uncle naseer

1.7K 71 8
                                    

💚💚💚💚💚
Part 9&10
08109939902: Whatsapp only, saboda tsaro,bana daga bakuwar number shiyasa,

....da gudu ya nufi wajen,yanazuwa shikuma mutumin yana kokarin direwa,cikin zafin nama yasa hannu ya cafki kafarsa,yana kokarin janyo shi, mutumin yazaro wata yar roba a aljihun sa yafeso mai abun daya ke cikinta,saurin kawar da kansa yay don gudun kar ya shaki powder da ya feso mai..

Gabaki daya palon ne yakara de da kurar hodar, dawannan damar mutumin yay amfani ya dirga ..

Suna cikin kade kurar ne suka jiyo karar dirga abu tawajen da bloomings din gidan suke, atare suka diba dagudu domin ganin meye..

Suna karasawa wajen,suka tarar da bakomai,lalube suka farayi amma basu ga komai ba, kasancewar wajen da  karancin hasken wutar lantarki

Nishin dasuka  jiyo ne yatabbatar musu da mutum awajen..

Wayarshi yadakko daga cikin aljihunshi yakunna Torchlight sannan yafara hahhaskawa yana cikin haskawar ,yaji yay tintibe dawani abu , har yana neman kadashi

Haska gabanshi yay domin yaga menene..

Mutum ne kwance sai nishi yake tayi sama_sama ,fuskarshi duk jini da alama ma bugewa yay Kuma buguwa sosai..

Tsorata najma tai sosai daganin mutumin kwance wanda take da tabbacin shine wanda ya dirgo yanzu..

Kankame uncle naseer tai kamar zata shige jikinsa sannan tace..

"Wlh bobo shine , shine wanda yadirgo yanzu"

"Rufe mata baki yay da tafin hannnunsa sannan yadora danyatsansa guda akan bakinsa alamar tayi shiru..

Matsar daita gefe yay sannan ya mika Mata wayarsa yace tahaskomai,

Wajen mutumin yaje yaciccibeshi yadora akafadarsa ..✍️

UNCLE NASEER  ✅Where stories live. Discover now