Because someone asked ne to Update 💃💃💃💃
Here is a new chappy.Rayuwar Amirah
Part 18
Yes? Yes tace? Yes kenan tayi aure? Mamaki ya cika Nura. Ya rasa mai ke mai dadi.
Rana da yaje gidan Musa (yayan Hauwa) san da ya tambaye shi. Yace yanxu yaga wasu mata sun fito diga gidan baban shi kaman ya san su. Kama Amirah da Nafisa.
Musa ya ce mishi ea duk da bai gansu ba yaji matarshi tace zata shiga gidan ta ga Nabil da Nawfal sin zo. Nan yake ce mai ai su Amirah cousins nashi ne kuma tana kokari wurin kula da nephew nashi tunda sistern shi ta tafi Saudi'a. Nan Nura yayi confirming cewa tunanin shi yayi gaskiya Amirah ba tada aure duk da dai Musa bai gaya mishi ko tana da aure ba ko bata da.
Yanxu dai idan har cewa tayi Yes tana da aure kenan kirikiri koran shi take yi.Hankalinshi ya koma wurin wayan da ke kunen sa.
"Huh?" Ya ce."Yes Mr. Aslam your instincts might be right but then so what? I don't knw why you called me but our chapter is closed. Take care of you pregnant wife. Ni I have work to attend to. " she didn't know what over came her. She sounded angry then jealosu at the end.
"Amirah...."
"Da gaske am busy. Bye." Ta kashe wayan.Nura ya kalli wayan shi. Baya so ana katse mai waya amma thia particular girl is very fond of that. She's still the same. He thought. Hot tempered. Rude. Soft. Always hiding her true feelings. Yayi murmushi. Yanxu dai tayi confirming mai cewa bata yi aure ba.
***
Nura ya roke Musa ya zo ya same shi su dan tautauna wasu abu. Tunda dan uwan Amirah ne shi zai iya taimakon sa a wurin wani abu.
Da suka hadu, Nura ya zaiyana wa Musa duk abunda ya faro tsakanin sa da Amirah tun secondary school nata har ila yau.
Duk Musa kawai ya zauna yana sauraron sa cikin mamaki. A karshe Nura ya baiya na yanda har yanxu yana kwanar Amirah."Toh nidai gaskiya I don't know much about Amirah's life but nasan baza ta rasa samari ba amma bata kawo kowa gaba ba tace tana son ta aure shi ba. Amma Nura what of your wife?" Musa stated.
"Oh. Aisha is fine." He replied
"Fine with you marrying again?"
"I don't think she's fine with that. "
"Then why are you interested in a second marriage even up till now? I mean hasn't maman Hamid been the best wife? Or where you forced to marry?" Musa asked worried."Aisha is the best wife ever. Honestly. I feel like am not doing justice to her. She knows about Amirah but I think she thinks everything is over now. And I wasn't forced to marry her. It was suggested and then I gradually grew feeling for her and I decided to marry her. Even without Hamid and Hamida I would have still married her. But still the heart wants what it wants. I also love Amirah. I've felt like that towards her for years. " Nura expressed his feelings
"Hmmmm.... Nura." Musa sighed. "I don't know how Amirah would react to this.. she's a bit aggressive sometimes but... I will set up a meeting for you two. Before you leave.... After hearing her own side of the story ofcourse. "
Nura ya ta yi wa Abokinsa godiya. He is one step closer to Amirah.
Musa ya koma gida yayi discussing issue in da matar shi and she didn't like the idea of ut for so many reasons.
Farko, ta tsani kishiya. Kuma bata so taji ance za'a wa wata kishiya koh da makiyarta ce. Sannan kuma bata so Amirah ta shiga gida as a second. Sannan kuma bata yi trusting Nura ba. Da ta gama bala'in ta kaman ita akace za'ayiwa kishiya, sai ta sauko kuma. Musa dama ya san matarsa zata hau sama kuma ta sauko da kanta ba sai ya fara mata wa'azi akan aure ba and all.
YOU ARE READING
Labarin Amirah.
Short StoryLabarin Amirah is a book about a young girl and the delimma in her love life. And her teacher, Mr. Aslam is the sole cause of it all.