Tun bayan rasuwar mahaifiyar mu shekaru biyu da suka wuce a dalilin cutar yoyon fitsari da ta samu a lokacin haihuwar karamar kanwar mu, Baba ya kasance shine kadae dangin daya rage mana a duniya.
Ya zamar mana daya tamkar da dubu domin ya zamar mana uwa, uba, yaya da kuma abokin shawara. Ina matukar son babana.
Rayuwa ta juya mana baya a lokacin da bamuyi tsammani ba.Ku biyo Nadia domin jin wani abu ne haka wanda zai canza gabadaya rayuwar su ita da yan uwan tah.
Characters
1) Nadia: Yarinya me kimanin shekaru goma sha hudu.
3)Mus'ab da Jalila: Kannen Nadia.
4)Maryam: karamar kanwar Nadia
5)Baba: Mahaifin Nadia
6)Alhaji Musa: Kanin mahaifin Nadia
7) Hajiya Sarah: Matar Alhaji Musa
