MANUFATA. 1/2

130 10 2
                                    

Bisimillahir rahmanir rahim Dukkan yabo da godiya su tabbata ga annabinmu Annabin rahma manzon Allah saw Allah ya ara asa daraja.


A Heart touching love story base on a true life storie



Maryam Abubakar Datti



❤‍🩹MANUFATA❤‍🩹


P1-2


kallon Inna Mariya yadikko tayi tace "wlh ina bayan yarinyarnan namiji goma ba uba goma ba ne wasu ma ba a auren ba amma sun sanja maza babu adadi duk 'yen uwanta babu mai kishin gidan nan yaci gaba kamar ta don haka kici gaba da yi mata addu'a kawai amma gaskiyarta gara ta sake aurenta an da'de ba'ayi maganar ba

ajiyar zuciya Inna mariya tayi tana kallon kishiyarta ta fara magana" yadikko ni ba aurenta ke damuna ba yadda take nace sai dole yaran masu ku'di zata aura wanda ni tuni nagano su suna aurenta ne domin jikinta shiasa bayan auren da bukatarsu ta biya su ke sakinta ta arasa maganar tana sharar Hawaye

ajiyar zuciya yadikko tayi kafin ta fara magana "wannan duk laifin Mustapha ne yayi butulci kwarai duk irin kauna da hidimar da malam ya masa a ce mutum ya raineka tun kana shekaru hu'du a duniya dalilinsa ya zama sanadiyar duk wata 'daukaka da dukiya da ka samu amma uwarka mahaifiya tace ka auri 'yer sa kaki kana ganin a ynzu darajarka ta wuce ka auri 'yer talaka

kwalla Inna mariya ta share kafin ta furta don Allah yadikko ki manta da wannan lamarin mu mayar da hnkali kan *Hanifa* yadikko tace ki daina damuwa IA auren nan shi zai zama na arshe kuma zata cikka dukkan burikanta a wannan auren da iznin Allah "Allah yasa Inna mariya ta furta


kallonsa Yapendo tayi tace *Mustapha* yanzu don Allah ba zaka tausayawa Yarinyarnan ka aureta ba ko domin jihadi tun ubanta na da rai na ke rokarka ka'ki har shi da kansa yace na kyaleka yarinya arama ace aurenta hu'du duka2 Hanifa har yanzu ina sane shekarunta 22 yanzu ko albarkata baka nema wai kai wani irine bakajin nasiha daga zaman turai ka zama bayahude baku ganin darajar iyayenku ta saki kuka


'dagowa yayi yana kallon Innarsa da ke kuka bil hakki bai mata magana ba har ta sakko taci gaba da magana "don Allah mustapha ka tuna duk abinda ka zama a yau dalilin Uban Hanifa ne

ajiyar zuciya yayi baice ala ba ya furta "Inna ni zan wuce saura mintuna ka'dan mu wuce "shiru tayi ta ura masa idanu tana mamakin wani irin kiyayya yake yiwa Hanifa da in za'a shekara maganarta ko tankawa baya yi bare ya bada ansa ko da kuwa itace da kanta da ta haifeshi "cikin raunin murya ta furta Allah ya kiyaye hanya.. Amin ya furta ya wuce


tana shigowa gidan suna karo da yadikko ta furta 'yer albarka dama ke nake jira maza muje suka wuce syd in yadikko suka zauna palonta yadikko ta fara magana

wai yanzu ya kuka yi da shi? ajiyar zuciya Hanifa tayi ta fara magana.. yace IA in ya dawo daga Korea za'a 'daura aure kuma in muna shirye yafi so a tare a ranar

alhdl yadikko ta furta kada kidamu da yayyunki da mariya IA duk wannan karon za suga yadda za muyi alfahri da aurenki gaba 'dayanmu kuma zamu cikka dukkan burinkanmu "IA Hanifa ta furta tana mi'ewa ta furta yadikko zanyi wanka ne sabida zanje gurin 'dinkunana Lubna Sa'ad na jirana "toh yadikko ta furta su ka fito tare

hawaye inna mariya ke yi tana tariyo lokacin aurenta da aka kawota gidan batada wani abokin wasa kamar *Mustapha* duk da ta girmeshi sosai amma kusan shine abokinta amininta a wancan lokacin "hawaye sosai take tana tuna ranar da tajishi da yayansa Nura yana cewa Nura Ko babu mata nan duniya da zai aura bazai auri Hanifa ba kuma wannan hukuncina na ne a yanzu haka babu wanda ya isa ya camzamin

" Nura ma cike da mamaki ya tanbayeshi mai yasa haka? bai ara magana ba tajisu suna fitowa ta koma 'dakinta"

hawaye Inna ta keyi sosai tana tanbayar kanta mai Hanifa ta yi masa? ganin Hanifa itace arama kuma bama yanan a ka haifeta lokacin yana aiki Swizalland.. tabbas Hanifa ta taso da rashin ji da 'dan taurin kai toh amma shi ai yana waje basu zauna tare ba bare yace ga abinda ta masa sosai Inna ke hawaye tana furta shiasa "IA ko bana raye babu Hanifa babu kai Mustapha kamar yadda itama Hanifa tayiwa kanta alkawari


bayan tayi wanka taci abinci ta jefa jar gown ta atanfa tayi kyaw sabida Hanifa na da zunzurutun kyaw manyan idanunsa lumsassu gashi fatarta chaculate ce amma mai haske sai fatar kamar ta Rihanna sannan ga uban gyara da fatar ke sha sabida Hanifa set in *HT26 Paris take anfani da shi* dukda tsananin tsadar man haka take anfani da shi tun tana budurwa sosai man ya ansheta sam baka yadda nan Nageria a ka haifi Hanifa

'dan gyalenta ta yafa a kafa'da ta fito da key inta na motarta kirar Kia duk ta tsani motar tana fatan samun canji da zarar ta tare ta shiga gun Innarta cikin sauri ta arasa ganin Innarta na hawaye ta zauna gefen Innar tana tanbayarta damuwarta kallonta Inna tayi ta fara magana

don Allah Hanifa wannan karon in kika yi auren nan ki jure ki daure komai zai miki kiyi hakuri kada ki yadda ki kashe auren nan ko sabida makiya kinga ko 'yen uwanki wlh suna mana dariya ta saki kuka tana dafa goshinta "shiru hanifa tayi itama tasan sabida *Mustapha* Inna tafi damuwa ta kalli Inna ta furta "IA Inna kada ki damu... Allag baya bacci ya kuma sani domin na ri'a taimakawa iyayena na keyin aure mai kyaw kuma duk Namijin da zan aureshi bazai taimaki 'yen uwana da dangina ba babu anfanin zama da shi ko 'dan uban waye kuwa Inna ke ka'dai kika ragemin sai Imran da Nabila ni su Rumaisa wlh duk abinda suka so suyita fa'da a kaina kansu su kayiwa kuma ko sabida su nima bazan ta'ba auren mustapha ba koda ma shima ya amince.nima banaso bare yadda shima bayaso nima banaso kuma ko yanzu ina daf da finsa arziki da zarar an 'dauramin aure da Nasrin


da Nasrin ajiyar zuciya Inna tayi ta furta Allah yasa ya kuma yi miki albarka baffanku Hamisu ma ya kira 'dazu ya cewa yaddiko iyayen yaron sun kirashi gobe zasu kawo kaya IA .. Hanifa tace eh Inna bari naje kada ymma tayi ta fito


direct Gobir road ta nufa Lubna da ke tsaye tana jiranta ta shiga motar su ka wuce gurin telan suna tattaunawa Lubna ta furta gaskiya Sis kinada sa'a Nasrin Iyayensa shi ka'dai suka haifa ga tarin dukiya ta bala'ee gashi Ubansa ministan kudi ga uwarsa mataimakiyar UN gashi shima ya tara saidai kinsan wani abune Hanifa da hankalinta ke kan tu'ki ta furta "sai kin fa'da lubna tayi ajiyar zuciya ta furta babu wani Namiji da kika ta'ba aure ko ya soki da naga kyawu da kwarjininsa ya kama na 'dan Uwanku Wannan Dr na swizaland *Mustapha* sitiyarin ne ya kusa ku'bucewa Hanifa Allah ya kiyaye ta furta "why r u comparing him da Guys ina.. Lubna ta furta babu komai kawai ranar da na ganshi yazo gidanku dukda bashida wata fara'a na lura ma ga girman kan masifa domin ranar bakyanan kinsan na gaisheshi ko amsawa baiba

tsaki Hanifa tayi tace aikin bamza haka yake 'dan asalin talakawa amma shima wai yanzu yana kyamar talaka Lubma tace wai yaya kuke da shi...? Hanifa ta furta pls Lubby i dnt lyk u hypocrisy somtym ke komai kinason sani banaso ko yanxun nan kowa ya kama hanyansa kin gane? lubna ta furta yi hakuri wlh bada wata manufa na tanbayeki na just sabida naga mamansa na yawan zuwa gidamku kuma naga kamar tafi shiga gun Innarki "shut'up pls Hanifa ta furta tana hararta harma sun iso Shagon 'dinkin

bayan an gama gwadata suna zaune telan na lissafin kudin 'dinkunan tana zaune tayi shiru tunani ta shiga ko aure goma zanyi sai na tabbatar na auri wanda na mallaki duk dukiyarsa na zama attajira yanda *Mustapha* zaka gane dukiyarka ka 'din banza da kake gadara da tinkaho da ita har ka as'antar dani ka'ki aurena sabida yanzu kai ajinka sai yaran masu ku'di wlh ko zanyi aure goma sai nayi har in tara dukiya fiye da taka "sanine b kayi ba ni kaina burina yafi arfin na auri namiji kamar ka wanda ka fito daga irin tsatsona asalin talauci burina nima na auri kamar irinsu Nasrin ko ma wanda ya fishi kuma IA zanyi arziki a kan idanunka tana share hawayen da ke gangaro mata

jirginsa na sauka a Korea ya hau Taxi a wani tangamemen bene mai hawa kusan talatin ya sauka ya nufi benen kamar mutum na shiga gidansa har ya isa apartement in a ka bu'de masa wani matashine kamarsa da baza sufi 35yrs ba suka runguma suna arasawa cikin apartement in wancan ya kalleshi ya Furta *Mustapha* why? Bai magana ba Nsrin yaci gaba u r killing u self jst to destroy a small gal u kno bazai zama easy 4me ba alls dis plans n i askn my slf why Hanifa? n i kno kaima ba mugu bane amma why kake mata haka?

baka tunanin asirinka ya tonu wata rana? mai tayi maka da ka gwammace lalata mata duk wani aurenta a ce yarinya just 22yrs za tayi aure na hudu n u kno ni I really love her but u meant alot 4me shiasa na yadda in biya maka bukatarka dukda yasan b yau ya fara rokar Mustapha ya fa'da masa mai yasa ya keyiwa Hanifa haka ba amma mustapha baya ara magana bayan wacce Nasrin in ya snai Naarin yaci gaba pls why kake mata haka?


ajiyar zuciya yayi still bai magana ba Nasrin yaci gaba bansan tarihinku ba bare alakarku amma why kullum mu ke cikin ruguza mata rayuwa yanzu fa nine na hudu why?

ya furta Nasrin ko aure dubu Hanifa za tayi indai ina raye sai naga bayan auren....✍🏽

MANUFATAWhere stories live. Discover now