Rayuwar Amirah
Part 15
Amirah couldn't believe her eyes. Nura was right there in front of her, just few steps away. So this is what people call so close yet so faraway ... she never knew. Anyways. It's a small world after all. They even met seven years later, so meeting now just after 17 months isn't really a big deal.
Tasan Aisha ta ganta. Kuma ta bata knowing look. Basu taba haduwa ba amma tasan ta gane ta kaman yanda ita Amirah ta gane cewa mai cikin nan ce maman su Hamid.
Amirah da Nafisa sun gama service nasu a Taraba har sun samu aiki a Yola. Though baban su har yanzu a Maiduguri yake zaman sa da aikin sa.
Tambaya daya Nafisa tayi wa Amirah tun da suka fito diga Yakubu supermarket. "Shi ne koh?" Amirah tayi nodding shi kenan basu kara maganan shi ba har suka isa gida.
"Wa ya bar masu jegon nan suka fita ea? Su waye ne? Yanxu ba ga shi nan ba. Yaran nata kuka."
Suna shigowa gida muryan Hajiya kaka suka fara ji tana masifa. Suka kalli juna suka rufe bakin su dan kar dariyar su ya fito.Sukayi salama suka shiga gidan.
"Sannun ku kunji. Sannun ku da yawo. Amirah ke kika ja ta kuka fita ko" Hajiya kaka accused Amirah.
"A'a Hajiya kaka. Kuma fa na tambaye Ayman kafin na fita. Kuma ai an bar musu pumped milk fah. A fridge ." Nafisa ta amsa ta
"Wani irin fumfed milik! Kizo ki bawa yaro maman gaske bana son yawon banza." Hajiya kaka ta ta fada.
Nafisa taje ta karbi yaron ta, Nawfal da yake ta kuka ta yi breastfeeding nashi. Dayan babyn kuma Nabil, na bacci. Amirah ta nemi hanya a hankali ta gudu daki kafin Hajiya Kaka ta fara mata wani sabon fada.
Hajiya Kaka kanwar Maman baban su ce. Tazo tayi jego ne da su. Yanxu anyi kwana 30 da haihuwa amma wai sai dai mutun ya zauna a gida kar ya fita sai 40. Shi ne suka faki idon ta suka fita.
Amirah tayi wanka ta shirya zata kara fita sai ga Maman ta ta shigo dakin.
"Ina zuwa kuma. Ba yanxu kika dawo ba?"
Mamanta ta tambayeta"Ea Mama. Wallahi akwai wani case ne da senior na ke yi yace na taya sa investigating wani abu. "
"Aren't you over working?"
"Mama. Am a prosecutor. I just started this job fah. I need to make good impressions and show that am capable. Maybe in the future zanyi resigning ma na bude law firm ina. In zama babbar attorney." Tayi murmushi tana jin dadin fadin dream inta.
"Nayi tunanin Judge kike so ki zama ai da...in the future. "
"Daaaaaa ba. It takes years of practice ai. Yanxu Abun tsoro yake bani Mama. Koh yanxu da one move zaki iya chanza rayuwar mutun. Zaki iya defending karya akan gaskiya toh a sane koh ba a sane ba. Balle zama judge. Kai kake deciding wani punishment za'a bawa mutun. Ooohhh. So scary wlh. Gaba ki dayan abun ma abun tsoro ne. Law in general."
"Ni da ai nayi tunanin being a judge is better ai Amirah. I mean you work with the evidence and all tha aka kawo gaban ka. You work with the law purely. Unless dama a person plans to be a bad Judge."
Amirah ta dan yi tunani kadan.
"Oho dai Mama. Yanxu kawai zanyi abun da yake gabana. Dama Baba so yake nayi sauri nayi deciding if I want to start my own law firm in. Yau banyi magana da shi ba. Ya yake? Ya Ammar na mai abinci mai dadi koh."
Tayi dariya."Yana lafiya. Ki kira shi anjima."
"In sha Allah. Zan tafi toh. Zan dawo kafin magrib.""Okay. Ah. Ya Ibrahim kuwa?" Mama smirked.
YOU ARE READING
Labarin Amirah.
Short StoryLabarin Amirah is a book about a young girl and the delimma in her love life. And her teacher, Mr. Aslam is the sole cause of it all.