9

2K 60 0
                                    

💫 KYAWUNA JARABTA TA 💫

               ✍️ M SHAKUR

Dan chatting dina ni M Shakur directly click on this link
wa.me/+2347012181461

Free page
EPISODE 9️⃣
Wata latest AMG Benz ne fara ta doso cikin anguwan tana tafiya ahankali sabida tudu da kwarin anguwan yasa motan bazata iya tafiya dagudu ba, mutane biyune acikin motar, wani farin guy ne bala'in kyakkyawa da akalla zaikai 33yrs ko 32 yana sanye da jumper na wani classic USA yard dakenan da bala'in taushi blue, ba'ama dinki aiki ba amman yahadu yana tuki da hannu daya yanashan horse power da dayan hannun, saikuma wani black guy hadadden gaske dakeda kakkauran jiki lebenshi pink sosai yana zaune abaya da akalla zasuyi agemate damai tukin, yana sanye da suit shima mai ruwan toka da necktie awuyanshi yadaura Mac book kan cinyanshi yana dadannawa, yanada wani irin cikan coily gashi akanshi dasuka nannade sosai yayi kama da black somalian guys sosai looking damn sexy and hot, irin definition of classic young rich guy dinnan. "wai dagaske ka maidani drivern ka ko Asad" dan dagokai yayi yakalleshi saikuma yamaida kanshi kan laptop din yacigaba da abinda yakeyi batare daya kulashi ba, dan tsaki mai tukin yayi murya chan kasa yace "mtsww this guy piss me off kodayaushe" batare daya kalleshi ba har lokacin kanshi nakan system din dayake aiki akai yace "and he heard u loud and clear Sharif" dan dariya direban da aka kirada Sharif yayi yadan waigo yakallehshi ganin hankalin hi nakan aikin dayake yasa yajuya yamaida hankalinshi kan hanya daidai lokacin kuma yataka wani irin mahaukacin burki da saida yasa Asad dake baya kanshi yabugu da kujera laptop dinshi yafadi akasa dasauri yadago kanshi danshi yadaukama wani abu suka taka suna neman suyi accident ne Sharif yaci burki kawai dukansu biyu sukaga Uwani gaban motansu takife kanta akan glass din motan tana kuka sosai tahade hannaye, kallonshi Sharif yayi dasauri Asad din yace "is she a kidnapper"? Dasauri Sharif yace "how am I suppose to know eh? Ammi saida tace inzo da security indaukeka kace kai bakason azo daukanka da kowa, yanzu in kidnappers ne Yaya zamuyi"? daidai lokacin tarinmata kusan su shidda suka fito daga gidansu Du'a da gate kenan abude, Babban cikinsu ne ta bubbuga motan dan tinted class ne tagefe dasauri Asad yace "don't open the door" bude motan Sharif yayi yafita ganin matan aure kamilallu, Matar tace "Malam dan Allah kataimaka mana kakap anguwan nan babu maza yarinya kuma tafada rijiya kusan minti takwas da rabi kenan bamu samu nasaran ciro ta ba kuma iyayenta basa nan sunje kauyen su chan Ikara dan Allah kataimaka mana maganan rai ake anan" shiru Sharif yayi yana kallonsu saikuma yakalli gidan dasuke nunamai yanda aka taru yara da manya gawasu na kuka dan abin abin tausayi yasa yace "Ina zuwa" shiga motan yayi dasauri yakalli Asad dake binshi da kallo yana jiran bayani yace "Asad zomuje muyi taimako" dasauri Asad yace "taimakon mene" dasauri yace "yarinya ce tafada rijiya and parents dinta are not around tayi about 8min a rijiyan kuma kasan ni ban iya ruwaba pls muje kacirota" Wani kalan matsiyacin kallo Asad yamai yace "you must be joking, na iya ruwa yes na iya ruwa kataba ganin na shiga rijiya ne? I don't think namataba ganin rijiya, common key this car mubace daga anguwan nan" dasauri Sharif yace "common Asad maganan rai akefa anan what if yarinya tamutu right before our eyes when munada chance na saving life dinta mezamu fadama God" maida kanshi yayi jikin kujera yace "sannu superman, tunda kanada relation ne da yarinya ai kaje kai saving nata nidai count me out" dasauri Sharif dake kallonshi cikeda mamaki yace "haka kace" tabe baki yayi yace "saikuma kayi" yay maganan yana lumshe ido danshi bacci ma yakeji fita daga motan Sharif yayi yakalli matan yace "muje ingani" dasauri daga Uwani har sauran matan sukai gidansu Du'a tareda Sharif din dake biyeda su, almost 1min yayi idanunshi a lumshe saikuma yabude idanunshi dasauri yajuya yakalli gate din su Du'a, wani irin banzan tsaki yayi sanan yabude kofan bayan yafito yana maida kofan yarufe yace "you are messing with my mind Sherif" sanan yawuce ahankali yabisu, kafanshi nadama yasa yashiga gidan wani irin sanyi yaji yay wani irin cringing acikin bones nashi dasauri ya tsaya chak yanabin duka gidan da kallo yanda yaga duka matan gidan sun juyo suna kallonshi kaman sunga wani hero ko celebrity na movie,  juyawa yayi dasauri zai fice daga Gate din yaji muryan Sharif yace "yauwa gashinan yazo, the well is here Asad" dasauri yajuyo yakalli Sherif din dake gaban rijiyan kusada Bala direba yana nunamai rijiyan, wani kallo yama Sherif irin zamu ganmu dinnan sanan yashigo cikin gidan zuwa gaban rijiyan, necktie dinshi yacire yabama Sharif din yakarba, sanan yacire takalminshi dakuma jacket dinshi, igiyan dayagani hannun Bala ne ya karba wani irin dauri yama igiyan a waist dinshi da sanan ya kallesu yace "zan shiga ciki idan Nagano ta zan muku sign ku jawota" duka gyadamai kai akayi, juyawa yayi yakalli rijiyan baitaba shiga rijiya ba, kallon Sharif yayi dake kallonshi irin kallon nan na u caused all this sanan yay wani irin tsalle yafada rijiyan jikake tsundum.!!!


KYAWUNA JARABTA TA Where stories live. Discover now