MANUFATA. 5/6

30 6 1
                                    

❤‍🩹MANUFATA❤‍🩹

          Na

Maryam Abubakar Datti



P5-6

tana kuka har ya shigo bata saniba ya da'de tsaye yana kallonta kafin yayi gyaran murya tayi maza ta share hawayenta tana furta "sannu da zuwa... tnx y furta yana arasawa zai rungumeta ta cije tana kulle idanunta yana kallo har ya arasa gabamta saidai ganin haka shima ya fasa taji yana furta ki zauna muyi magana.. bu'de idanu tayi tana zama cikin nutsuwa ya fara magana

alhdl yau mun cika burinmu na zama ma'aurata musamman ni da nafi kowa burin ganin wannan lokacin sabida dalilai biyu

na farko mallakarki as matata

na biyu inason na mallakeki a matsayin sakatariyata

cikin rashin fahimta ta 'dago tana kallonsa yaci gaba eh dama na barshine Suprise sai kinxo hannuna so kawai karatu na keso ki fara nagama miki komai zaki wuce china Kifara karatun Madecine

cikin mugun tashin Hankali ta 'dago tana kallonsa ta furta wat?

yace abinda kika ji wannan yana daga cikin burina na aurenki inaso ki samu isashen ilmi

girgixa kai tashiga yi tana furta gaskiya ba zanje china ba just Sbd karatu inda zanyi karatu da tuni nayi kila ma da yanzu ina aiki saidai sam banida burin dogon karatu gaskiya bare ma wai Madecine

shiru yayi kafin ya furta haba baby karatu ai rahama ce sannan haske ce kuma mace in tanason Namiji tana iya yin komai domin sa..

karaf ta furta ni wanda nayi ya isheni gaskiya ka canza buri bcs ba karatu bane gabana

Ok baby kenan tun yanzu kinason nunamun ban isa in juya ki ba ko? bata yi magana ba yaci gaba toh gaskiya in kinason zama da ni sai kin koma karatu sabida ina bukatar! matata ta kasance mai zurfin ilmi yana gama fa'din haka ya mi'e ya shige tana zaune gurin

shiru tayi cike d fargabar wannan kuma tun ba'aje ko'ina ba kama goshinta tayi ta furta zanyi maganinka



Cikin baccin yaji tana lalubarsa ya matse ganin batada niyar bari ya furta "baby am tired.. Arasawa tayi gadon ta ara rungumarsa tana furta swthrt wai ya promise in da kamin? juyowa yayi yana kallonta ya furta "sai aftr Mumbai Confference.. tanata shige masa har dai bori ya hau


yana kwance yaji ta shigo da sallama ya ansa yana kallonta da tray ta arasa tana ajiye masa gabansa dukda kan gado yake ura mata idanu yayi ya furta "tnx" ta furta Sorry... ya furta 4? tace 'dazu i tink is to aerly mu fara samun misundastanding why not mu bar komai mu ara fahimtar kanmu da rayuwarmu

murmushi yayi ya furta Hanifa u r funny toh ai dama da anyi aure yakamata a fara fahimtar juna da kuma tsara rayuwa tare kamar yadda na fa'da miki kuma wannan shine gaskiyata ..Ok ta furta saidai ta ara da cewa kaci abinci zanyi wanka ok yace ta mi'e ya bita da kallo yana tunani masu yawa a xuciyarsa



shiru tayi a 'dakinta tana tariyo maganarsa kafin tayi ajiyar xuciya ta furta "Madecine 8yrs yaushe na gama har na fara aiki sannan ma ba haka ba just 4yrs na literature ma banyi ba bare Madecine Allah ya sawwak... sai kuma tayi shiru kamar tana tunani ta jima kafin taje tayi wanka ta fito ta ca'ba gayu cikin red less mai shegen kyaw gown ya matseta komai nata daf cikakkun irjinta ugunta ta yi 'daurin Zahra buhari ta jima 'dakin kafin ta fito sai kawai ta ganshi ma Cup in hannunsa ne ya su'buce ya fa'di ta saki yaudararren murmushi tana arasawa kusa da shi ta zauna gefen kujerar sai lokacin ya saki ajiyar zuciya yana furta... baby zaki saka xuciyata ta buga

MANUFATAWhere stories live. Discover now