8

1.9K 54 4
                                    

💫 KYAWUNA JARABTA TA 💫

            ✍️ M SHAKUR

EPISODE 8️⃣
Ganin yanda dukta firgice da maganan dayayi yasa yace "okay bari natafi tunda kece kawai stealing zuciyata ni banyi naki ba gashinan is obvious baki sona natafi" juyawa yayi kaman zai fice daga dakin bata ankaraba kawai taji yawani juyo ya rungumeta tsam tsam yarage tsawon shi ta hanyar sanya fuskanshi a wuyanta yana shakan kamshin natural fatan ta that smells innocent irin smell din da yaran da basusan maza ba keyiba, innocent children smell dayasa yaji yana neman ya kwarkaance, wani irin ihu tayi jikinta narawa sosai jin namiji ajikinta. "wayyooo innalillahi Mamiii" murya chan kasan makoshi yana kara shinshinata kaman yanda dan biri ke shinshina bishiyan ayaba yace "stop screaming babu wanda zaijiki, dagani saike agidan nan I love you sosai Du'a, Du'a please ki saurareni nazo muyi magana ne mai bala'in mahimmanci" wani irin yanda gabanta ke faduwa harjitayi kaman numfashinta zai dauke, kokarin tureshi take takasa sake matseta yayi ajikinshi sanan ahankali yace "kizo mugudu nafitar dake daga Nigeria muyi auren mu mu more life, me kikeyi agidan nan? You don't deserve this life da treatment din nan da akemiki agidan nan, kinsan darajanki kuwa? sunyi depriving naki education, bamaku dakudi jibi gidanku kaman gidan kajinmu, I Wil give u money da dadin duniya da komi nawa I am telling u, I will forever spoil u Du'a" fashewa da kuka tayi sosai bamatasan mezatayi ba dan magana yake kaman wanda yahaukace tace "ni bana sonka karabu dani, babu ruwana dakai, kai saurayin Ya Nana ne kadena min magana, Uwaniiiiii" takwalama Uwani kira da duka muryanta jikinta na bari sosai, ahankali yasaketa yana rikeda hannunta gam gam ya tsaya yana kallonta yanda take goge hawayen idanunta tana kallon kofa tana kiran Uwani, tundaga kan kwayar idanunta yake kallo shi kanshi kaman zai kurma ihu yakeji akanta he just want this beautiful pretty yar India yarinyar nan in his possession, wanan yasameta yanda zaima abokanenshi gayu da itaba aiharsaisun fara kishi dashi, wani irin bin wuyanta yayi da kallo fari gashinan smooth zuwa kan kirjinta dake cikin rigan babu bra akansu kokarin fizge hannun datakeyi yasa nonon suna wani irin rawa suna girgiza da tumbutso, gasu a mugun tsaye wani irin kankancewa idanunshi sukayi wani kalan sha'awanta suka shigeshi kaman yay gahoda ita yacita anan yakeji, wani irin finciko hannunta yayi hakan yasa tawani kalan fadi kirjinshi da karfi boobs dinshi sukai slapping chest dinta wani wahalallen kara tayi. "wayyo na shiga uku" wani irin lumshe ido yayi yana kara danno bayanta da dayan hannunshi yace "Du'a nadade banga macen da Allah yama gata irinki ba, Allah yamiki nono mai kan tasa zakibani nasha su" wanan karan fashewa da kuka sosai tayi jikinta nabari. "Uwani, Uwaniiiiii kina ina" yanda tafashe da kuka sosai abinma wani irin Dada karamai shauki yake dasauri yakai kanshi zaidaura awuyanta. "nooo" tai ihu sanan tai kasa zata duke biyota yayi kasa zai rungumeta da duka kafafuwanta guda biyu tawani turemai mara tahada da dick dinshi ta ture duk batasani ba wani irin kara yayi sanan yarike dick dinshi gam yana cizan lips da mugun sauri ta tashi tawani yi kofa tafice da gudu ganin haka shima yabita dagudu yace "zonan ina zaki" hanyar gate dinsu tayi tana kuka tana waigen baya jijjiga gate din tashiga yi tana kallonshi yanda yataho yana murmushi yace "I told you the gate is locked it's just me and you now" ganin yataho kanta gadan gadan yasa tawani kwasa da gudu shima yakwasa da gudu yana binta abaya tana waige, ganin ta dunfari rijiyansu dayagani abude ba'a rufe marfin ba kuma from look of yanda take waigoshi tana gudun atsorace bamata lurada rijiyanba yasa yace "stop there, bazan miki komiba Du'a, riji........." kafin yama gama maganan tafada rijiyansu tsundum dasauri yakarasa wajen rijiyan ya leka, rijiyan zurfi gatada duhu, rawa jikinshi yafara baisan lokacin daya shiga ciro wayanshi daga aljihu ba dialing number mai gadi yayi saida yay ringing sanan yakatse sanan yajuya da saurinshi yay gate, daidai lokacin aka shiga bude gate din, aka turo aka shigo Bala Maigadi ne tareda Uwani sunamai murmushi Bala yace "ai bamaka gama cin minti talatin....." kafin yama karasa maganan Muhsin yanuna musu rijiyan dakenan abude yace "tafada rijiyan ku......kuc....I...rota" yana maganan yabita gefensu dasauri ya fita ya shiga motanshi yaja yabata wuta yabar anguwan, atare Uwani da Bala suka kalli juna saikuma suka kwasa da mugun gudu sukai wajen rijiyan atare suka leka ganin ruwan na rawa ana tumble tumble yasa cikeda tashin hankali Bala yace "fita waje ki nemo mana taimako yarinya tafada rijiya dan ban iya ruwaba ko kadan, innalillahi wa innailaihi raji'un, bari nadauko igiya na zura mata yi sauri" dawani irin gudu takwasa waje, fara wangale gate din tayi gabaki daya sanan tashiga ihu a anguwan nasu dababu wasu jama'a sosai. "jama'a ataimaka mana yarinya tafada rijiya, jama'a ataimaka mana yarinya tafada rijiya" kafin kaceme matan makota sun soma fitowa ana shigowa gidan, gashi kaman anyi baki duk babu maza a anguwan kowa yatafi nema dan dama anguwan sabuwa ce kumababu mutane sosai.

Gida yacika fal da matan anguwan ana salati ana sallallami, Bala Maigadi har zufa yake yana zura mata igiya yana ihu yace "Du'a ko yayane kifito da hannunki sama ki chapke igiyan zamu jawoki waje" wata mata dake kiran mijinta awaya tace "wanda yafada ruwa fa bayajin magana nataba fadawa rijiya, ji zakiyi ruwan na shakeki, ayita salati kawai idan tanada kwaran kwana zakuga Allah zai kawo yanda za'a ciro ta, Baban Nana nake kirafa ya iya ruwa kuma shagon shi nabaki titi amman baya dauka"..........

THIS BOOK IS 500 U CAN PAY INTO 3107021073 AISHA MUHAMMAD FIRST BANK SAIKI TUROMIN EVIDENCE OF PAYMENT TA WATSAPP NUMBER 07012181461

KYAWUNA JARABTA TA Where stories live. Discover now