13

1.8K 165 23
                                    

Rayuwar Amirah.

Part 13 ..

Shati biyu ya zo kaman kefta ido.
Tunda suka rabo, Nura kullum sai ya kira Amirah koh dan yaji ya take. Amirah kuma tun tana jiran call nasa har idan ta gaji da jira ita ma sai ta kira shi, har tazo yanxu bata yanxu bata jiran call nashi kuma ta rage kiransa. Ba abunda batayi tunani ba tun da tayu istikhara. Har wurin Antyn da suke zama a gidan su sanda taje neman shawara. Ta kira mamanta ma dan neman shawara. Da suran kwayayenta da Abokane maza duk ta nemi shawaran su duk da dai ba kowa tace wa labarin ta ne ba.

Sunyi da Nura yau zasu hadu. Zai je gidan su. Shima yayi istikharan ya ne mi zabin Allah.

Aisha kuma ta gayawa su Umma da Abban Nura tana so ta je gida wurin iyayen ta ta danyi kwana biyu sai ta dawo. Dama ta dade bata dauki hutu ba a wurin aiki. Thou Nura yace mata ta bari tukun ta dauki hutun gabaki daya tare da lokacin biki amma tace mai ita gida take so taje ba damuwa zata dauki wani dogon hutu idan bikin ya zo. Yanxu dai zata je gida tayo sati daya. Ita ma ta huta. Abubuwa sun mata yawo. Da ba zata he da yan biyun ba amma mamanta tace kar ta zo mata gida ba jikokinta. Shati mai zuwa zat shirya taje gida Yola ta dawo.

Nura na zuwa gidan akayi entertaining nashi Amira ta zo suka fara hira. Dukkan su biyu suna kokarin dodging na main topic in..

"Yawwa. Na manta ban tambaye ki akan yan ajin ku ba. Stubborn kids. Ina friends naki? Duk an girma koh?" Nura ya dan tsokane ta.

"Kaiii. Amma baka kyauta ba. Kasan yanda suke son ka kuwa. Muna da group chat har yau ba'a manta da kai ba. From time to time zakaji suna ce wa kai idan ba daban Mr. Aslam ba da ina ga har yau ban gama makaranta ba. He motivated me. Irin dai maganganu haka. Ai kasan we were grateful to u koh."

"Nasan they were grateful to me. But i don't remember u thanking me for my super hars work on u"

"Dont be a snub mana. Ofcos I'm grateful " tayi dariya.

"Ina su hafsa kuwa? Safiya? Deeqah? Maryam? Uhmm sai su wa ma? Mimi Fatima Mufida.? Samiey Saratu? Duka dai.? Da boys in. "

"Duk suna lafiya. Alot sun gama university. Wasu na servicing was already sun fara aiki. Wanda suka shi ga uni late suna can har yanxu. Wasu a 9ja wasu na abroad. Wasu sunyi aure. A mazan daya yayi aure "

"In ye  su waye ne sukayi aure?"

"Saratu last ... i think 5 months akayi bikin ta, ba da dadewa ba bayan grads nata. Her husband is lucky sha.  Deeqah na final year kuma I think kwanan nan ne bikin ta. Zahra kuma na da daughter. Safiya will be wedded too soon in 6 weeks afterthe looong agonizing wait. I hope she doesn't postpone this too wai ita bata so ta bar gida 🙄. Samiey has a kid he's 4 and adorable and she's pregnant now & incase you are wondering yes she still nags alot. Mufida is a certified medical doctor tana housemanship now & will soon get married to. Hafsa ta samu ta gama QS nata finally 🙄 ta dame mu da kaman baza ta gama ba coz she was pregnant in her final year sai bayan ta gama ta haihu. A final year nata ta yi aure yanxu dai she's working da twins nata Jadoo da Yipuni. Yes don't worry am sure the poor husband can handle her naughtiness he's a soldier after all and her cousin so ya saba. Sai kuma wa???? Uhmm everyone is fine dai. Yawwa. Tammy is an architect now. She's very talented gaskiya.. don't worry am equally surpised too... I always thought she would be a lawyer  ta iya musu. Aisha Fadeena will soon have her 1st baby."

"Wow. Kowa ya girma. Ke fa? Ya akayi bakiyi aure ba?"

"Are you teasing me right now? I didn't find you that's y."

Yayi dariya. "Dama were u waiting for me ne? You should have informed me sooner. "

"Who was the one who disappeared and left me waiting? You should have taken full responsibility ai. Since u started it, right from the day u believed my innocence." She pouted then laughed.

Labarin Amirah. Where stories live. Discover now