❤🩹MANUFATA❤🩹
Na
Maryam Abubakar Datti
P9-10
wani irin 'dagowa yayi yana kallonta gaba 'daya hankalinsa ya bar jikinsa domin bai ta'ba ganin xallan kyawu,diri, kwalliya kalan na Hanifa ba wani irin nauyi taji ta kasa arasawa ta afe bakin ofar hannunsa da ya kai fuskarta ne ya sata dawowa duniyar da take ta saki ajiyar xuciya tana sunkwi da kanta asa yaci gaba da shafa fuskarta saidai take hankalinta ya fara tashi tanason matsawa tana fargabar kada ya fasa saya mata ticket saidai take jikinta ya fara rawa da kansa yaga yadda hankalinta ya tashi tashi 'dumin hawayenta ma yaji a hannunsa ya 'dago yana kallonta saidai ransa a mugun 'bace ya furta "wai bakiso ina ta'baki? bata iya ansawa ba saidai tanata hawaye tureta yayi ya wuce yana xama kan kujerar 'dakin ya furta "Wlh ba xanci gaba da xama da ke a irin wannan yanayin ba kwatakwata babu abinda aurena da ke ya areni sai 'bacin arai n ya kamata na saka iyaka a kai
arasawa tayi ta xauna gefensa tana cigaba da kuka ta fara magana
wlh bawai banaso ka ta'bani bane kawai dam... tayi shiru.. ya furta dama mene?... ba fa nine farko ba kuma bana biyu ba har na hud... ta furta wlh ban ta'ba ba
cikin rashin fahimta ya furta bangane ba? kuka tashiga yi sosai ta kasa maimaita maganar ta har saida ya fara magana wlh baxan jure ba sannan tafiyar ma na fas... ta ri'e afafunsa tana sakin wani sabon kukan ta furta don girman Allah kayi hakuri wlh xan yadda dama don ba ta'ba yi bane shiasa na kejin tsoro
'dagowa yayi yana kallonta cikin masifar mamaki ya furta kina nufin baki ta'ba sanin namiji ba? cikin kuka ta girgixa kai.. gyara xamansa yayi ya ura mata idanu ya fara magana
Hanifa kina 'daukata wawa ko? 'dagowa tayi ta furta wlh tallahi ban ta'ba ba kuma ai kai likita ne kadubani ka gani kwatakwata batasan sanda kalmar "kaduba ni kagani ta fito bakinta ba"...
wani irin nauyi yaji kansa na masa ya furta garin yaya haka ta faru bayan aurenki uku kafin ni?
shiru tayi kafin ta fara magana
sunansa Abba babansa yanada ku'di sosai duk unguwarmu babu mai ku'dinsa toh kafin haka mamansa na ri'e da 'yer anwarta sabida ita bata haifi yarinya mace ba sunan yarinya Sumayya kuma Islamiyyarmu 'daya mun sha'ku kuma wlh sabida ita nake xuwa gidan kamar yadda itama take xuwa namu saidai daga arshe ma Lassin teacher inta ke mana lassin tare lokacin shi Abba yana karatu US yana xuwa hutu tabbas yace yana sona amma ganin duk hallayarsa ta koma ta 'yen waje masu shan kwaya Innata tace babu ruwana da shi saidai ban ta'ba daina awancena da anwarsa ba har xuwa ranar buffday in Sumayya da dare ya mana har nayi bacci gidan sai washe gari da na dawo gida naji kamar banada lafiya amma ban fa'dawa kowa ba a gidanmu sabida a lokacin ma wani yayanm.. sai tayi shiru tana kwalla
ya furta pls kici gaba am u husband n u kno baxan ta'ba tona miki asiri ba
cikin kuka ta furta naxo xan tafi Islamiyya Abba na xuwa gidanmu na gaidashi xan wuce yace yanason muyi magana kamar baxan tsaya ba na tsaya ya fara magana yana tanbayata wai na tuna abinda ya faru jiya?
cikin rashin fahimta na tanbayashe mene? yayi murmushi yace wai na cika mace kuma ya gode da yadda na sashi farin ciki a daren
cikin tashin hankali na shiga kallon gefena da fatan babu mai sauraronmu kafin na fara masa magana saidai a lokacin ashe wani yana tsaye a bayana shima xai fito gidanmu kuma yaji komai ta saki kuka.. ta kasa arasawa
Nasrin ya furta waye wannan cikin yayyunki ne? shiru tayi tana kuka sosai yanata rarrashinta da kyar tayi shiru tana kallonsa ta furta "wlh Allah kaji rantsuwa ban ta'ba bawa kowa jikina ba irjina babu namijin da ya ta'ba gani har yanxu haka ta sake sakin kukanta
shiru Nasrin yayi yana kallon yadda take kuka bil hakki yanson ta'bataa ya kasa ya fara magana
pls kiyi shiru kibani muci gaba da magana I promise u xan baki dukkan taimakon da kike bukata da xarar kin gama bani labarin na fahimci abinda ya kamata nayi
ya furta waye wanda ya ji maganar a lokacin..?
ara kallonsa tayi tace pls ka gafarceni amma inason na fayyace maka xuciyata sabida inaso mu fara rayiwa ta fahimtar juna, kasan Allah? kallonta Nasrin yayi ganin tsantsar gaskiyarta yake a Idanunta yace eh.. tace wlh tun ina 9yrs nasan Ina "So da aunarsa" kuma ban ta'ba kallon wani Namiji naji ina sha'awarsa ba a lokacin sai shi ka'dai
shiru Nasrin yayi dukda maganar ta masa xafi ya furta shi Abba? hawaye ta share ta furta ah ah wani ne wanda kuma shine wanda ya saurari maganarmu da Abba a ranar
kallonta Nasrin yayi ya furta toh shi wannan waye "tace baka sanshi ba kuma tarihinsa ya wuce daga rayuwata har abada..
Ok Nasrin yace toh amma ya kuka are da Abba?
tace haka na shiga gida cikin tashin hankali na wuce gurin yadikkona inda har yau ban ta'ba sanarwa kowa ba saidai tashin hankalin yasa na yanke hukuncin auren Abba domin a tsammanina ya riga ya gama da ni saidai lokacin da aka kaini gidansa ina fashin sallah hakan yasa bai kusanceni ba har ina cikin kwana na arshe najishi suna magana da abokinsa yana fa'da masa yadda ya yaudareni ya nunamin ya kusanceni wai da baiyi haka ba baxan aureshi ba domin yaji anwarsa da ni muna maganar wani
toh tun da naji na'ki amincewa da shi ko abu ya kawo bana ci ko sha gudun kada ya saka wani abu a ciki yayi duk dabarunsa bukatarsa bata biyaba rigima har mu kaje gaban manya ni dai ban furta komai ba nace bana so ya sakeni inda ya'ki har bayan kusan 3wks bansan mai ya faru ba ya turomin da takardata
wani irin nauyi kan Nasrin yayi kafin ya furta to bayan haka garin yaya kika sake aure kuma shima har kuka rabu bai kusanceki ba?
shiru tayi sosai sabida a lokacin ne ta fara aure domin ya'ki aurenta
hawaye ne ya dawo sabo yana mata sintiri ta sunkwi da kanta ya furta ina sauraronki u kno i hav to kno since b4 aurenmu
share hawayenta tayi ta kalleshi ka'dan ta furta pls 4give me IA in na dawo xan baka dukkan labarin
shiru yayi saidai sam kwakwalwarsa ta shiga aiki sosai ya 'dago ya ura mata idanu ya furta pls ki yadda in miki wata tanbaya guda 'daya n xan miki duk abinda kike so in kika bani ansa kuma ta gaskiya kuma kinsani a matsayina na mijinki inada hakkin sanin komai na ki ko?
girgixa kai tayi
yace inaso ki fa'damin menene yasa kike ri'e da budurcinki har yau? cikin 'dan rashin fahimta ta sunkwi da kai yaci gaba
u kno na girmeki nesa ba kusa ba n karki manta a S/media mu ka ha'du ni da ke n kin nunamin har yanxu baki shirya rabuwa da budurcinki b... ta katseshi tana furta ba haka bane kawai inajin tsoro ne
shiru yayi na seconds kafin yaci gaba "U kno I love u n inaso nasan yadda xan mallakeki fiye da yanxu da nake da igiyoyina a kanki
sunkwi da kai tayi ya furta pls ki fa'damin gaskiya "akwai mutum special da kike tsammanin shi ya cancanci ki bawa wannan matsayin..? 'dagowa tayi tana kallonsa da hawaye idanunta ta furta bai kamata kana tunanin haka ba i told u kawai tsoro ne ke damuna
shiru yayi kafin ya ri'o hannunta yana kallonta ya furta "am a Dr i hav alot way da xanbi wajen saukaka miki abinda kike tsoro amma a yau na ke son ki bani wannan damar kin amince?
yawu ta ha'diya tana gumi ya ura mata idanu ko iftawa baya yi...✍🏽
DU LIEST GERADE
MANUFATA
RomantikMALAM BUKAR DA MALAM AMINU MAKOTA NE MALAM BUKAR MUTUMIN MUBI NE YARANSA BIYU KACAL MAZA NURA DA MUSTAPHA MALAM AMINU MATANSA UKU YA RABU DA MATARSA TA FARKO YARANSA GOMA SHA UKU MARIYA ITACE MAHAIFIYAR HANIFA WACCE ITACE 'YA FARI GUN MAHAIFIYARTA ...