P15

37 3 0
                                    

🌼  *WANE YARO* 🌼

    
               BY
       NASRULLAH

®🌁
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION📚📚*
[Ƙungiya Domin wayar da Kan mata, Farin Jini writer's domin ci gaban Mata.]

     *♡°F .J .W .A°♡*
https://www.facebook.com/farinjiniwritersassociation/
        
              *Sadaukarwa*
                   *Gareki*
           '''Maman haneef'''

                🅿️1️⃣5️⃣

        *WANENE DOCTOR?...*

Doctor, asali sunan shi Sani, matashi ne ɗan yen jini domin duka-duka shekarun shi basu wuci ashirin da takwas  ba, (28 years old) kawai dai shi irin yaran nan ne masu sa'ar karatu, bugu da ƙari shi ba anan ma ya yi karatun kiwon lafiyarshi ba?.

A ƙasar waje ya yi karatun, kiwon lafiyarsa (health), sanan da ya yi graduation nashi, ya dawovnan gida Nigeria mahaifanshi suka nema mai aiki.

Mahaifanshi shi attajirai suna da arkizi Allah ya yi ma family nasu arziki da rufin asiri.

Hakan yasa da ya kammala karatunshi ya samu aiki, shine yake aiki cikin wanan asibitin, saboda yana da ƙwarewa sosai da hazaƙa wurin aiki.

Wannan working experience, da yake dashi shine ya bashi damar zama, matakin da yake a yanzu.

Sani matashi likita (Young Doctor), mai ki manin shekaru ashirin da takwas (28yr's old), ya yi karatun shi, a ƙasar Indiya na kiwon lafiya (Health) har ya kammala ya yi graduation, An haifeshi a Garin Zaria, iyayan shi da dukan family nasu suna can Zaria, shine kawai yake nan kano zaune saboda yanayin aiki, babu hali yanzu ace ko da Yaushe mutum yana kan hanyar zuwa, da dawowa bugu da ƙari gashi ƙasarta mu babu tsaro.

Hakan yasa shi zaman garin Kano, su ma'aikatan asibitin, bisa jagoran cin ƙungiyar asibitin akasama musu da gidajen kwana.

          *********************

Doctor Sani, daka mata tsawa ya yi, tare da bugun teburin cikin office ɗin shi, ranshi ya ɓaci sam saboda Saudat taƙi amincewa da bukatar shi akanta.

Wannan tsawa da Doctor Sani ya daka mata, ya sa ta razana sosai, cikin ranta ta shiga,  "Inna lillahi wa-inna ilaihi-raju'un, Inna lillahi wa-inna ilaihi-raju'un, inna lillahi wa-inna ilaihi-raju'un" nishi take sama sama tare da dafe ƙirjinta ta da hannu sanan ta numfasa.

"Haba kai ko bawan Allah, sai kace kai ba musulmi na haɗaka da Allah ka rabu dani ka ƙyale ni na tafi, Dan Allah"

"Shikenan naji zan barki ki tafi, amma kisani cewa zan baki zaɓi guda biyu, saboda haka aciki sai ki zaɓi guda ɗaya"

Tana rawar jiki ta ce, "Ah, ah naji faɗa mun ina jinka?"

"Zaɓin  na farko?, Walau ko dai ki kawo mun kanki, ko kuma idan waɗan da kike jiya sun warke daga baya zaki kawo mun kanki, na fako kenan. Na biyu shine dole ni ne zan zama likitanki, wanda zai rinƙa kula da kiwon lafiyarki ko wacce rashin lafiya ce ni ne likitan da zaki zo wurin shi!... Bayan haka kuma  bakomai"

Cikin sauri ta ce, "Eh na aminta zan bi duk abunda ka faɗa Insha Allah" ta shi tayi har za ta fara tafiya, ya kama ɓaɓɓaka mata dariya, hahahahhaha!....

"Ina zaki kuma? ai da saura, ban gama ba" tsayawa tayi wuri ɗaya cak, sanan ya taho inda take, yana zuwa ya kama hijab dake jikinta ya finci ke shi ya cire matashi....

Yanzu misalin ƙarfe, 3am dai dai na dare, yana fininie matashi ta hannunwanta ta rufe jikinta, alamun ya nuna so yake ya zubar mata da mutunci.

Ta rufe da jikinta da durƙusa ƙasa tana roƙan shi dan Allah kada ya zubar mata da mutuncinta, kar ya keta mata haddinta, kar yaci amanar auranta.

Fashewa tai da kuka tana roƙanshi dan Allah ya harta karya cutar da rayuwarta kar ya yi mata wani abu.

Kuka ta ke ba ƙaƙƙautawa, sai ce mata ya yi, " shiru nace" tare da mata nuni da yatsanshi.

Sanan tai shiru, Ya ce  tashi ta miƙe tsaye ta miƙe, duk abunda ya umarce tayi zuwa ya yi kusa da ita, hannunshi yasa ya kamota y cakumota tana zullewa zata kwace amma ina ya fita karfi takasa ƙwancewa, daman ya sa wayarshi ciki Camera kawai ya ciro ta, ya fara romance nata dukkanin ilahirin jikinta ɗauka ya ke da wayarshi.

Baki abun magana, amma ita Saudat sam kasa magana tayi, rasa me zatai mai tayi hakanan ta zuba mai na mujiya tana kallonshi.

Tai kuka ne, a'a wata zuciyar tace tamai ihu, ko tamai ihu aikin banza ne tamkar hararace a duhu, domin ko ibunta banza babu wanda zaiji ta.

Gashi tana bala'in jin zafin matsar da ya ke mata,da ƙarfi ya ke matsa mata nonuwanta, nan take nipples nata ya fara mata ƙaiƙai.

Cije bakinta take tana daurewa, har sai da ya gama ɗaukarta yana shafe dukan jikinta iya sanda ya gamsu sanana ya ƙyaleta.

Abun takaici tunda ya fara shafa jikinta yana ɗauka batai kuka ba, ko uhmm ta kasa kawai kucceea taso tai taji taruƙu lallai a hannnunshi, duk da dai da hannunshi guda ɗaya ya riƙe ta amma taji ruƙon sosai saboda ta kasa kuɓucewa daga hannunshi saboda riƙon  da ya yi mata.

"Inna lillahi wa-inna ilaihi-raju'un, Inna lillahi wa-inna ilaihi-raju'un, nashiga uku meke faruwa ne dani? Wayooo Allah na, na roƙeka dan Allah ka kagoge shi Pls" tana kuka ta sake durƙusa ƙasa tare da riƙe kafarshi tana kuka tare da roƙanshi da Allah ya rufa mata asiri, tana faɗin indai dan abunda ya faɗa mata ne zata mai su insha Allah, amma dan Allah ka da ya lalata mata mafarkinta.

Doctor Sani, tun tsurewa ya yi da dariya yana faɗin, "hahahahha  ance miki bani da wayau ne kawai zan faɗa miki abu a fatar baki shikenan sai na barki ki tafi?, Ance miki idan na barki hakanan ban ɗauki wani mataki ba zaki dawo ne?"

Sauri tai ta akatseshi tana faɗin, "eh wallahi nai maka alkawari amma sai da ka amince mun bazaka nunawa kowa a kuma ka goge shinan take agaba na gani"

"Hmmm kin ɗauke ni wani Sha-sha sha ne ko me? To bari kiji babu abunda zan goge wallahi amma nai alƙawari bazan nunawa kowa ba sirri me tsakanin ni dake!..."

"Inna lillahi wa-inna ilaihi-raju'un, wayaooooo allah nashiga uku, wannan wacce kalar masiface, mai nai maka ne dan allah kake son lalatamun rayuwata?"

"Au tambaya tama kike me kikai mun?"

"Eh"

"Ok kyawunki  da surarki suka jawo hankalina izuwa gareki"

"A'uzubillahi, Subhanallahi, Inna lillahi wa-inna ilaihi-raju'un, indai haka ake ganin mutum ake sonshi allah shi kyauta ubangiji Allah Ya yi mana tsari da kalarku Wallahi Allah shi kyauta"

"Ok haka kika faɗa ko? shikenan ki jira zaki gani abunda zai faru"

"Uhmm aikin banza kawai, da dai da farko naji tsoro ka? Amma yanzu dana gani sam baka da wuta baka da aljanna, bana jin tsoronka!.. duk abunda za kai kaje kayi, duk abunda kaga ya faru dani daman ƙadarata ce haka take daga wurin halincin mu, duk ko wanda bai yadda da ƙaddara ba bai cika muminin ƙwarai ba.. Mtswww"


Share
Comments
Fisabilillahi
07055052908
★★★★★★★★★★★★★★★★★★

WANE YARO !!!Where stories live. Discover now