15

2 1 0
                                    

*5STAR EXPENSIVE COMPANY*

DRUG ADDICT
(NAWWAS)
Fadila Ibrahim
15

NDLEA
BAUCHI STATE
LABARI

Na dawo attachment a Lagos Victoria Island, cikin jerin gidajen da gwamnati ta bani a matsayi na na likita mai zaman kansa.

MAFARI........ Chapter 04

Wani lokaci dana samu hutun sallah sai na tafi sallah Abuja. a wannan lokacin na haɗu da abin da ya sa na koma cikin halin shaye shaye.

Na fita da sanyin safiya da kayan jogging duk da ban ma saba ba kawai ina son na ji relief ne tafiya kawai nakeyi babu wani jogging, sai na hango wata yarinya baza ta wuce shekara goma sha huɗu ba zuwa sha biyar, Kayan jikin ta dai sun yi datti ainun.

31/1/2016

I cannot forget that the exact date that i met *AISHA*

Tana gaban wani makeken gida ta zauna saman dakalin gidan, wata roba ce a gaban ta babba doguwa Robar fallasa......Kyawun yarinyar shi yayi attracting ɗina amma i ignore her look, nayi gaba abi na.....i went far away and come back and i still meet her at the same place, i simply walk away silently na koma gida.

Washe gari ma haka na sake fita kuma naci karo da ita, ban bi zuciya ta ba na wuce abi na......i did that for about 2weeks, tun bana kallon ta wani lokacin har na soma tsayawa na kalle ta, wata rana kawai naji ta gaishe ni to the extend that i don't know why but i feel shy being around and why would she greeted me?
Kawai banyi niyan an sa ta ba saboda taga ta gaishe ni ban amsa ba kuma na wuce ban tanka taba....the next day she did the same thing buh still i did'nt even attend to answer her..as usual walk away.

One day one day, I sent Baba mai gadi, our gate man to the neighbour's resident to call the girl for me, and he did call her, as she was coming my heart was beating so fast.

Na tsayar da Baba mai gadin na bashi wani takadda nace ya bata ta karanta....ta karɓa tana karantawa, abin mamaki shine turancin ƴan america ne ya fito daga bakin ta tana mayar min da amsa cikin harshen turanci cike da kwarewa take turancin......,Na sake baki ina kallon ta.

Ta ce,"Ita bata da iyaye, iyayen ta sun rasu, sai kanwar mamanta, kuma kanwar mamanta tana aiki ne a wannan gidan dana ganta, shine kullin take yi mata awara tana fitowa da shi kofar gida ana siya"

Na tausaya mata, na karɓi takaddar na rubuta da sauri

I love you!!!!
Will you marry me!!!!!!!!!!!!!

Don't be afraid am *Nawas Makermerh* and i leave here too with my parent."

Ta jima tana karantawa tana sake maimaitawa......Daga karshe tace zatayi tunani akan hakan.

A lokacin ji nake kamar na rungumeta, ko na sace ta na gudu da ita tsantsar kaunar da nake mata....Kamar da wasa muka fara soyayyah, duk dama a lokacin i was young amma na sani zan iya auran ta kuma am willing to spent the rest of my life with Aisha.

A kofar gidan da suke nan nake zuwa musha hira, sai dai ta fahimci cewa ina taɓa shaye shaye kaɗan kaɗan... shakuwa ne ta kai shakuwa tsahon watanni biyu muna tare har wani lokaci da Mom suka fahimci ina soyayyah.

Mom ta karɓe ta hannu biyu amma ban da Dad, which ba sani ba ashe da wani kuduri a kan sa.

Aisha was living with us time to time tana zuwa wajan Mom tana taya ta aiki, sometimes har kwana tanayi, ban taɓa tunanin lalata mata rayuwa ba....never, mind ɗina bai taɓa zuwa wannan tunanin ba.

Wata rana Daddy ya dawo adaidai gabar da nake wajan muna hira ya ganni amma don ya tantance ya sake dawowa baya yana kare min kallo duk da yana cikin motar sa ya gama kuma ya ja motar gaba.

DRUG ADDICT ✔Where stories live. Discover now