Rayuwa!

80 4 0
                                    

💠💠💠💠💠
©®AS-2022.






              *♡CIWO A JIKIN WANI¸.•💥*
                            '''(Kᴡᴀʀɪ)'''
                           



   *HAWWA__B__KUMO.*
     (Rᴇᴀʟ Sᴍᴀꜱʜᴇʀ).💕
*WATTPAD:@REAL-SMASHER.*
*AREWABOOKS:@REALSMASHER.*

     '''Iɴ ᴅᴇᴅɪᴄᴀᴛɪᴏɴ ᴛᴏ ᴍʏ ʟᴀᴛᴇ ᴅᴀᴅ Aʟʜ Mᴜʜᴀᴍᴍᴀᴅ Bᴀʙᴀ Usᴍᴀɴ (B–KUMO).'''
••••••••••••••
   '''Masu buƙatar a tallata hajarsu u should contact me ta number na,kou kuyi magana kai tsaye ta https://wa.me/+2348165726609.'''

                               06

#Rayuwa!

            Gyaɗa masa kai Hamdiyya tayi cikin wani irin farin ciki,a ranta tana raya sauran matsalar Mutallab ya rage mata,da zaran ta sa ya amince shi kenan komai ya zo ƙarshe if yaƙi kuma za ta sanar ma Mummy'nta ta san za tayi duk yanda tayi taga komai ya tafi smoothly,buɗe motar tayi ta sauka tana ɗan murmushi ta riƙe arm ɗinsa tace "Honey kazo mu tafi ka tsayar da mu akan hanya" Mutallab dake tsaye ya raba ƙafafunsa hannayensa zube cikin aljihun wandonsa ,yai irin tsaiwar jaruman maza ya sake ɗaure fuskarsa yana kallon wani waje,ta sakesa ta zagayo gabansa ta tsaya tana kallonsa tace "kazo mu tafi gida please.." Bai kalleta ba yace "kuje kawai ba can zanje ba ni yanzu" kallon tuhuma ta dunga masa tace "ina za kaje?" Yace "zanje gurin Mimi" ɗan dariya tayi tana yin ɗage gabansa ta kamo fuskarsa tace "dan Allah Honey ka saki fuskarka,ka ga yanda kake yi ɗin nan sam bakai kyau ba" mamakinta yake a ransa na yanda tai saurin saukowa da wuri har tana masa magana,ya daure dai bai nuna mata komai ba kuma bai yi yunƙurin komawa motar ba,ta marairaice tace "please Honey lets go home" yace "na ce maki zanje gida naga Mimi" tace "ni dai muje tare tou ka ji" kallonta ya dunga yi bai magana ba,ta riƙe hannunsa tana jansa,yanda yake tsaye kou gezau bai ba kamar wani kafaffen tsauni yasa tace "let's go please" motsa ƙafafuwansa yayi sannan ya fara biyota suka koma motar,suna shiga Malam Ado yaja motar yana satan kallonsu ta mirror yayi wani murmushi,Hamdiyya dake maƙale jikin Mutallab ta ɗaga kai tana kallonsa jin bai magana ba,tace da Malam Ado ka wuce da mu Asokoro,ya gyaɗa kai yace "tou Madam" Mutallab ya wani ɗaure fuskarsa yace "no ka sauke mu gida kawai" kallonsa Hamdiyya ta tunga yi yanda yai maganar,tace "mun fasa zuwa gidan Mimin?" Yace "Mmm!" Tace "why?" Yace "ra'ayi na chanja" ta taɓe baki tace "okay" daga haka ta sakesa ta koma gefe tana kallon waje,har suka zo gida babu mai magana cikinsu shi kam wayarsa ne ma a hannunsa yana dannawa,sanda Malam Ado yayi parking ƙasan tent da sauri Mutallab ya buɗe motar ya sauka bai jira ma a buɗe masa ba,Hamdiyya ta taɓe baki ta bishi da wani shegen kallo,a hankali tayi ƙwafa tace "ai ko me za kayi baza'a fasa abun nan ba wallahi,zan kira Mummy na sanar mata,na san she will do everything kan abun nan ya tafi dai².." Tana sauka motar Malam Ado ya sauko ya rufe,Hamdiyya har ta fara tafiya ta juyo da ɗan sauri ta dawo tace "Malam Ado wane unguwa ne gidan abokin naka yake?" Yace "ai can Kano yake da zama" Hamdiyya tayi shiru tana tunani kafin ta gyaɗa kai tace "kamar wane lokaci kake ganin za mu iya tafiyar?" Yayi murmushi yace "Madam da zaran kin gama shawo kan Oga shi kenan sai tafiya" tace "okay! Ka bani nan da one week in sha Allah zan sanar maka yanda muka yi" yace "tou Madam Allah yasa a dace" tace "ameen.." Tana ɓalle ƙaramin jakarta ta ciro sababbin ƴan 1k kusan 20 ta bashi tace "ga wannan ka riƙe a hannunka Malam Ado na ji daɗin maganar da kayi min ne,after komai ya yi clicking zan ganka" yayi dariya cike da farin ciki da duniyanci yace "in sha Allahu komai zai tabbata" ta juya ta nufi balcony fuskarta a washe,jinta take kamar anyi mata bushara,sanda ta shigo bata tarar da Mutallab a ƙasa ba,sama ta nufa tana kan ubansun takalminta mai tsayin 5cm,waƙa take cike da nishaɗi har ta buɗe bedroom ɗin da take tunanin yana ciki,wayam da taga ɗakin ta dunga kallon ko ina babu alamunsa,rufe ƙofar tayi ta juya tana dariya,ta san babu inda za ta samesa yanzu sai guri ɗaya,matakalar benen hawa na biyu ta nufa tana haurawa da sauri²,ilai kuwa yana nan ɗin kamar yanda tai tunani,kwance yake cikin babban gym ɗinsa dake ɗauke da kayan motsa jiki iri² da aka zuba a rufaffen terrace ɗin,yana saman wani super bench idanunsa a rufe kamar mai bacci,yana jin footsteps ɗinta ya share,sanda ta ƙaraso ta sunkuya ta cire takalmin ƙafarta sannan ta hauro jikinsa ta kwantar da kanta ƙirjinsa,buɗe ido yayi yana sauke numfashi ya kalleta da idanunsa da suka ɗan canja launi,ta ɗago kai suka haɗa ido,turo baki tayi tana kallonsa tace "shi ne baka jira ni ba ka taho?" Ya ɗauke kai bai kulata ba,a hankali ta kai hannu fuskarsa tana shafa lips ɗinsa da suka tattare sun yi wani kala da su gwanin sha'awa tace "Honey ina son muyi magana" yace "akan me?" Tace "akan maganar da muka fara ne" da sauri yace "Diya please mu bar maganar nan,raina yana ɓaci da shi" tace "wai Honey ya kake so nayi tou? Shi kenan na ji na barshi tunda haka kake so,babu damuwa.." Tana faɗan haka ta fara ƙoƙarin tashi tana fashewa da kuka,saurin riƙota yayi yana kallonta yace "okay! Ya isa Diya.. Na ji yanzu me kike so nayi?" Tace "a'a ai ba ka son maganar,kawai na haƙura nima" ya girgiza mata kai yace "no sanar min ina jinki" yayi maganar yana share mata hawaye,ta wani turo baki tace "magana dama nazo maka da shi mun samu wanda za ta zama surrogate mother of our kid" ido ya zuba mata yana kallonta gabansa yana faɗuwa yace "a ina kika samu?" Tace "Malam Ado ne dama muka yi magana da shi yanzu yace min akwai wanda za tayi mana mu biyata.." Ya girgiza kansa cikin rashin fahimta yace "i don't get u.. Me kike cewa ne?" Gyara zama tayi a jikinsa ta shiga ba shi labarin yanda suka yi,kallonta ya dunga yi kafin yace "kuma kun tabbatar za'a samu ɗin" tace "ehh mana" yace "okay!" Murmushi tayi tace "abun da mamaki kou?" Ya gyaɗa mata kai,tace "tou ka amince nai masa magana?" Ya mata wani kallo yace "idan ma ban amince ba tunda kinsa kanki ai za kije kiyi kou ban sani ba.. But akwai sharaɗi" ta kalleshi tace "duk sharaɗin ka ni dai na amince,kawai ka bari gobe muje muyi magana da mutumin,idan muka gama komai shi kenan" yace "okay!" Ihu tayi ta ƙanƙameshi kafin ta fara kissing lips ɗinsa tana tura hannunta cikin rigarsa tana shafa ƙirjinsa dake cike da wasu irin gargasa tace "thank u Honey.." Nishi yayi mai ɗan sauti yana kallon cikin idanunta yace "me zan samu?" Tayi dariya cike da farin ciki tace "komai kake so za ka samu" yace "really?" Ta gyaɗa masa kai tana kallonsa,yace "including sex?" Maganar yai escaping daga bakinsa ba tare da ya shirya ba,because rabonsa da sex da ita zai iya cewa tun last weekend,tun daga ranan kullum dare idan ya fara taɓa ta za tace masa ita ya rabu da ita ta gaji,da me za taji wahalar aiki kou kuma nasa,so dole yake ƙyaleta dan bai don ya cika takura mata,jiya kuma dama sunyi faɗa,shi yasa bai kawo kusantarta a ransa bama,da ya kasa bacci ne ya ɗan cire mata riga yayi ƴan taɓe²nsa a jikinta ƙarshe haka nan dai bacci ya ɗaukesa cikin wani irin yanayi,ya san muddin ya tasheta bala'in da za suyi sai ya fi wanda sukai kafin lokacin,gyaɗa masa kai tayi tana yin rau² da idanuwa tace "but kaɗan za ka yi ka ji?" Gyaɗa mata kai shima yayi yana wani irin kai bakinsa kan nata yayi grabbing lips ɗinta ya shiga tsotseta yana shafata jikinsa har wani rawa yake saboda azabar son yaji shi a final destination,da wani irin gaggawa yake sarrafata yana birkita mata lissafi,sanda ya tuɓeta tsaf ya shiga aikata ta da zafi²,ya kusan 1 hour kanta babu alamun zai kawo,Hamdiyya da ta gaji da yanda yake zungurinta ga wani irin zafi da p**sy ɗinta ya fara mata babu shiri ta fara masa ihu tana cewa "Mutallab ka bar ni haka na gaji,wallahi ba zan iya da jarabarka ba,gabana zafi yake min" tana harba ƙafafunta da ya riƙe sosai saboda ya san haka zai iya faruwa idan tana son ya saketa,da wani horny voice yace "Diya ki yi haƙuri please na kasa kawowa har yanzu.." Tace "a'a wallahi bazan iya da masifarka ba,ka ji kuwa yanda gurin yake min zafi,ka barni na huta na ce maka" bai saurareta ba yaci gaba da sassaƙeta tana ihu da turje²,har labials ɗinta take jin wani irin zafin azaba da suke kamar an tsatstsaga su an shafa mata attaruhu,sanda azaba yai mata yawa taji baza ta iya jurarsa ba,ta daddage ta wani hankaɗesa sai da cock ɗinsa ya fita daga hole ɗinta,ya riƙota zai mayar tai saurin hankaɗeshi ta dire ƙasa,girarenta a haɗe hawaye suna sauka fuskarta tace "wallahi Allah ka kuskura kace ba haka ba ko kai min dole har nan da wani satin bazan ƙara bari ka ci ni ba" ya ɗaure fuskarsa yace "wai Diya me yasa za ki dunga kafa min sharaɗi ne? Idan na ga damar cinki kullum akwai ubanda ya isa ya hana ni? U're my property,my legally property,me yasa kike so lallai sai na biki,ni fa ba ɗanki bane,kada ki rainawa kanki hankali,dan kinga ina binki za ki dunga jana a ƙasa,ni ba yaronki bane ki sani,mijinki ne wanda shari'a ta bani damar yin yanda naga dama dake,na nemeki lokacin da nayi ra'ayi,kada kija abunda zaisa na ɗauki mataki kanki,dan wallahil'azeem bazai mana kyau ba daga ni har ke,hakkina ne yau nace ina buƙata,ko ki barni nayi yanda raina yaso ko kuma.." Tana wani irin fifita gurin tace "ko kuma me" yace "nima ban san me zan iya yi ba akai,but.." Sai kuma yayi shiru,taɓe baki tayi ² wucewarta ta ɗauki rigarta da takalmi ta juya cikin sassarfa tace "wallahi baka isa ba Mutallab,haba ce maka fa nayi zafi gurin yake min,shi ne za kace sai na baka kaina dole,kaje waje mana ka biya kuɗinka,kaci duk wacce kaga tai maka,a nan kake da right kayi ma ko wace ce dole amma banda ni" tana faɗin haka tai tafiyarta ta barshi,ya bita da wani irin kallon takaici kafin yayi saurin saka boxers ɗinsa da ya ɗauka,kayansa da takalmi da ya watsar yabi ya kwaso da sauri ya biyota yana kallon kansa,yanda abun duniyarsa yake tsaye kamar zai yaga wandon,takaici duk ya ishesa na irin rayuwar da suke,sam ya ga alamun Hamdiyya bata da hankali,bata san duk wani abu da addini ya hallatawa mutum ko ya haramta ba,gaba ɗaya sai da ya aureta ma sannan ya fahimci ba ta da ilimin addini,alwala idan za tayi gabansa sai ya ci gyaranta,bare azo maganar sallah kou wankan janaba,shi yasa ba ta son yace za suyi wanka tare,but duk sanda aka samu saɓani ya birkitota ta ɓangaren boko kuwa,nan yake shan turanci kamar ta haɗiye dictionary ko kuma dai ƙanwar Mangwafak haka za tai ta zuba masa shi,sai ka rantse ba a Nigeria aka haifeta ba,kaf gidansu kuma haka suke mata da maza,sai yarinya ta haɗa PhD sannan suke aurar da ita,su biyar ne gurin parents ɗinsu ciki kuma itace kusa da Auta,da yake namiji ne sai yasa iyayen suka fi ji da ita,kusan ma itace autar dan abunda take autansun baya yi,kuma da yake suma iyayen ƴan boko ne gogaggun ƴan zamani shi yasa suka fi nuna mata so saboda kaf tafi ƴan uwanta kai. Ƙofar bedroom ɗinta ya buɗe da bai zaton zai samesa a buɗe ba,yana shiga ya watsar da kayan hannunsa,jiyo alamun motsinta cikin toilet da sauri ya nufi gurin,yana buɗe ƙofa ta wani juyo tana kallonsa idanunta a waje tace "me ka biyoni kayi min kuma?" Yana sauke boxers ɗinsa ƙasa yace "i'm tired Diya,bazan iya jurar rashin imanin da kike gwada min ba,na gaji² wallahi.. Indai ba so kike ki mayar da ni halakakke ba,ki bani hakkina" saurin shiga ruwan da ta tara tayi tana ja baya a tsorace tace "dan Allah Mutallab ka fita,wallahi bazan iya ba ciwo gurin yake min" yace "okay! Na ji yana miki ciwo,bance dole sai na ciki ba amma ki san yanda za kiyi da ni yanzu,kina kallon yanda kika sa nai having erection,ki min wani dabaran na kawo shi kenan sai na barki ki huta" yanda ya birkice mata yau har tsoro ya fara bata,cikin wani irin yanayi tana ja baya cikin ruwan da take tace "okay! Na ji zan maka" saurin tahowa yayi ya tsaya gaban tube ɗin a zindir ɗin da yake haihuwar Mimi yana sauke ajiyar zuciya yace "c'mon Baby.. Blow me job" rarrafowa tayi tana kallonsa,halin naci irin na Mutallab ta san sarai tace ba haka ba yanda ya rutsata a gurin nan ba tausayinta zai ji ba a wannan yanayin,ta sake tai masa gardama zai kamota ya wangale cinyoyinta ne yayi yanda yaga dama da ita babu mai hana shi tunda ya faɗa,a wani irin ƙyanƙyame kamar wanda taga abun ƙazanta ta kai hannu ta fara bashi hand job,dan itafa bata ji za ta iya masa wani blow job ba,duk da gidansu tsarin rayuwar turawa suke amma akwai abubuwan da take ganin suna yi wanda ita baza ta iya ba,ko ba haka bama a tarihin aurensu ma duk sanda yace mata tai masa blow job ba ta iyawa,ƙyanƙyamin abun take ji,sai ta dunga jin zuciyarta na tashi ko tunanin hakan tayi,nishi ya fara saukewa ya kai hannu yana squeezing manyan boobs ɗinta,wani irin smocking ɗinsa take tana strocking,sanda ya fara fitar da precum ya fara wani irin banƙarewa yana gurnani kamar mai shirin yin iskokai,Hamdiyya ta wani irin dame fuska tana kallon hannunta da precum ɗinsa ke bi,lokaci ɗaya ta fara yunƙurin amai,kanta ya kai hannu yana shafawa da fuskarta kafin ya ɗagota daga cikin ruwan ya rungumeta yana shafa bayanta,ajiyar zuciya ta dunga saukewa a jikinsa tana yarfe hannu,da wayo Mutallab ya shigar da erection ɗinsa tsakiyar cinyoyinta yana brushing,babu zato taji ya fara buɗa ƙafafuwanta,kafin tayi yunƙurin ƙwatar kanta ya matseta ya tura ciki da ƙarfi sai da tai ihun azaba ta fara kai masa yakushi,bai saurareta ba ya juyata da ƙarfi ya kama hannayenta duka ya murɗasu ya riƙe ta bayanta,babu tausayi ya tura ta kusa da tube ɗin ya ɗaga ƙafarta ɗaya ya ɗora gefen tube,za ta sauke yayi saurin zura ƙafarsa ta ƙasan tata ya ɗaga sama ya wani irin sake tura mata ƙaton erected joystick ɗinsa ciki,ihu sosai tayi jikinta yana rawa kamar za ta zube ƙasa,da sauri² ya fara motsata yana bangging,ihu kawai Hamdiyya keyi babu alamun hawaye a idanunta,abunda taita gudu kenan dama shi yasa ta zaɓi tai masa hand job amma duk da haka bata tsira ba,Mutallab kam gaba ɗaya kasa saurara mata yayi sanda ya tabbatar ya yi releasing sannan ya saketa yana mata wani kallo yana numfarfashin irin baƙar azabar da ya sha kafin ya samu salama,Hamdiyya da har lokacin ke kuka da sauri ta shiga ruwan duk da ya yi sanyi ta tsuguna tana murza gurin da take jin kamar yagata Mutallab yayi,miƙa yayi yana jin bayansa a riƙe sannan ya juya ya ɗauki wandonsa yasa ya buɗe ƙofa ya fice bai tsaya ba ya nufi ɗakinsa,direct ko da ya shiga banɗaki ya nufa haɗe da sakarwa kansa shower. Tunda ya fita Hamdiyya ke jera masa tsinuwa,bai taɓa mata irin abunda yayi mata ba tsayin zamansu saboda gudun ɓacin ranta,yau was the first day da ya mata dole akan sex,shima kuma bata ga irin abubuwan da tayi masa ba duk laifin ta tattara ta ɗora masa,wani irin haushinsa take ji saboda yanda yaja mata matsala,sanda tai gashi sosai kafin taji daɗi ta fito tana tafiya kamar wanda aka yiwa kaciya,bakin gado ta kwanta daga ita sai towel ta ɗaga ƙafafuwanta iska yana shigarta,a haka wani irin wahalallen bacci ya ɗauketa tana sauke ajiyar zuciya. Sai kusan maghreeb sannan ta shigo gidan daga islamiyya,tana sanye da milk ɗin dogon hijab sai wando da niƙab a fuskarta,cikin sauri sanda tayi sallama Baffa dake ɗakinsa ya ƙwalo mata kira "uwata!" Da sauri ta amsa ta nufi hanyar ɗakinsa,ta ɗaga labulen tai sallama,ya amsa yana kallonta yace "kun yi abinci kuwa yau?" Ta gyaɗa masa kai tace "ehh!" Yace "me kuka dafa?" Tace "white rice da stew" ya gyaɗa kai yace "ina nawa?" Ta tashi tace "bari na tambayi Yaa Adija" ɗakinsu ta tafi sanda ta fita,duk suna nan dama ita kaɗai ke maitar zuwa islamiyya a cikinsu,sannan ita ce kawai tayi sauka Aalima kam tunda ƴan ajinsu wasu sukai aure shi kenan itama ta daina zuwa,kuɗin makarantar ma saboda Baffa bai biya masu ne yasa shugaban makarantar yasa aka yafe masu na mutum biyu,kafin lokacin an sha korosu gıda saboda bashin kuɗin term,daga baya kuma sai ya zama su suke nema suke biyan na mutum biyun,da abun yafi ƙarfinsu sai Adija da Ashey suka haƙura da zuwan,almost 2 yrs kenan da Fannah sukai sauka amma duk da haka bata fasa zuwa ba,tun kafin lokacin idan shugaban makarantarsu yana zagayawa yaga class ɗin da babu malami ko bai zo ba,yake sa Fannah tana shiga tai masu ƙari,a haka ƙarshen wata yake mata ihsani,ko idan an akarɓi kuɗin term yasa a cire mata wani abu cikin kuɗin makarantar,dan sosai take taimaka masu ta ɓangaren riƙe classes ba tare da nuna gajiya ko ƙuiya ba,kamar yanda sauran ƴan ajinsu keyi,wannan dalilin kuma yasa ya cireta a sahun waɗanda ake karɓar kuɗinsu na makaranta,dama Adija ce take ƙoƙarin nema tana biya masu,tunda aka yafe mata kuwa taji kamar an sauke mata wani nauyin tunda su sun daina zuwa. Aalima tana kallon Fannah da ta shigo ta ajiye jakarta tana cire hijab tace "sannu da zuwa Hafizah" Fannah ta turo baki tana kallon Adija tace "Yaa Adija ki mata magana" Adija ta kalli Aalima tace "ke wallahi matsalata dake shegen tsokana,kullum idan baki tsokaneta kunyi rigima ba ba kya jin daɗi,ai gaki nan gata kuyi ta yi,shi yasa kuwa duk ta rainaki" Aalima tayi dariya tace "wata rana da haka za ta tuna ni idan ba ma tare" Fannah bata tsaya ba tace "Yaa Adija abincin Baffa" Adija tace "ai kin san inda ake ajiyewa" Fannah ta juya ta fita,kitchen ta shiga ta ɗauko flask ɗin ta wuce tai sallama ƙofar ɗakin Baffa kafin ta shiga ta ajiye masa flask ɗin a gabansa,da sauri ya buɗe jin ƙamshi yana ziyartar hancinsa yana murmusawa,wani irin kallon farar shinkafa da miyan Baffa ya dunga yi kafin ya kalli Fannah da ke durƙushe bata tashi ba yace "uwata babu nama haka zanci abincin?" Fannah tayi ƴar dariyar yaƙe tace "Baffa ai bamu da kuɗin siyan nama,kullum fa garin kwaki muke kwaɗawa muci" ya kalleta yace "tou tashi jeki" tashi tayi ta fita tana shigowa ɗakinsu Adija ta kalleta tace "yau kuma me yace da kika kai masa abincin?" Fannah tace "nama ya tambaya babu?" Adija tace "uhmn! Lallai ma Baffa,baka bamu ba kuma shi ne har ka samu bakin tambayan nama.. Wannan shi ake kira da ƙarfin hali" Ashey tace "ɓarawo da sallama.. Mu dake rayuwar garin kwaki yau mun samu arzikin shinkafa shi ne yake tambayar mana,idan ya gansa ai sai ya ci" Aalima dai was quite a gefe tana karatun novel ɗin IFZAA da taji ƙawayenta suna labarinsa,a wani ƙaramin wayarta mai keypad aka tura mata ta bluetooth a islamiyya da jimawa kafin ta daina zuwa,ta karanta amma yanzu haka re-read ɗinsa take saboda yanda labarin ke sata nishaɗi,sosai take enjoying labarin soyayyar Mr Imam da Baby girl ɗinsa tana murmushi da hasashen kanta a matsayin Ifzaa,sam bata san me su Adija ke cewa ba dan tai nisa,Fannah ta zauna kusa da ita tana leƙa abunda taga tana yiwa murmushi tace "Yaa Aalima me yake baki dariya?" Aalima ta girgiza kai tace "baza ki gane ba yarinya,karatun novel akwai falala nake gaya maki,ki samu ko tarawa ne kiyi ki sai waya saboda nan gaba za ki ga amfaninsa" taɓe baki Fannah tayi ta ɗauko jakar islamiyyarta data ajiye ta fara bahasi kan hadisan da aka biya masu cikin Riyadhus'salihiiyn kafin akira sallah,su Adija kuma suna ta hirar book ɗin da Aalima ke karantawa,Ashey tace "ai ni tuni na karanta littafin nan tun ana posting ɗinsa a facebook nabi har aka gamashi" Adija da bata karanta ba taji yanda suke labarin tace "a turan dan Allah nima naji meye a cikinsa" Aalima tace "ai yau idan kika fara ina jin baza ki iya bacci ba saboda tunanin me zai faru a next page" Fannah duk tana jinsu tai shiru tana karatunta,ko ita ta ji ƴan ajinsu suna labarin littafin,tunda su Adija suke karance² suna labarai akan litattafan da suka karanta bata taɓa jin labarin da ya tsaya mata a rai taji tana son sanin me ya faru from A-Z irin wannan ba,tou amma a ina za ta samu littafin? Waye zai bata aron wayarsa ta karanta? Wannan tunanin yasa tai saurin cirewa ranta son karanta littafin but alƙawari ne duk lokacin da ta samu waya tata ta kanta za ta nemo littafin nan ta karanta shi,sunan littafin ta rubuta can bangon ƙarshe na littafin dake hannunta sannan ta ci gaba da bitar da take. Da dare bayan sallar ishaa yaro ya shigo gidan da sallama duk suna ɗaki kowa da abunda yake tun bayan da suka idar da sallah,Adija tace "Fannah je kiga waye ne" Fannah ta tashi ta fita tana kallon yaron tace "wa kake nema?" Yace "wani ne yace wai yana kiran Fannah ko Aalima" Aalima dake ta karatu ba komai take ji ba idan ana yi,jin an ambaci sunanta tayi tsalle ta taso tana kallon yaron tace "wani? Wa yace maka?" Yace "bai faɗa min sunansa ba kawai cewa yayi na kira masa Aalima ko Fannah" Aalima tace "kaje kace inji wa tou" yaron ya fita ya dawo yace "wai yace ace Alh Adam Sardauna ne" tunani ta dunga yi tana maimaita sunansa can tace "kace ba sa nan" yaron ya fita yace "wai tace ace ba sa nan" murmushi Alh Adam Sardauna yayi da yake yana tsaye soron gidan yana ji yace "ka koma kace mata na ji duk maganarta,and kace wanda ya dawo da ƙanwarta ne jiya da dare" sanda yaron ya dawo ya faɗi kamar yanda ya faɗa masa Aalima ta dunga kallon Fannah tana dariya tace "Laaaa! Mutumin jiya ne ashe da ya dawo da Auta.. Bari naje mu gaisa" Adija ta kalleta tace "gulma ajali" Aalima tayi dariya ta ɗauki mayafi bata jira magana da Fannah ba ta fita,because ta san ɓatawa kanta lokaci za tayi. Mutallab kam kou da yayi wanka yana fitowa sake shiryawa yayi ya fice gidan ba shi ya dawo ba sai dare,da murmushi a fuskarsa da yaga Hamdiyya bata parlour ya haura saman,bedroom ɗinta ya kai hannu handle ɗin ƙofar ya murɗa,da yaji a rufe yayi wani shegen murmushin mugunta yayi knocking yace "Diya!" Tana jin muryarsa gabanta ya faɗi a tsorace ta dunga kallon ƙofar ta ƙi amsawa,ya sake knocking yace "Diya open the door" cikin wani murya tace "wallahi kai tafiyarka bazan buɗe ba,duk irin abunda kai min yau bai isa ba kake son na haɗa shimfiɗa da kai?" Yace "kizo ki buɗe kafin na ɗauko spare key" a tsiwace tace "ko karya ƙofar nan za kayi yau bazan fito ba" yace "okay!" Ya gyaɗa kai ya juya yana murmushin mugunta,tunda ta faɗi haka ya san akwai abunda ta taka,sai yayi tafiyarsa ya barta,ko da ya shiga master bedroom ɗinsa wanka kawai yayi² shirin bacci,ya gama addu'o'insa yana murmushin yanda moment ɗinsu na yau ya kasance,a haka har bacci ya ɗaukesa...

    '''#Masu tambayan ina Sanda ya shiga kuyi haƙuri a yanzu ba zan iya baku amsa ba dan the way kuke tambaya na san akwai inda kuka ɓace a labarin,amma idan kun karanta Thriller za ku fahimci labarin kansa ba wai akan Sanda bane,ayi min afuwa za ku fahimci komai nan gaba in sha Allah..'''

           This book isn't for free,normal ₦300 posting 5 days excluding weekend,VIP ₦500 posting daily,SP VIP 1K all via 0060746882-Hauwa Muhammad Usman,access bank. Then u show ur evidence of payment via https://wa.me/+2348165726609. If u are willing to pay,my sister pay it now before the price will go up,after it is completed the price is ₦500.

#Follow
#Vote
#Comment
#Share fisabilillah!
#Asli Smasher.

CIWO A JIKIN WANI!Onde histórias criam vida. Descubra agora