Part 11&12
08109939902.. WhatsApp only
I'm back, what did I miss...?
..kaitsaye parlo yanufa., while itakuma tana haskamai..yana shiga cikin parlon yajuyo yakalle ta yace "dakko min mukullin BQ dincan?"...bude baki tai da niyar yin magana yariga ta tahanyarcewa "trust me,babu abun da zai faru"..dan jim tai ,kana kuma ta nufi hanyar bedroom, bayan kamar 3minutes tafito daga bedroom din .... ."muje ki budemin ".....
"Nifa tsoroo.."...
"I told you babu abun da zai faru"Wucewa tai gaba yana biye da ita harsuka fice daga cikin dakin.. suna zuwa kofar bq din..tasa mukulli tabude mai" ..sannan tajuyo takalleshi tace " is that all?"
"No" yafada yana sa kunna kai cikin dakin...kasancewar andade ba a amfani da bangaren ya haddasawa wajen kura sosai ...dakyar yasamu ya matsar da katakon da ya tokare hanyar shiga tsakiyar field din..juyowa yay da nufin yimata magana don atinaninsa ta shigo itama..sai yaga sab'anun haka ,don ita najma awaje tatsaya don ko haska mai da tayi tawaje tayi...baiyi mamaki ba kasancewar tana da asma gakuma Hadi da tsoro..murmushi kawai yay,sannan ya sauke mutumin daga kan kafadarsa..yajuya yafara laluben igiya ,..acikin dakin .dakyar yasamu ..cikin sauri sauri yakammala daure shi..kana yajawo kujera yadora shi akai... .......kana yafito daga cikin dakin ya amshi mukullin hannunta yakulle... "Dakko hijabinki" yagaya mata ...yana nufar inda motarsa take
"Hijabi kuma,ina zamu?"
"Kawai kiyi abunda nagaya miki"..yabata amsa yana mai bude murfin motar ..yana shiga yafara laluben wayarsa don yasan anan yabarta..lokacin da yajiyo ihun najma..dakyar ya hango ta, dialing din numbar abukinsa abdulmaleek yafara yi yana dagawa yace....."are you at home?"...daga can bangaren abdulmaleek yace"bana nan ,are you coming ?" ..."no,amma dai ganinan zuwa"..."ok to bara nayi sauri nakoma"......"that's all"..yana fada yakatse kiran...daidai lokacin najma ta dawo bayan ta sako hijabin tana zuwa tabude tashige .... Fitowa yay daga motar saboda tinawa da yay da baibude gate ba..."oh Allah" yafada yana fita daga cikin motar , sai yanzu yake dana regretting be,,rashin daukar gateman,,saida yaje yabude gate din sannan yadawo yatada motar suka fita,agen yakara fita yaje yay closing gate din sannan yasa mukulli yarufe...yaja mota suka fice daga layin.....Suna isa motar abdulmaleek tana kunno kai cikin layin ..saida yatsaya yabude gate din,sannan shima yakunna hancin motarsa ciki....yana gamayin parking yafito daga cikin motar yadurfafi abdulmaleek dake nufo inda tashi motar take..."the great doctor naseer" yafada yana mika mika mai hannu sukayi musabaha..
Ganin bai maida mai da martanin teasing din shi da yay ba yasa yasha jinin jikinshi, yaje fa mai tambaya .."are you alright"......""no.,kaga yanzu duk ba lokacin tambaya bane firstly dai tare muke da najma, please inason tazauna tare da matar till tomorrow" yanzu akwai inda zanje..."as meyake faruwa ne ,mutuwa akai ma ne or what naga idon yay ja, please share your burden with me,duk kasa na rikice" kaga kakwantar da hankalin ka zanje, tomorrow innazo tafiya da ita zanga I'shall tell you anything"...ganin zaikara jefo mai wata tambaya ,yasa yay saurin katsesa ta hanyar barin wajen yanacewa" kagaida min da maman baby..." ..yafada yana durfafar wajen motarsa ..yanazuwa wajen yatamke fuska yacewa najma "fito.." ganin babu wasa a fuskarsa yasa ta fitowa.. kibi shi ciki ..gobe zandawo ,zamu wuce zazzau ..yana fada yarufo motar yaja yabar wajen......
Vote vote wlh wlh wlh inba ai voting ba zamu koma gidan jiya....
08109939902.. WhatsApp only
YOU ARE READING
UNCLE NASEER ✅
Romance....what action would you take.. if you found out dat someone whom you hold so dearly.is cheater, and he secretly tried to sleep with your loved wife unbeknownst of you..?.. that's doesn't sit well! Have you ever loved something or someone to the e...