Part 32

352 8 0
                                    

*💫❤LOVE CYCLE✨*
    

Written by
     
        *@nnafie🖤*
     (Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wata mafita
Saboda duniya
Love cycle......

  Bismillahir rahmanir raheem

💫❤Love cycle❤ (32)✨
Fannah taso bawa Amoon dariya ganin yanda duk ta tsure ammah seya dake beyi ba dan daure fuska yayi yace "what".. Kamar zatayi kuka tace "Aunty Humaira na nemana fa".... "So neman da take maki har yafi nawa".. . Fannah ta girgiza kai.. "Mummy fa tace mun tana kirana idan taji bnje ba me zance"... Karasowa yayi ta wajen ta ya janyo ta jikinsa ya rungume a hankali yace "tell them you're with ur husband".. Ya fada tare da daura lips dinsa saman goshin ta Fannah ta bude baki zatayi magana ya daura yatsan sa saman lips dinta.. "Shhhhhh pls stay with me".. Ya fada a hankali.. Tare da daura lips dinsa saman nata.. Shiru Fannah tayi idanun ta suka cika da kwalla gaban ta se faduwa kawai yake... Ganin ya fara loosing control dinsa yasa saketa.. Hannu yasa ya share mata hawayen yace "what".. Tace "pls open the door" kamo hannun ta yana murzawa.. Yace "I will open it but sekin dena kuka"... "Ai na dena" murmushi yayi kafin ya juya,.. Toilet ya shige ya barta tsaye.. Ta bisa da kallo.. Kafin ta koma saman gado ta zauna tana bin dakin da yake tsaf tsaf da kallo kamar na mace bnd kamshin sa babu abinda yake.. Tana zaune har ya fito kin yarda tayi ta kallesa ganin sa sanye da bathrobe.. Yaje gaban mirror yana kallonta ta ciki.. Se kuma yace "wife".. Kin yarda tayi ta kallesa.. Hakan yasa ya nufo gadon ya zauna kusa da ita ta tashi da sauri.. Murmushi yayi tare da fizgota tafado jikinsa suka fada saman gadon.ya rungume ta sosai jin tana niyar tashi.. Tace "yaya dan Allah".. Zare hijab din yayi tayi saurin makalkalesa dariya yayi.. Ya kai bakin sa daidai kunnen ta.. "Why pls I want see you".. Ta noke kafada "nide ka bude mun".. Yana rungume da ita ya kamo hannun ta yana murzawa "ai yarinya kwana nan you're spending the nyt here".. Shiru Fannah tayi jin yanda yake murza hannun nata.. Jin tayi lakwas ta lafe a kirjin sa ya daura kansa saman nata yana kara shigar da ita jikin sa yace "wife".. Tace "uhm".. "Agreed zaki kwana Anan".. Ta girgiza kai.. Yadan shagwabe fuska "pls" tayi shiru..hannu yasa yadan shafi cikin ta yace "me kika ci".. Dan tura baki tayi taki yin magana.. Hannun ta ya daura saman nasa cikin.. Ya marairaice "wife mijin ki haven't eaten since morning".. Tace "why". Yace "I was just planing yanda zan hadu dake ni bata abinci nake ba".. Tace "you've seen me now so seka barni na tafi".. Ya noke kafada... "Pls"... Yace "kinaso na barki ki tafi".. Ta gyada kai da sauri yayi murmushi kafin ya rada mata "se mun fita waje naci Abinci".. Tace "dawa".. Yace "inde kinaso ki tafi sekin rakani if not kwana nan".. Ta marairaice yace "am serious".. "But bazamu dade ba ko".. Ya gyada mata kai kamar wani boy....
Tace "oya ka shirya dare nayi".. Ya langwabar da kai "that's ur work".. Ta ware idanu.. "Kinaso mu kwana anan Knn".. Ta girgiza kai.. Tashi yayi tare da sumbatar lips dinta.. Tana nan har ya shirya ya dauki hijab dinta ya saka mata.. Tare da kama hannun ta suka fita.. Har seda taga sunje parking space basu hadu da kowa ba snn hankalin ta ya kwanta ya bude mata ta shiga Ya zagaya ya bude ya shiga.. Ta da motar yy suka bar gidan... Suna fita daga unguwar yace "hotel zamu wuce".. Ta juyo ta kallesa da sauri.. "Hotel kuma".. Yace "yeah lets spend the night there I just can't wait to have you".... Ta zare idanu gabanta na wani irin faduwa ya kamo hannun ta yana murzawa "can we".  Ta girgiza masa kai da sauri.. Yace "why". "Kaga fa babu wanda yasan mun fito".. "Zan kira su na fada masu".. Ta girgiza masa kai da sauri... Yayi murmushi bede ce komai ba ta cigaba da driving har suka isa wani babban eatry.. Yana gama parking ya nuna mata motar dake gefensu.. Yace "kin gane motar nan".  Tace "yaya farouq".. Ta fada tana dan zare idanu "pls kaje ka dawo".. Ya noke "no tare zamuje".. Ya bude tare da zagaya ya bude mata.. Ta fito ya kama hannun ta.. Se Addua take Allah yasa karsu hadu da yaya farouq... Murya can kasa yace "what are you thinking?"...ta girgiza masa kai.. Suna shiga da chucu ta fara hada idanu.. Se kuma farouq... Fannah ta ware idanu tana kallon su da mmki se kuma ta kalli Amoon ya kashe mata idanu.. Murya can kasa yace "you see".. Farouq na kallon su yace "new couples".. Amoon ya zauna "yaza'ayi Baffa ne fa".. Chucu tana kallon Fannah tace "Mrs Aliyu".. Fannah ta juya ta kalli Amoon da suke magana Farouq hada idanu sukayi.. Tace "yaushe kikazo nan".. Chucu ta ware hannu bamu dade ba tym din kina dakin mummy".. .. Fannah tace "wa kuka tambaya to". Chucu tayi mata wani kallo "to wa zan tambaya am with my husband akwai wanda zan tambaya sama dashi.. Wait hope de ba wahalar mun da yaya na kike ba ko".. Shiru fannah tayi.. Chucu tace "look kinga ko fareeda wlh ynx haka suna tare da yaya sultan ynx duk wahala da kuka gama sha se kin kara jawo maku wata matsalar".. Farouq ya juya yana kallon chucu.. "Murmushi kawai yayi yasan halinta sarai da tsari.. Wanda shima da zata masa yanda take tsarawa Fannah ze ji dadi.. Dan seda yayi da gske snn itama ta biyo sa... Fannah ta juya ta kalli Amoon.. Suka hada idanu ya langwabar da kai tare dayi mata kalar tausayi... Itade tana jin chucu batace komai ba.. Har Amoon yaje yayo take away ya dawo snn yace ta taso suje tashi tayi.. Tare dayi masu sallama taki yarda ta kalli farouq.... Suka fita seda ya biya wani chocolate mall ya siya mata choculates dayawa snn yakamo hannun ta suka tafi.. Zasu shiga mota wayar yayi kara dubawa yayi snn ya dago yana kallon ta yace "Dad kila ma ya gammu".. Fannah ta ware idanu a mugun tsorace.. Amoon ya daga wayar yana dan murmushi.. Da eh.. Se kuma ya amsa da to tare da fadin ynx inshaallah.. Ya juyo yana kallon Fannah "wai yace muje".. Kamar Fannah zatayi kuka tace "muje kuma.. Ka gani ka ja mana ko".. Be damu da mutanen dake wajen ba ya janyo ta jikinsa tayi saurin cewa "Amoon idan yana kallon mu fa and ga mutane fa".. A hankali yace "to seme haram ne".. Tace "Amoon pls".. Sakin ta yayi yace "ke be gamu ba he ask of spare tire so ynx zamu kai masa yana jira".. Fannah ta ware idanu bata sanda ta kamo hannun sa ba "pls Aliyu bana so Dad ya ganni".. Ya zuba mata manyan idanun ta.. Tayi saurin yin kasa da nata ya sumbaci lips dinta yace "Shiga back seat".. Budewa tayi ta shiga da sauri.. Shikuma ya zagaya shiga..
Fannah na back seat har suka gama saka tiren snn ya shigo seda fannah ta ga sunbar wajen snn ta sauke ajiyar zuciya.. Ya kalleta ta madubi yayi murmushi ita kuma ta harare sa.. yace "ni kike Harara".. Ta gyada masa kai.. Yace "zaki yi bayani".. Ta murguda masa baki.. Shide murmushi kawai yake yana kallon ta.. Allah kade yasan yanda yake son baiwar Allahr nan..yana gama parking ta fara kokarin budewa dandama plan dinta knn se taji a rufe.. Ta juya suka hada idanu yace "an fada maki ke kadai ce me wayo"... Kamar Fannah zatayi kuka tace "menene kuma".. Yace "akwai mutane a waje kuma zasu ganki.. Wait chucu ta dawo seku shirya tare.. Shiru fannah tayi.. Ya bude ya zagayo ta inda take... Ta matsa can gefe.. Shima matsawa yayi kusa da ita.. Tace "to wai menene".. Wa ware idanu.. "Babu komai fa".. Ya fada tare da janyota jikinsa... Yace "tell me. Abinda chucu take fada maki". Fannah tayi shiru tana tura baki.. Murya can kasa yace "tace ki denawa yayanta wulakanci ko".. Ta daura kanta a kirjinsa a hankali tana shakar kamshin sa.. Ya zagaye ta da duka hannayensa yanajin wani sonta.. A hankali yace "love".. Tace "umm"..yayi kissing dinta a forehead dinta kafin yace "I always want you close to me very close love, I love you ni kaina bansan kalar son da nake maki ba . I have loved from the beginning and I have always dreamt of living with you as my wife," shiru tayi ta wani lafe a kirgin sa tanajin bugawar zuciyar sa da yake tafiya daya da tata.. Wani irin sonsa take ji yana bin dukkan jijiyoyin jikin ta.. Jin tayi shiru yasa yace "stop ignoring me bana jin dadi you have become part of me koda baki jin yanda nakeji pls try not stay away from me hakan baya mun dadi".. Wani iri Fannah take ji.. Duk se taji ya bata tausayi.. Tasan yaushe ta fara sonsa amma bata san shi tun yaushe yake sonta ba.. Bata san wane irin so yake mata ba amma ita sheda ce akan cewa ba son wasa bane.. Hannu yasa ya dago habar ta yana ta lumshe idanu.. A hankali yace "look at me".. Dan bude ido tayi se kuma ta rufe da sauri.. Ya danyi murmushi kafin ya daura lips dinsa saman nata.. Batayi kokarin hanasa ba dukda yanda gaban ta ke faduwa.. Ya rungume sosai yana tsotsar lips dinta lyk is whole lyf depend on it.... Jin yana kokarin cire hijab dinta yasa da rike da sauri.. Cikin muryar sa data fara sauya kala yace "no pls".. Kyalesa tayi..ya cire hijab din ya rungume ta sosai tare da maida lips dinsa a nata while hannun sa yana saman flat tummy dinta yana shafawa duk da yanda yake son wuce hakan be wuce ba sbd baya so hankalin ta y dashi... Seda yayi kissing dinta to his satisfaction snn ya kyale ta ya rungumeta yana maida numfashi ita kam tayi luf a jikinsa idanun ta a lumshe.. A hankali yace "I love you" yafada yana murza tafin hannun ta.... Jakar ta daya amsa ranar ya dauko.. Ya bude ya ciro bangle din nan da ring saka mata yayi.. Ta bude idon ta tana kallon hannun ta a dan hasken mara yawa.. Hannun yayi mugun yin kyau.. Tace "wow when did you bought it".. Yace "ranar da akace za'a samomaki wani mijin auren".. Murmushi tayi takoma ta kwanta a jikin sa "thanks love I really appreciat". "Shhhhh"..  Murmushi tayi tana kallon sa... Motar Farouq ce ta shigo duk suka bita da kallo... Ya juyo ya dube ta "so ynx tafiya zakiyi".. "Ta gyada masa kai.. Ya langwabar da kai "ni bana so ki tafi pls kizo mu kwana tare". Ta noke kafada.. Yace "why"..ta ware hannu alamar hakanan.. Yace "ai kam baki isa ba yau tare zamu kwana" tayi saurin girgiza masa "kai kaga ynx kowa yasan bana daki za'a nemeni"... Yace "ohk then se yaushe".. Shiru tayi tana kallon sa... Ya daura goshin sa saman nata.. "Jibi zan tafi Abuja and washe gari zan tafi America.. Gobe ki zo".. Tayi saurin amsa masa.. Amma batajin zata zo.. Kamar yasan tunanin da takeyi yace "idan kikazo bacci kawai zamuyi amma idan baki zo ba.. I will come and pick you my self and that nyt will be our first nyt".. Ya fada tare da daura lips dinsa a nata.. Hakanan shi baya gajiya da kissing lips dinta.mugn turning dinsa suke duk sanda ya kallesu.. Kawai ynx ma dan rage zafi yake yi.. Suna ciki motar har chucu ta bude ta fito.. Se wani yi ma Farouq shagwaba take shi kuma yana lallaba ta.. Su fannah duk suna kallon su.. Seda suka bari sun gama abinda suke snn suka bude suka fita.. Su Farouq suka rinka kallon su da mmki.. Chucu ta kasa kallon yayan nata . yana rike da hannun Fannah yace "ku muke jira wai batason shiga ita kade".. Chucu tayi sallama da farouq.. Amoon na kallon Fannah yace "idan kika saba mun alkwari sena baki mmki".. Fannah ta gyada masa kai da sauri dan kawai so take su rabu lpy.. Ya mika mata duka chocolates din daya siya mata snn ya mata peck a goshin.. Ita de bata ce komai ba dan so kawai take su rabu lpy dan baze kara ganin ko keyarta ba...
.....
Urs
✨✨✨
Nafeesatu....😍😍

LOVE CYCLE❤✨Where stories live. Discover now