Rayuwar Amirah
Part 3.
Labarin abun da ya faru ya bazu a makaranta. Yau ba'a duki Amirah ba kowa ya sha mamaki.
Ammar yayan Amirah da kanwar ta na aji 3 suka dawo gida suna bada labari. Maman su ma tayi mamaki. Sai da ta tambaye Amirah ya akayi yau bata yi fitina ba
Tayi murmushin da bai kai zuci ba
"Ai dama ba kullum nake fitina ba. Amma kuma ba mai yarda da ni kuma na gaji da explaining kai ne shi yasa kawai nake accepting punishment in toh kuma what's the point ...na sha duka kuma banyi kumai ba gwara nayi abu a duke ni nasan mai yasa jiki na ke tsami. Ba mai yarda da ni. No one."
Sati ya huce gaba ki daya amman Nura Aslam bai ga Ameerah ba kuma yen ajin su basu je physics lab ba balle ya gansu a aji. A assembly kawai yake ganin ta.
Revision week na 2nd term yazo. Wato exams ya kusa kenan.
Mr.Ajayi physics teacher yayi assigning Mr.Aslam to Ss1 yaje yayi musu revision. Nura Aslam kuma dadi kashe shi.
Ya je ajin su Amirah. Ya koya musu abun da ya kamata ta jira suka yi tambayan su suka gama. Har ya gama ajin Amirah bata ce komai ba ta zaune a bayan aji. Yana so ya tambaye ta koh ta gane koh tana da wani mastala amma baya so ace yana ware ta daban a ajin.
Sai ya bi table by table yana tambayan wanda basu yi tambaya ba a ajin ko suna da wani matsala. A haka har ya iso wurin Amirah.
"Akwai wani mastala? Kin gane abun da na koyar yau?" Ta girgiza kan ta a ma'anar ea.
'Toh kin tabbata ba komai koh? You can ask me any thing and come to the office anytime" yace mata.
"Dan dai kawai kayi mun adalci ranan that doesn't mean we are suddenly friends. I hate physics I hate science and I hate everyone. Please. Ni art class zan zaba next year"
Nura yayi mamakin irin wannan maganar diga bakin Amira.
Amma bai tsaya dan yayi shiro ba "Kar ki manta idan baki ci both art naki and science courses in ki with atleast half mark ba next year u will still find urself in this same class. If you really want to go to art next year then good. Try your best and pass them with flying colors this year then try as much as possible to pass ur sciences courses too because in the school they are important to you.' He fired back.
"I don't knw wani irin makaranta ne wanna. Sauran makarantu let u chz science or art right from the beginning of ss1 why do I have to go through this nonsense until Ss2?"
Nura yaja numfashi.
"Isn't that y we are here? To help you pass through this 'nonsense' easily. The offer is still open. Come anytime you need help" ya fadi haka yayi wa ajin sallama ya tafi.
A zuciyar sha rokon Alah yake Allah yasa kar ta tsane shi. Allah yasa ta yi karatun ta ta ci jarabawa.
Bayan kwana biyu Nura na zaune a lab yana duba wasu abubuwa sai ga Amira ta shigo.
Ya kalle ta ta kalle shi. A zaton sha tayi battan hanya ne.
"Mai ya kawo ki? Mr. Ajayi kike nema?" Ya tambaye ta.
"No. I thought you said I should look for you if I need help"
"And?"
"That's y am here"
"Because you need help?"
Bata ce komai ba. Kawai ta kalla kasa. Nura yaji wani sanyi a zuciyar sha. Sai yayi murmushi.
"What can I help you with Amirah?" Ya tambaye ta
Sai ta dago tayi murmushi ita ma ta fito da litafin ta ta zauna shima ya ja stool ya zanna.
😁
VOCÊ ESTÁ LENDO
Labarin Amirah.
ContoLabarin Amirah is a book about a young girl and the delimma in her love life. And her teacher, Mr. Aslam is the sole cause of it all.
