Part 36

639 18 1
                                    

*💫❤LOVE CYCLE✨*
    

Written by
     
        *@nnafie🖤*
     (Smll but mighty😉)

*writer of*
Saif
Adaan
Wata mafita
Saboda duniya
Love cycle......

  Bismillahir rahmanir raheem

💫❤Love cycle❤ (36)✨
Fannah ta fara kokarin turesa kamar zatayi kuka tace "kana gani bnd lpy fa kuma wlh da zafi." Daga ganin yanda take kasan a mugun tsorace take... Ya kara rungume ta cikin irin muryar ta yace "kina gani ina son ki kuma wlh da dadi"... Fannah ta boye fuskar ta a jikin sa.. "Kaga de zafi yake yi har ynx".. Yace "ni bn gani ba sede idan zaki nunamin".. Ta noke kafada.. Ya marairaice "pls".. Ya fada yana kara zura hannu cikin rigar ta.. Ta kankamesa a tsorace.. Yaje satin kunnen ta yace "bazan maki da zafi ba".. Fannah ta fashe da kuka... Hade bakin su yayi yana kissing dinta.. Snn gently yake romancing dinta.. Har seda tayi shiru.. Iya kar sa romancing ya barta ya rungume ta.. Kafin a hankali yace "I love you"...
Washe gari fannah ta tashi da sauki tunda har tana iya tafiya duk da ma de har ynx yana mata zafi wajen.. Ta rigasa tashi... Ta zare jikin ta a hankali tana kallon fuskar sa da murmushi.. Shafa sajensa tayi kafin a hankali tayi kissing lips dinsa.. Ya bude ido yana kallon ta.. Sauka tayi daga gadon da sauri... Ya mike tare da rungume ta ta baya.. "Morning wife".. Ta juya ta rungume sa.. "Morning Jaan". Ya dan lumshe idanu yana shafa gashin kanta.. A hankali tace "inajin yunwa".. Ya shafa cikin ta.. Kafin yace "ohk lets take our bath se mu fita tare".. Tace "idan ka fito zan shiga".. Be tsaya sauraren ta ba ya dauke ta kamar er baby suka shiga toilet din.. Tun Fannah na nokewa har tazo ta sake".. Ya rungumo ta suka fito tare.. Shiririta sukai tayi wajen shiryawar seda ta fara masa korafin yunwa takeji snn ya barta.. Suka shirya ya kama hannun ta suka fita.. Mota biyu ne dama a parking space din.. Dukansu sun gaji da haduwa..yace "a wace mota zamu fita".. Fannah ta rinka kallon motar da tace daddy ya siya mata kalar ta yace seta gama sch can ta nuna motar..Amoon ya mika mata key din "that's ur car".. Fannah ta ware idanu "you said".. Yace "dama motan ki ne".. Fannah tama manta da wani ciwo tayi tsalln murna snn tazo ta rungume sa... "Thank you my dear husband thank you so much Jaan".. Shima dan rungume ta yayi yana murmushi.. Duk wani farin cikin Fannah shine nasa..
Shi yayi driving dinsu.. Seda suka fara biyawa sukaci abinci snn ya shiga da ita yawo.. Sosai fannah taji dadin yawon nan.. Ta sake dashi sosai.. Seda suka siyo kayan abinci da wadan da zasu bukata sena ciyeye snn suka dawo.. Basuyi girki da rana ba seda dare Fannah tayi masu koma nace sukayi tare.. Ranar duk yanda fannah taso Amoon ya daga mata kafa ki yayi ranar ma tasha kuka dan har ynx da zafi.. Karshe kuma ya koma lallashi ko da safe ma langwabe masa tayi... Kafin sati Fannah ta saba da Amoon kamar me ko kadan bataso yayi nisa da ita kuma shine ya koya mata haka.. Sbd koda yaushe yanaso yajita a jikinsa.. Har ta saba da duk wasu buktunsa.. Seda suka cika one week snn Amoon ya koma aiki.. Ita kuma yayi mata signing practical tare suke zuwa.... Fannah tanajin dadin aiki da Amoon sosai dan yana nuna mata komai yanda yakamata idan sun dawo gida ma yana kara fahimtar da ita.. Bata tabayin practical din da taji dadinsa kamar wnn ba suna waya da maryam kuma suna kara shearing ideas.. Ko a hospital dinma soyayya suke sha babu ruwan su barin ma america babu ruwan wani da wani wani lokacin ma idan basu da aiki office suke shigewa abinsu... Ynx ma haka Amoon na zaune tun dazu ya kira fannah amma taki zuwa.. Ya dauki waya ze sake kiranta segata tashigo.. Fuska a hade tana hararar sa dan haushin sa takeji dazu seda ya bari ta gama shiri yasa ta sake wani wankan.. Ya ware mata  hannu "common angela".. Ta juya baya tareda noke kafada... Zuwa yayi ya rungume ta ta baya "haba mata bata fushi da mijin ta fa".. Ta tura baki "ni babu ruwana da kai".. Ya daura kansa a shoulder dinta "to shknn idan munje ki rama nima ki sani wani wanka".. Ta kallesa ganin rainin wayon da yake mata.. Ai dama shi abinda yake so knn.. Ya dage mata gira.. Gashin kansa ta kama taja da karfi.. Har seda yace "ouchh".. Dan dariya tayi ganin yanda yy da fuska kamar wani boy.. Dan gsky yaji zafi.. Se kuma ta kamo sa ta rungume "srry srry Jaan".. Ya rungumota.. "Are you done for today".. Ta gyada masa kai.. Yace "oya lets go..".. Ta kashe masa idanu.. Ya kama hannun ta suka nufi mota.. A mota ya saka masu wakar potoranking ta my woman".. Ya kamo hannun ta yana murzawa.. Yana maming wakar.. "My woman my everything.. My woman my everything.. My woman oo I go give you everything".... Suna isowa ya zagayo ya bude mata.. Ta ware masa hannu cak ya dauketa.. Zuwa bedroom dinsa suka fada saman gado.. Fannah ta haye saman cikin sa tana balle bottom din rigar.. Seda ta gama cire rigar ya janyo ta jikinsa ya rungume...
Da yamma suna parlor suna kallo Amoon ya daura kansa saman cinyar ta duk ta yamutsa masa gashi.. Wai kitso zata masa shikam azaba ta ishesa kuma taki bari ya tashi.. Ya dafe wani kitso data dauko masa sbd zafi amma ta kabe masa hannu... Ya marairaice "babee zafi".. Ta tura baki.. "Nide ka bari na gama".. Ya mutsa fuska yayi sbd zafi.. Jin an danna bell yasa yace "babee am coming".. Ta sake sa tana tura baki.. Ya nufi kofar.. Budewa yy.. Farouq ya ware idanu "yaushe Fannah ta koma makitsiya bamu sani ba".. Chucu ta rufe baki tana hana dariyar ta fitowa idon ta nakan yayan nata... Shigowa tayi da gudu ta rugume Fannah.. A kunne ta rada mata "madam weldone dayiwa yayana kitso" dariya Fannah tayi tana murna zuwan su.. Ta gaisar da farouq.. Ya daga mata hannu "matar yaya". Tayi murmushi tana kallon Amoon. Ranar a gidan su chucu suka wuni sunji dadin zuwan su..

LOVE CYCLE❤✨Where stories live. Discover now