❤🩹MANUFATA❤🩹
Na
Maryam Abubakar Datti
P13-14
harbawa irjinsa ke yi yaja ya xauna kan Carfet in yana cigaba da kallon turarrukan tare da tanbayoyi babu su cikin kayan da ya ha'dawa Hanifa kama goshinsa yayi yanajin kamar ya fara haukacewa domin baya fahimtar komai saidai cikin nutsuwa ya maida mata kayanta ya baro 'dakin
wayarsa ya 'dauka ya jefa kira a ka 'daga ya furta "Kabir inaso gobe ka shiga Kumo"
ok Kabir yace yaci gaba n xan tura maka komai a rubuce lttr ya tsinke call in yayi shiru yana wani tunani
Hanifa tace Iyayenta 'yen Katsina ne a yayinda Mustapha mamarsa shiwa Arab ce dukda babansa wai bafulatanin garin Kumo ne kama kansa yayi yana lumshe idanunsa yana tariyo komai tun daga farko saidai bai fahimci komai
Nasrin da Mustapha sun ha'du ne a Paris France lokacin Mustapha na wani reseach a yayinda Nasrin ya fa'di wata jarabawa sabida sam shi bason karatun yake ba sosai amma yana matukar son aikin likita sannan mamarshi ba burinta ne a dalilin haka ya daure ya keyi dukda baya mayar da hankali yadda ya kamata wata rana ya fa'di wani program nasa sai Supervisor insa yace baxai duba masa ba sabida yayi latti kowa ya gama saidai ya jira yen second badge sugama a duba musu tare ya fito cike da takaicin gashi ya tsani France yanaso ya batta sai a ka turasu wani reseach a Vienne inda dama shi Mustapha yana can ya gama nasa har an shirya masa kyawtuttuka da xaa bashi a taron bayan taron ne Nasrin ganin 'dan uwansa bahaushe suka gaisa nan ya fara yiwa Mustapha tanbayoyi a kan reseach insa Mustapha na bashi ansa har a arshe yayiwa Mustapha bayanin halin da yake ciki domin a turai babu maganar waye ubanka kokarinka ne xai fiddaka
da haka Mustapha ya taimaka masa har ya kammala Mustapha ya je ya roka Supervisor insa ya duba masa da haka ya ketare wannan
tun daga lokacin suka fara abota sosai dukda Mustapha na Swizaland Nasrin na France kuma babu wanda yasan asalin wani cikinsu sundai san su yen 'kasa 'daya ne
Wata rana ne ma xasu shiga Nageria lokaci guda Nasrin yace shi iyayensa na Abuja shi kuma Mustapha yace nasa na kumo
Nasrin ya nuna sha'awar suje tare ya gaida Iyayen Mustapha saidai Mustapha ya nuna masa kada ya damu nx tym ko lokacin auren Mustapba daga Nasrin har Mustapha babu wanda yaje Nageria har a ka kawo Madinat domin dama itama tana aiki ne China inda can suka ha'du da Mustapha
ajiyar zuciya Nasrin yayi yana kama kansa tabbas yana shakkar Mustapha sosai sabida kyawu da kwarjinin mustapha duk mutanen da suka sanshi haka suke girmamashi shi kansa yasha sha'awar inama da shine Mustapha domin a hakan ma saida ya xubda dayawa halayensa na banxa na yaran masu kudi kafin suka ara shakuwa da Mustapha
wani irin zabura yayi wani tunani ne ya shigo masa tabbas Mustapha ya da'de yana karantashi tare da yi masa umarni yana bi toh mai yasa tunano ranar da Mustapha ya sashi ya kira Adnan yayi
Adnan in na ansawa ganin No waje ya furta "In kasan kana sont... wani irin zabura Nasrin yayi yana nufar 'dakin Hanifa akwatinanta ya shiga sakkowa
yana shiga gidan Itama tana shigowa ta rungumeshi tana furta "daga ina early haka? yawo.. dariya tayi ta furta da kyaw ni bari nayi wanka na gama da Dr Lumain anjuma xan wuce gun Nasrin
Ok ya furta suka haura saman tare tanason takaloshi yaki dole ta hakura ta nufi bathroom saidai shiru tayi tana tunanin yau suka cika 4yrs da aure amma Mustapha kamar ba shi ba sannan ya hanata maganar annivasary a haka ta fara wankanta yana aikinsa tashiga shirya kayanta cikin nutsuwa
KAMU SEDANG MEMBACA
MANUFATA
RomansaMALAM BUKAR DA MALAM AMINU MAKOTA NE MALAM BUKAR MUTUMIN MUBI NE YARANSA BIYU KACAL MAZA NURA DA MUSTAPHA MALAM AMINU MATANSA UKU YA RABU DA MATARSA TA FARKO YARANSA GOMA SHA UKU MARIYA ITACE MAHAIFIYAR HANIFA WACCE ITACE 'YA FARI GUN MAHAIFIYARTA ...