zama batai ba, shine ya samu wuri ya zauna yayin da yake kallonta, ita kuma plate ta ɗauko ta zuba mai abinci, tana shirin zuba nata kenan, bayanta zuba mishi nashi har kawo mai shi gabanshi, ya saka cokali ciki yana ci.

Zata fara zuba nata kenan ke da wuya sai ga wayarta ta fara ringtone, ko rufe cooler abinci bata gamayi ta tabar parlourn, sai dai Abban Sadeeq ya rufe ganinta ta tafi ko magana bata mishi ba, daman kuma ya lura da cewa bata wani fara,ah sam, ta koma can ɗakinta, ta amsa kira harda karin ranta aɓace yake!...

Ba kowa bace ke kiranta ba sai kawarta farhat domin taji ya lafiyarsu Abban Sadeeq shi da momy shi, hakan ya saka farhat ta kira Saudat awaya, suka gaisa sanna suka cigaba da hira mai daɗi , zuwa can Saudat tace,

"ƙawata"
Farhat tace, "Na,am ƙawata"

Saudat ta cigaba da cewa, " kin san wani abu kuwa, wallahi akwai matsala ina faɗa miki ƙawata?"

Farhat ko da taji haka ce mata tayi, " a,a ƙawata ina jikinki sai kin faɗa wacce matsalace wannan haka?"

Hmmm tayi tana faɗin, " wallahi ƙawata ina baki labari, mijina sam bai iya gamsar dani yayin kwanciya, dan da nan da munfara sai kiga har ya kawo, ni bam wannan ke ban haushi ba wallahi, da idan ta kwanta tayi laƙwaf inyi inyi ta tashi ta, amma ina abun yaci tura ne shiyasaka.

Ina faɗa miki ƙawata wallahi babu kalar salon da  ban mai ba wai ko zata tashi amma duk a banza ,wallahi kawata abun yana matuƙar ƙonamun rai idan na natu hakan, hakan yasaka ni sukini wallahi inaji, sam yanzu haka kawai dai ina miki maganar ne amma ba wai ina cikin farin ciki bah!"

Farhat jin haka da take tana saurar  Saudat buɗar bakinta tace, " Allah Sarki wallahi har na fara jin tausanki wallahi, yanzu ladar roman nan dake ake sha ai nishaɗi da farin ciki duk ke baki samun  komai kike son kice mun?"

"Eh koh wallahi ƙawata kamarkin san komai wallahi hakane, ingaya miki shine da tun ɗazun raina bace mah zam zuba abinci muci kenan sai ga kiranki shine yasaka, na baro dani  ɗin ko mgana banyi mai ba wallahi, abu ne da ciwo kuma wallahi yayi matukar ɓata mun rai sosai shiyasa,nima kawai na baro wurinshi na ƙyaleshi,.

"Kai mutumiyata wallahi baki da dama shine ko  haƙuri kin kasayi, sai kin nuna ɓacin ranki sannan?"

"Emnah ai dolene ƙawata wallahi nasan komai dangane da  maza suma wallahi basu da jin magana sosai?"

"Hakane gaskiya,  amma dai ƙawata wallahi baki da dama sam"

Hmmmm "kedai bari" ta cigaba da cewa,

"Hmm toh shikenan yanxu maye abunyi dangane da wannan lamarin mawa sister?"

"Hakane kawata gasky dai wlh akwai ciwo abun sosai  wallahi"

"Wallahi kuwa kemah dai kya faɗa, amma ni yanzu ƙawata so nake ki bani shawara kuma ki kawo mun mafitar damuwata awurinki, saboda ƙawata wallahi ni na yarda dake fiye da yunwar cikina ƙawata"

WANE YARO !!!Where stories live. Discover now