*💫❤LOVE CYCLE✨*
Written by
*@nnafie🖤*
(Smll but mighty😉)*writer of*
Saif
Adaan
Wata mafita
Saboda duniya
Love cycle......Bismillahir rahmanir raheem
💫❤Love cycle❤ (22)✨
Amoon ya kurbi tea din kadan yana kallon chucu da itama shi take kallo... Ya dage gira "what?".. Chucu da langwabar da kai "yaya Fannah ta damu sosai da kai nasan hankalinta yayi mugun tashi daka nuna baka gane ta ba...".. Dan murmushi Amoon yayi kadan shi kansa yasan bakaramar juriya yayi ba wnn er rabuwar da sukayi.. Sede wnn kadan ce akan wacce yayi a baya.. Ya dubi chucu da har ynx idon ta na kansa yace "na fara son fannah tun kafin tasan kanta.. I loved her for over 19yrs.. And I still love her today and always...and luckily she love me too".. Chucu ta zauna tayi tagumi "to yaya hope de kaji abinda su Abie suke shiryawa ko.".. Dan tabe baki yayi be kuma ce komai ba.. Sanin baze sake magana ba yasa tayi gumm da bakin ta....
Sa'ar Fannah daya har ta isa dakin ta bata hadu da kowa ba . da alama ma gidan babu kowa kilan ma mummy tana gidan Baffah.. Yanda zuciyar fannah ke mugun bugawa abun ba'a magana.. Bata taba shiga tashin hankali da rudani irin na yau ba.. Tama rasa wane tunanin zatayi se zagaye daki take tana hawaye.. Karshe ma durkushewa tayi ta dafe kai ta fashe da kuka.. Idan kaga fannah a lokacin seka dauka mutuwa aka mata.. Gaba daya ta rude... Tsayawa tayi tana demonstrating da hannu ta tana fadin "Aliyu Ahmad Amah shine Amoon?".. Girgiza kai tayi har lokacin tana kuka se kuma tacigaba da fadin "and that same Amah is the Amoon yusrah and jiddah talking About.they are not talking to each other because of that Amoon.. And Amoon is Amah, the person I love and want to spent my lyf wit" ta dafe kai tana kuka domin duk wnn bayanin da takewa kanta ta kasa fahimtar sa... Can kuma ta tsaya "so Aliyu is my cousin brother all rayuwar da mukayi dama he's my cousin. Nayi rayuwa da dan uwana batare da na sani ba"... Sake fashewa tayi da kuka.. Ynx ta fara fahimtar komai ynx komai yake ware mata yanda zata fahimce shi... Kifa kanta tayi jikin gado tana kuka sosai .. Zuciyar ta nayi mata wani irin zafi kanta ya daure gaba daya.. Ita ama kauda maganar su jiddah yanda ya nuna be gane taba shine babban tashin hankalin ta.. Kode bashi bane? ta tambayi kanta.. Sekuma ta fashe da kuka wlh shine wlh wlh wnn amah dinta ne dan duk ynx kanta ke warwarewa wanda da ada ne zata gane dan uwanta ne .. But abinda ta kasa ganewa mantawa yayi da ita kome bayan tafiyar.. Inde ko hakane ya zama babban mayaudari".... Jin kamar shigowar mummy ne yasa ta shige toilet da sauri ta kunna tab.. Mum jin karar ruwa yasa ta fita .. Fannah ta rinka kallon kanta ta cikin mirror maganganun Aliyun ta wanda a yau ta sansa da suna Amoon suna da mata.. "Yes", "sure nine did you know me?", "did I knw you", "wait but ur face looks familiar kamar na sanki ko?".. Ta share hawayen da sukaki tsaya mata.. Ta dade tana hasaso ranar da zasu hadu irin farin cikin da zasuyi idan sunga juna ranar da zata fara fada masa tana sonsa da irin farin cikin da zeyi.. Amma wadan nan kalmomin sune suka fara fita daga bakin sa.. Everything happened suddenly.. Knn jiran data masa duk abanxa ze tashi knn ta runtse idanu tanajin zafi sosai a zuciyar ta ga kanta dake wani irin sara mata tanajin kamar zatayi zazzabi... Wanka tayi bayan ta fito ta shirya cikin kaya marasa nauyi ta kwanta ta rufa sbd wani irn sanyi da takeji ga wani matsanaicin ciwon kai... Ita zafin da take ji a kirjin ta yafi damun ta.....
Kafin kace mene zazzabi me zafi ya rufeta.. Mummy ce ta shigo dakin domin tasa taci dinner sbd tana ta kiran wayar ta bata pinking.. Ganin yanayin ta ne yasa mummy karasowa da sauri "fannah are you ohk".. Fannah ta kamo hannun mummy pls mummy kaina ciwo yake mun kirjina ma haka.. Mummy pls ki bani magani... Ganin yanda take ne yasa mummy kiran daddy.. Tare da doctor daddy ya dawo.. Sbd yanda take kukan ne yasa doctor yi mata allurar bacci..
Bayan doctor ya gama gwaje gwajensa ya juyo yana kallon su mummy yace "se kunkula sosai sbd tana tare da damuwa and if care is not taking jininta ze iya hawa.. Sosai hankalin su ya tashi.. Daddy ya dafe kai.. "I knw is all because of this Amah but dole ta koyi rashin sa bamu san lokacin dawowar sa ba so jiran bashi da amfani amma dole nasan abunyi sbd lpyr ya'ta. Mummy ta gyada kai tana hawaye se can cikin dare ta farka.. Ta rage radadin da kirjin ta ke mata sede ciwon kai da zazzabi snn tana da kuka.. Batayuwa mummy musu ba taci abinci ganin duk yanda hankalin mummy ya tashi magani tasha snn ta wani baccin ya sake dauketa ganin yanda take sauke numfashi ne da zufar da take yasa hankalin mummy kwanciya...
Washe gari koda ta tashi babu ciwon kan babu zazzabin sede ciwon kai snn hawaye sunki tsaya mata har jikinta babu karfi.. Ganin yanda ta dan warware ne yasa hankalin daddy kwanciya.. Da beso taje breakfast din yau da ake tare da baffa ba but ganin hakan ze rage mata tunani yasa yace ta shirya suje.. Fannah bata son zuwa amma sbd batayiwa daddy musu yasa ta shirya da kyar dan jikin ta babu dadi...
Kallo daya zakayiwa baffa da yaransa kasan suna cikin farin ciki sbd yau kowa nan nan.. Fannah de iyayenata kawai dasu Baffah ta gaisar amma ko su farouq bata kalla ba bare su fareeda.. Ta kifa kanta sbd wani sabon zazzabi da take ji.. Ganin bata lafiya kowa sannu yake mata.. Fannah ta kula kowa na wajen Amma bnd Amah wato Amoon tafara yarda da jin kan nasa da ake fada.. Ada tana mmki idan ana fadin halin Amoon Amma ynx bata mmkin haka dan tasan Amah zeyi abinda yafi haka ma tunda gashi yazo mata da wani sabon abin mmkin.. Fannah kasa cin abincin tayi sbd yanda bakin ta babu dadi besides tashi zuciyar ta take ma taki yarda ta kalli su sultan duk da tanajin idanun su akanta... Chucu kuwa datasan dalili duk se tausayin fannah yakamata... Baffa ne ya dago kai yana kallon kowa kafin yace "bnga gadanga ba karde ace da safen nan ya koma yawon nasa da baya karewa".. Umma ta tafe baki.. "Yana can dakina kwance shifa wani zubin seyayi ta abu kamar mace"... Duk dariya akayi bnd sultan da fannah da gaban ta ya fadi.. Shi kansa sultan gabansa faduwa yayi sbd tunda Amoon ya dawo be yarda sun hadu ba.. Kuma yana kula cewa be hadu da fannah ba... Baffa yace "chucu taje ta kirasa" babu jimawa ta dawo "wai yana zuwa"... Kusan five minutes segasa ya fito sanye da kananun kaya a hankali yake tafiya yana dan lumshe idanu ya wani marairaice fuska kamar wani karamin yaro.. Fannah tayi kasa da kanta bugun zuciyar ta na karuwa yanda tayi din ne yasa sultan shiga wasuwasi na tunanin kode ba Amoon bane Amah din ko kuma da dalilinda basu sani b... Lokaci daya kamshin turarensa ya cika wajen kowa ya bisa da kallo barin jiddah da yusrah da suke ji Kamar suje su rungume sa yan months din nan da suka dauka basu gansa ba se sukaga ya kara wani kyau.. Amoon ya hada duk wasu qualities da mace zata rude a kansa kallo daya yayiwa Fannah da kanta ke kasa ya dauke kai kusa da baffa yaje ya zauna baffa ya rankwashi kansa Allah "ya shiryamun kai gadanga..".. Amoon ya gaisar da iyayen nasa suka amsa suna tambayar sa aiki... Mom ce ta dubi Fannah "my daughter ki tashi kici abinci kinji.." Fannah ta dago ganta dukda yanda zuciyar ta ke bugawa ta jure.. Ga shi jikin ta ya dauki wani irin zafi ga ciwon kai.. Mom ta hada mata tea ta mika mata.. Karba tayi ta dan sha a hankali.. Dagowa tayi suka hada idanu dashi.. Bata san lokacin da wani tari ya kufce mata ba.. Lokaci daya kuma ta fara kwara Amai .. Da sauri daddy yayi kanta..kakarin Amai take gashi cikinta babu komai fashewa da kuka tayi tana rike daddy da mom dake dafe ta ita... Baffa ne yace a shiga da ita dakin sa.. Daddy ne ya dauketa ya kaita ya kwantar da ita.. Hankalin su duk ya tashi.. Duk afkawa sukayi dakin.. Suna mata sannu.. Itakam kuka takeyi sosai zuciyar ta tayi mata wani nauyi.. Dadd ne yace "bari nayiwa Amoon magana zezo ya duba ta... mom tace ayi excusing dinsa.. Duk fita su daddy da su farouq sukayi.. Hakanan sultan yaji baya son fita ya barta da Amoon... Amoon na zaune har lokacin a dining duk suka fito .. Saleem ne ya mika masa first aid⛑ box dinsa daya dauko masa a gida.. Karba yayi ya mike ya shiga dakin Baffa.. Sultan ya amsa sallamar sa kamar yanda yayita wato ciki ciki..... Fannah kam rawar sanyi kawai take kirjin ta na wani irin bugawa... Kamar Amoon bega sultan ba ya dauki blanket ya rufa mata.. Sultan ma bece dashi kala ba ya neme kujera ya zaunta pressing his phone.. Amoon ya tabe baki tabbas ya yarda cewa sultan ya gane shine Amah din da take magana.. Ba tare da Amoon ya kallesa ba yace "can you excuse me pls".. "You can do ur work don't consine me"... Sultan ya fada ba tare da shima ya kallesa.. Amoon yace "asin?. Usman I want do my work so give me space".. Sultan yace "am going no where do everything in my present"... Amoon na masa wani kallo yace "you as who?".. Sultan yace "her husband to be".. Maganar ta daki zuciyar Amoon Amma seya dake yace "oh I see and she love you ryt?".. Shiru sultan yayi Amoon yace "ko kaine kade ke sonta?" Sultan yace "Amoon".. Amoon ya dage gira "what? sultan just understand Fannah love someone not you.. She loves Amah and..wnnn Amahm ba kowa bane Amoon ne.. Yes nine Amah and I'm back so get this to ur head". Sultan na masa wani kallo "ka dawo seme"... Ba tare da Amoon ya kallesa ba ya juya ga Fannah dake hawaye duk tanajinsu.. Dan dafa kanta yayi yaji zafi sosai.."cikin ransa yaji tausayin ta sosai..".. A hankali yace "babee".. Babu shiri fannah ta bude idon ta daura kan Amoon.. Fashewa tayi da kuka.. Sultan yace "Amoon do ur work bakaga condition dinta bane".. Amoon ya dage gira daya "bakasan nine maganin ba? Oh I understand ka tsaya nan ne sbd kana tunanin sbd da kai take wnn rashin lpyr?" Sultan ya dunga kallon sa zuciyar sa na tafarfasa.. Amoon tace "yes mana nasan kila tunanin da kake knn" Amoon yayi murmushi "kai baka isa ta saka ka a ranta ba sbd zuciyar ta bataka bace.. Bama zuciyar ta kade ba.. But the whole Fannah da kake gani mallakin Amoon ce..so pls give us space ohk zan duba mata ta"... Cike da fushi yace "Amoonnn.. Inaso ka sani duk abinda kakeji dashi nima dede nake da kai"... Daga haka ya fice ya barsu...
Amoon ya juya ga Fannah yana kallon ta yana ganin yanda hawaye ke zuba a idanun ta a hankali a karasa kusa da ita.. Ruwa ya dauka ya kara mata dukda yanda Fannah take tsoran Allura ko motsi bayi ba har ya gama abinda ze yi bata bude idanu ba.. Seda taji shiru shiru snn ta bude carab suka hada idanu.. And he give her a best smile wanda babu shiri ta maida idon ta ta rufe...
Wnn karin ruwan yasa Fannah taji dadin jikin ta a ranar gidan baffa ta kwana wajen mama kowa se zuwa yi mata sannu yake sultan da Amoon kau tun jiya bata kara ganin ko wannen su ba.. Amma duka maganganun da Amoon yayi suna kanta.. Knn ya gane ta to meyasa ya nuna be gane ba.. Hakanan taji wani bangare na zuciyar ta tadan samu sauki.. Amma duk da haka hankalin ta tashe yake.. Se dare snn daddy yazo ya dauke ta suka koma gida...
Yusrah tace "yaya Amoon dan Allah koyayeni ka ringa saurara na wlh inasonka.. Kowa a family din nan yasan halin da nake ciki a kanka.. Wlh ko Fannah da kwanan nan muka hadu tasan yanda nake sonka ka tambayeta kaji... Amoon ya dago ya kalleta for the first tym.. Snn yace "eh ta fadamin".. Yusrah ta washe baki.. Dan Murmushi yy snn yace "sede na fada mata ita nake so bake ba ko jiddah".. Babu shiri yusrah ta mike "what" yace "yes ita nake so".. Ja baya ta farayi hankali tashe.. Sekuma ta fice da sauri bata tsaya ko ina ba se gidan su Fannah.. Fannah data fara samun sauki tana parlor tana cin abinci da mummy ta matsa mata ta dago tana kallon yusrah data shigo a hargitse.. Seda gaban Fannah ya fadi.. Yusrah ta ruga kusa da Fannah ta fashe da kuka "Fannah wani lvr naji wai kunyi magana da Amoon yace baya sona Ke yake so." Fannah ta rinka kallon yusrah gaban ta na faduwa... Yusrah ta cakumo kwalar ta.. Da gsk ne knn dan Allah kice mun karya ne... Mummy ta fito daga kitchen jin hayaniya... Da sauri Fannah ta fisge ta ruga wajen mummy ta rungume ta tare da fashewa da kuka... Hankali tashe mummy tace "meke faruwa kumun bayani.. Kuka Fannah take yusrah ke ta fada mata abinda Amoon yace mata.. Mummy ta dubi Fannah "kunyi haka dashi.?" Cikin kuka sosai tace "mummy shine, shine Dr Amah, that Amoon da suke fada mummy bawani bane but Amah mummy Aliyu na".. Ita kanta mummy seda gaban ta ya fadi bare yusrah da taji maganar kamar saukar aradu.. Wani irin kuka ta fashe dashi "nooo noo it can't be".. Se kuma ta juya ta fita da gudu..".. Bata tsaya ko ina ba se parlorn Umma Dayawa suna ciki su Mom, fareeda da farouq, jiddah duk suna ciki har sultan ma yana ciki".. Ganin yanda ta shigo yasa wasu duk suka mike suna tambayar ta lpyr.. Cikin kuka sosai take cewa "Mom kuce mun karyane baze yiwuba".. Farouq yace "yusrah lafiyanki kuwa"... "Yaya farouq wai Yaya Amoon shine Aliyun Fannah that Dr Amah da take fada.. And Amoon is telling me that baya sona Fannah yake so wayyo yaya farouq na shiga uku".. Yusrah ta fada cikin kuka sosai.. Kowa a parlon seda ya girgiza da wnn lamari jiddah kam wani jiri taji yana dibar ta...
More comments more typing......
Urs
✨✨✨
Nafeesatuu....😍😍
![](https://img.wattpad.com/cover/316445276-288-k861933.jpg)
YOU ARE READING
LOVE CYCLE❤✨
AksiyonA love story, strong love, me hade da abubuwan bn mmki I will not say much but just read it I knw you will love it