Part 59&60...
❣️❣️💋💖Dan girman allah idan kasan bazakai votting..dan darajar da Allah yaywa annabi kar ki/ka ranta please 🤲
.......... Kokarin janye hannunta daga kan kunnensa yafarayi...kara murda kunnen nasa tai cikin fada fada tana me fara yin mgn.....
"You're supposed to wake up since 7 am after you said your prayer but because you downgrade me that's enough for you to wake up at the right time you feel so...?,Takarashe fada tana me kara murda kunnen nasa hadi da dungure mei kai....
Kuna kuni yafara yima yana me turo baki hadi da cewa...
"Ayyah! Ummi whom am i to downgrade you...you know you're my worthy conduct....you knew yesterday I was snowed under with soo many works that needs to be done... firstly let's talk about school...ariana told me you hosted with her mother ... yesterday..... what's happened?
Yakarashe fada yana me matsawa yabata hanya ta shigo..
Jin tayi shiru ne yasa shi kara..jefa mata tambayar....yana me kura mata ida nu....saurin kawar da kanta tai tana me neman waje ta zauna
...."Mom I'm asking please s'it because of my relationship with her?
Ganin ze dameta da uban tambayoyin sa..ne yasa ta saurin mikewa ta nufi kofa tana me...cemai..
"I'm waiting for you .. but please don't hesitate to squander my time...you...?
Murmushi yay yana me fadawa toilet dama yasan bazata bashi amsa ba....
Mrs fatima kenan ....mrs Fatima ba yar asalin kasar Australia bace ..daga wata kasar tazo but no one knows from where.. people often ask her what about her origin and tribe ....they wanted to know more about her...but..mrs Fatima never give a sign that would show them where she came from.. if not for the language she' rarely use..hausa. but this doesn't matter..in Australia especially Adelaide South na Australia don kana speaking in hausa this doesn't mean you're hausa by tribe...they think you might learnt it by staying or getting contact with hausa people .... Having lived in there...made alpha her only song grew up like them obviously you may think he's born there.mrs fatima macece jajircecciya akan tarbiyar gidanta ..don zaman su a nan bai sa..tabar alpha ya dau komai da ya shafesu.alpha but behind closed doors kuwa he does whatever he wants to without her knowledge .. including hugging kissing bossy ladies na Australia up to hand shake da basu dauke shi dama as something unreliable ba...and alpha is knowledgeable and straight forward person.. but these doesn't make him put there bad deeds into practice .... mrs Fatima stayed on in Turkey for 2 years before moving to Adelaide South Australia... this was where alpa gt the name alpa the most powerful...mrs Fatima took advantage of her being in Turkey by changing her son name. And started calling him alpa..but in reality his name is jabir..... She also cope of with soo much obstacles while trying to survive including..shafe uwar tafiya me nisa..akafa ketawa tacikin sahara..harta kai da samun kanta a bank na ruwan da ake samun jiragen da zasu ketara da kai...ahaka harta samu daya daga cikin wannan jiragen. Wanda specifically na masu zuwa kasashen larabawa aikatau ne..toh turkey ma na daga ciki...kasan cewar da makudan kudadenta a hannu yasa bata wulakanta ba..don ko daga irin richly dressing din da take sanye da su awannan lokacin..zaka tabbatar daga high rate family take....but duk da haka koda ta isa turkey se da tasha wahala kafin ta samu apartment din da zata zauna....haya..duk da kasancewar da kudin ta ahannu hakan be hanata fara aiki a wani restaurant ba anan turkey n...shekarar ta 2,3 ta nauso zuwa Australia... sakamakon yunkurin da gwamnatin kasar tai na maida masu aikatau their ivory tower..saboda yawan samunsu da lefin damfara koh gudarwa da bosses nasu kudi etc..... Tayada zango a babban birnin Adelaide.....
Toh tinkafin. Afara kwashewar mrs Fatima ta samu lbr..ta bakin wata maimoon wadda suke aiki tare a restaurant din.. itace ma tasawa jabeer suna alfa
......buta ainahin yar turkey n ce...itace tai mata ma hanyar komawa Australian. Ta hanyar wani uncle dinta inda akaiwa mrs Fatima hanyar fara karatu acan din..saboda Australian akwai doka..sosai shiyasa ..kamar yanda suka tsara kuwa..koda mrs Fatima ta isa Australian Kai tsaye karatunta ta fara ,tai iya kar kokarin ta..ganin ta rage yawan tinanin da take...har Allah yasa ta kammala..but alaqarta da kawarta maimoon. Tana nan,suna yawan gaisawa awaya......
Birnin Adelaide birni ne me ciki da sassy and bossy folks!....kuma birni ne me dogayen gine gine..(skyscrapers building)........
YOU ARE READING
UNCLE NASEER ✅
Romance....what action would you take.. if you found out dat someone whom you hold so dearly.is cheater, and he secretly tried to sleep with your loved wife unbeknownst of you..?.. that's doesn't sit well! Have you ever loved something or someone to the e...