uncle naseer

394 31 6
                                    

Part 55&56
❤️❤️❤️💋

...... ajjiyar zuciya ta sauke bayan da taga kwalbar a inda ta ke,...yanke shawarar ta canja mata waje tai sekuma wata zuciyar ta haneta...nan dai ta barta awajenta na asali.
Sannan tafara kokarin gyara dakin...cikin kwanciyar hankali tagama aikinta....tanaji hajjo tazo tai knocking amma taki ta bude mata.. because tasan inta bude mata taga yanda dakin ya hargitse..akwai matsala....tana gamawa takara fadawa bandakin takuma yin sabon wanka.....koda tafito .......kaya kawai tasanya marasa nauyi ta ...baje akan gadon....batare da ta damu data daga kiran dake shigowa wayarta ba...

Nur POV......

Tinda Nur tai ficrwarta daga gidan bayan abun da Naseer yay mata..bata tsaya wata wata ba kai tsaye gidan kawarta blessing ta wuce.... blessing yar sanata ce anan  anambara...shedaniya yace wolf in sheep cloth... Babu abunda blessing she's could do anything humanly possible  to ger rid of  whatever obstacle comes to her way.. she's stunner  tagani ta fada  don tafi Nur kyau ..they sporadically meet..... Blessing s on her own she is financial independent woman... she'dont  allow anyone shows her what she deserves to do or not including her own parent hakanne yasata ta tattara yanata yanata ta dawo kaduna da zama..take rayuwarta without letting any biases the society has against women stopped her from being the best version of herself. Blessing macece meson kanta ga shegen san kudi da hadama da sukai mata katutu.....kawar nur ce tun suna anambara ita da mama hajara before dady ya auri mama hajara sudawo nan kd da zama.... means she's her childhood friend........

Kodataje kasancewar me gadin gidan yasan nur kai tsaye ya barta tashige cikin gidan....

Tindaga kofar farko sautin wakar move by Beyonce yafara sauka akan kunnenta... Knocking tai aka taso aka bude mata....maza ne biyu afalon s sassy ladies guda 3...dayar macen champagne take tsiyaya wa akofin tangaran while dayar tana kan cinyar dayan namijin  se girgiza mai boobs dinta take  daga ita se riga da ko cibiya bata kawo mata ba... cleavage din awaje yana ta kyakyata dariya tana wasa da sajenshi shikuma yana shafa ass dinta...itako dayar danna waya take while maza biyun gambling suke...saki nur tai tai wucewarta sama wajen blessing....dayarce... Tace.."idiot "

Nur na shigewa dakin ta fada kan gadon blessing tafashe da kuka.. blessing dake zaune tana kallonta ta..ta kyabe baki tace..."Nur what's going on?"

Shiru Nur tai batare da tace mata komaiba.... tasowa blessing tai ta dago nur tana me gogge mata hawayen da ke zuba..kanta ce..."why can't you behave like an elderly lady you're.. it's not a rocket science and you know.....you have to believe it or not his attention is not on you... you're just catching on cloud..."

Azabure Nur ta mike tana me cewa.."over my dead body.."

"And soo?"

Blessing tafada tana me kure nur da ido..."I will do anything possible to get rid of that girl I have to"

"And how? Do you think in the current climate of magic you will catch Naseer attention without sacrificing anything..or do you think the soo called najma is sanctified..if you think soo you're dead wrong... for sure..."

"Soo blessing what do you want me to do.. I would love to see me under Naseer roof..."

"Soo you must to change"
"I should change.. I don't get you.."?

Murmushi blessing tai sannan tace...

"Absolutely you must..then I don't mean you to change from the way you're dressing so as to hold his attention no.. changing .. will come to your way only if you agree with the deal I'm to tell you.."

Blessing tafada tana me spraying turare ajikinta..

Dum nur tai sannan tace...

"My mom has already done it ,but nothing has been done!..ithink those people are just taking advantage of  us in order to earn money..!"

UNCLE NASEER  ✅Where stories live. Discover now