KYAKKYAWAR FAHIMTA

50 2 0
                                    

Assalamualaikum bayin Allah kamar yanda ku ka sani almost all my novels are based on true life story to ga KYAKKYAWAR FAHIMTA akan hanya, labari ne mai dauke da darussa masu girma, labari ne da zai Sanya ki cikin d'okin ganin shin ya zata kaya a next page fiye da yanda ku ka Saba ji a littafai na da suka gabata...Kar ku bari a d'auki wannan babban darasin rayuwar babu ku...Mu had'u da ku bayan azumin Ramadan idan Allah ya sa mu na rayayyu, Allah ya bamu ikon yin ibada karb'abb'iya. Ameeen.

KYAKKYAWAR FAHIMTA zai zo maku a kan farashi #500 kacal.

KYAKKYAWAR FAHIMTAWhere stories live. Discover now