💚💚❤️💚💚
Part 7&8
08109939902 WhatsAppHappy birthday to me 💕💚🎉🎁
.......tafiya yake amma zuciyarsa naga tinanin abun da wannan mutumin yafada mai..dakyar yakaraso layin,.. yana zuwa jami an tsaro suka tare shi da tambayar ina zai je wani acikin securities din ne ya haska shi da fitila sannan yace.."au ranka yadade ashe kai ne..?
Murmushi yay mai batare dayace mai komai ba..
Juyawa security din yay yabawa sauran securities din umarnin subude mai yawuce..,Najma PV..
Shake mata wuyanta yay.sannan yasa dayan hannunshi ya rufe mata baki..janta yake.ayayinda itakuma sai shure shure take tana neman hanyar da zata kwace..,
Bai daina janta ba harse da suka karaso bakin gadon sannan yawurga ta kai..
Fara kokarin cire rigarshi yake.hakanne yasata takara kokarin guduwa.amma ina tana mikewa yatadota tafadi kasa kanta yabugu da gefen gadon..nan take jini yaballe mata amma duk dahaka bai kyaleta ba.yasa hannu yajanyo ta yakara cillata kan gadon ya afka kanta..ihu take son yi amma takasa sakamakon rufe mata baki da yay..
..babu abun datake sai aikin bubbuga kanta ajikin fuskar gadon..yakushinsa tafara tana mai fashewa da kuka mai tsuma ziciya..,
Duk addu ar data zo bakinta karanta ta take..jin yafara kokarin yaga mata rigar baccin dake jikinta sai kukanna ta yatsananta. ..Sa hannu tai tafara yakushinsa tana dukansa ko taina.. amma kamar batayi..,
Dayaga ma tana neman bata bai lokaci sai ya fara had a mata da duka ...tinawa yay ashe becire wandonsa ba..dagata yay yadan matsa gefe domin yacire wandonnasa..
Adai dai wannan lokacunne idanuwanta suka sauka akan..
Yar karamar fitilar dake gefenta.irin wadda ake ajjiye wa agefen bed..,
Hannu tasa ahankali .batareda yagani ba .
Tajanyo fitilar ahankali..
Daidai lokacin yajuyo.aikwa yana juyowa takwada masa akai..
Itakuma takwasa aguje..,
Tana jiyo ihunsa.amma Bata waiwayaba tana wannnan gudunne tabuge da fridge din dake falon ya yayo kanta dayake akan wani Dan karamin glass yake me zubin dutse aikwa garin gocewa Don kar ya fado mata santsi yakwasheta tafadi jikake yif ..kara takwalla wannan ..karar data kwalla itace tajanyo hankalinshi yafito daga dakin yana dafe dakai hannunsa rike da bindiga..Ganin yadurfafota yasa takwasa da gudu batatsayaba harseda taje wajen door din dakin hannu tasa tabude kofar aikwa tana budewa .. uncle naseer yana zuro kafarshi cikin falon fuskarshi a murtuke..saboda yajiyo ihunta sanda yake parking din motarshi..
I
Juyawa tai..domin ganin haryanzu yananan sai dai tana juyawa shikuma yana kama window dake falon yana kokarin guduwa. ..."Gashi can.gashi can uncle..zai gudu"
Mtsar da ita yay yay kanshi da gudu......✍️Kuna sa inajin kamar indaina rubuta littafinnan saboda rashin votting dabakwayi..🤔🌹
UNCLE NASEER
BY
NASEER BN UMAR❤️#vote
#follow
YOU ARE READING
UNCLE NASEER ✅
Romance....what action would you take.. if you found out dat someone whom you hold so dearly.is cheater, and he secretly tried to sleep with your loved wife unbeknownst of you..?.. that's doesn't sit well! Have you ever loved something or someone to the e...