MANUFATA. 11/12

36 4 0
                                    

❤‍🩹MANUFATA❤‍🩹
         

        Na

Maryam Abubakar Datti


P11-12

gyarawa ya ara yi yana jawota jikinsa saidai ya 'dan tsorata da yadda yaji irjinta na bugawa saidai ya furta "ki yarda da ni ki bani wannan damar kinji?

hawaye ke gngaro mata sosai bata iya magana idanunta na asa yaci gaba da kokarin jawota jikinsa dukda wani anshi da ya tsinta jikinta da kamar yasan anshin saidai tsananin 'dimauta da ya fara shiga na kwa'dayinta ya gusar masa da tunanin ina yasan anshin

kanta ya fara o'arin 'dagowa ta kasa 'dagowa sakamakon wani irin Zugi da zuciyarta keyi hawaye sun fara tsayuwa a idanunta babu komai cikin kwanyarta sai tunani 'daya ta jiyoshi yana kai hannunsa bayanta zai fara shafawa ta runtse idanunta tana sakin wani irin azababben kuka mai masifar rikitarwa da gigitarwa domin jikinta har rawa yake a yayinda ta gabanta Nasrin na kallon yadda irjinta kamar xai 'balle hankalinsa ne shima ya fara tashi a hankali ya 'dago yana kallonta ganin wani irin gigicewa da tayi sam ba zaka ganeta ba idan ka santa kafin yanxun

kukan take sosai hannunta na irjinta

sosai shima hankalinsa ya tashi ya shiga matsawa a hankali har ya matsa nesa sosai yana kallon yadda take kukan


Yana Office in sa ta shiga tana Furta swthrt wannan Presentation nawa na Mombai confference dole naje korea Nasrin ya tayani yanxu Dr Forrester ya tafi Hungary kuma zaiyi 6wks

Ok Mustapha ya furta

tace swthrt tunda Nasrin na da mata ynxu ai gara na sauka gurinsa ko?

Ok ya furta yana cigaba da aikinsa bata damu ba domin ta saba da hakan


ganin kukan nata ba mai tsayuwa bane ya mi'e yana saka slippers yana barin 'dakin saidai ko da ya fito ya tsinci kansa da shiga nata 'dakin xama yayi bakin gadonta yana lumshe idanunsa yana tunani a hankali ya zame ya mikar da bayansa ya kwanta sai dai 'dan bu'de idanunsa yayi yana ara jawo anshin da xanin ganonta ke yi ya juya sosai rub da ciki yana kai hancinsa har kan xanin gadon yana shakar anshin ya lumshe idanunsa ya jima a haka kafin ya 'dago ya sake xama yayi shiru ya jima kafin ya mi'ke yana barin 'dakin xuwa palo

yana xaune ta fito duk ta fita kamanninta fuskarta ta kumbura arasawa tayi a hankali gabamsa ta xauna asan carfet tana furta

don Allah kayi hakuri.?

rasa mai xaiyi  don haka ya furta "it's ok kije ki gyara kayanki gobe jirgin safe xaki bi IA


Nagode ta furta tana mi'ewa

Mdinat ta kalli agogo ganin bai shigo ba har lokacin ta jefa riga ta yafe kanta ta nufi asibitin jibi xata tafi Korea so dole su more wannan kwanakin


zama tayi gefen gdonta tana cigaba da kukanta a hankali

da asuba ta tashi da wuri tayi masa abinci kusan kala biyar ta zuba masa a fridge ta gyara kitchen in ta nufi 'dakinta tayi wanka tayi alwala ta fara sallah

yana dawowa Asuba ya zauna palo yana aiki a system insa ganin 6:44 bata fito ba ya mi'e ya nufi 'dakin tana xaune kan dadduma tana ganinsa ta furta

Ina kwana..

lafiya! muje za kada kiyi latti

toh ta furta tana mi'ewa ta zare hijabinta doguwar rigace ta atanfa bleu a jikinta ta jefa aramar hijabi babu kwalliyar komai fuskarta ta jawo zungureren akwatinta tana binsa a baya


MANUFATATempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang