19

1.8K 139 1
                                    

Rayuwar Amirah

Part 19

Aisha bata yi barci ba a daren. Da taga ba haza sai ta tashi tata rokon Allah. Da rako ta rasa mai zata roka.
Ta roki Allah yasa Nura ya daina son Amirah ne koh ta roka Amirah kar ta so Nura? Ta roke Allah ya tarwasa soyyayan su ya hanasu aure ne? Duka addu'an a tunanin ta mara kyau ne. Ta rasa mai zata yi.
Baza ta iya cewa Allah ya bawa Nura abunda da yake so ba ita kan ta ta kasa accepting soyayyan Nura wa Amirah.

A karshe kawai kanta da 'ya'yan ta da Iyayen ta da marigayi Salim tayi wa Addua. Bata sa Nura a ciki ba balle Amirah.

Nura yana gama shiryawa a hotel nashi sai yayi wurin Aisha. Yasan ta kwana cikin bacin rai. Zai je ya bata hakuri kafin ya huce wurin aiki.

"Daddyyyyyy" Hamida da Hamida suka ruga da gudu wurin shi. Dukkan su da karamin towel a jikin su.

An sawa Hamida towel nata tun duga girji sai aka sawa Hamid nashi diga kwugu. Kakar su bata san cewa Hamid shima diga girji yake so ana sa mishi towel ba sai yata bata rai yana fushi amma bai ce komai ba. Aka basu abinci su ci ya ki ci shi ne baban su ya shigo gidan.

"Daddy. Dada ta samun towel na a nan ni kuma irin na Hamida na ke so. A samun a sama." Ya fara yi wa daddyn shi complain tun kafin Nura ya zauna.

"Toh bari na gyara ma." Nura ya gyara mishi towel nashi sai na zauna a kasa da su yana basu abincin a baki.

Maman Aisha ta zo suka gaisa sannan ya tambaya ina Aisha aka ce mai tana wanka.
Haka ya jira ta, ta gama, aka kawo mishi kayan su Hamida ya sa musu. Sannan fa Aisha ta ga daman gracing nashi da pregnant self inta.

"How was your night?" He asked her. .
"Smooth" she replied.
"Smooth" Hamida imitated her mother as she watched tv.

"Are you mad at me?" Ya kara tambayan ta

"No. Why would I be? Do I look mad? I mean ... ... did you do something for me to be mad about?" She said with a straight face.

He sighed. She was obviously mad.

"I'm leaving on Saturday " he told her.
"I know." She resisted the urge to roll her eyes.

"About yesterday... "

"Aren't you late for work?" She smiled.

"Wife before work" he smiled back

She laughed
"Don't be silly. Tashi ka tafi."
She playfully forced him out.

Berney and friends was on so the twins totally ignored thier daddy as he was leaving.

...

Amirah tana aiki amma hankalin ta baya wajen. Sai tunanin rayuwan ta take yi. Ya ya zatayi da Nura. Ya ya zata yi da kanta?
Lokacin lunch break nata, Tahir ya kira ta. Tayi ajiyan zuciya kafin ta dauka. Ga wani nan kuma. Ya zatayi da Tahir?

Gabaki daya ranan tunanin Nura ne ya fufe ta har san da ta fara jin haushin kanta. Washe gari ma haka ta yini tana tunanin sa duk da tana kokarin kar ta yi tunanin sha.

"Yama ce nayi tunani amsa koh ya kira yaji how far?" Tayi tsaki.
Da ta koma gida taga Ya Musa da iyalin sa sun zo. Har gaban ta ya fadi tayi tunanin sunyi maganan ta. Ashe basuyi ba kawai dai sun zo ziyara ne.

Haka ta ta jiran call na Nura, duk da tabayi niyan jira ba amma zuciyan ta ya jira again he didn't call har tayi bacci. Ita ba ta ma san mai yasa take so ya kira ba. Mai zata ce mai? Mai zai ce mata? Okay maybe shi yanada abun fada mata.

Daidai 9:30pm, ba tayi minti 10 da fara barci ba sai wayan ta yayi ringing. Tayi tsaki haushi an katse mata barci sanan ta juya ta dauka.

"Hello" she answered with a sleepy voice

Labarin Amirah. Where stories live. Discover now