Rayuwan AmirahPart 10.
Like wild fire, news in Nura ya isa dangin sa gaba ki daya.
Kowa da abun da yaji kuma kowa da abunda ya gane.Wasu sunce ya ce ya fasa auren Aisha saboda wata budurwa da yagani. Mai zai yi sa bazawara."
Da dama sunji dadin zan cen nan. Dama tun aslan basu so maganan auren shi da Aisha ba. Ba wai don basu son ta ba amma dai kawai suna ganin an kware shi idan ya auri matan yayan sa da ya rasu. Wasu kuma dadi suke ji dan sun tsani Aisha.Wani labarin da ya bazu kuma shi ne wai wata yarinya da Nura ya koyawa karatu tun tana yarinya shi ne ta ke kwanar sa har ta bishi Taraba ta ke ta so ya aure ta har ya yarda.
Yasu kuma sun yarda ce wa wai Aisha ce ta hada shi da yarinyan da yake so ya aura..
Kai labari kala kala dai zaka ji duk gidan da ka shiga.Nura dai yana zaune a dakin sa yana tunanin what went wrong and where? Amma duk tunanin da zai yi ya kasa bashi amsa. A wannan lokacin ne ya kara jin kewar Yayan sha. Shi ne abokin shawarar sha. Shi ne yace mishi ya dauna stalking Amirah idan yasan ba confronting nata zai yi ba. Kar yaje ya bawa zuciyar sa ciwon banza. Da yaga bazai iya confronting nata ba saboda tsoron rejection sai ya daina bin ta a boye ya roke Allah ya basi abun da yafi Alheri.
Gashi dai yau Yayan na shi baya nan kuma dalilin shi masoyiyar yayan shi tana yi kuka bayan yayi alkawarin kula da ita kaman amana. Yayi wa kanshi alqawarin kula da Aisha da yaranta da happiness nata amma kafin ma ya fara har ya yi failing.Yayi scrolling down contacts nashi yana neman wanda zai kira ya bashi sharawa, yana ganin sunan. Rukky Baby 💚💚💚wato kanwar shi sai yayi dailing. On second ring ta dauka. "Yayana na kai na" rukky ta amsa cikin fara'a.
"Rukky baby ya kike?"
"Haba mana with the baby again. I have 3 babies fa. Suna baby ina baby ai abun ba kyau " tayo dariya."Rukky baby" ya kara fadi sai yayi dariya.
"Uncle Nura faaa" she warned playfully. "What's the problem?" She had already sensed his distress.
"Rukky. I need your help. I need your advice"
"I thought you'd never ask. Now spill. I already heard the summary from Umma. Give me full detail" she requested and he did. He told her everything then asked her where he was wrong.
"Right from the begining Ya Nura. You should have just left as Mr. Aslam probably her favourite teacher but you confessed and told her not to think how do you think that would go? she would have been so confused and disturbed. You should have showed up atleast ones a year, see her ask her about her well being and leave maybe she would grow feeling for you like that. Or you should have showed up after her grads from high school and give her a real confession and that time ask her to think about it because you are serious rather than the cowardish act you pulled did by disappearing and stalked her. At the end you still ended up being a coward.
And now, that was already in the past you were thinking with ur heart but now isn't the same. You didn't think of Aisha, you didn't even think at all, just like a kid you followed your heart and went forward on your own. Following the heart is important but taking your brain along with you is wisest and the most important move""Ouch that seems harsh." He interrupted.
"Did you call me so i can sugar coat things for you or so I can tell you the truth? "
"Gaskiya u are tough Rukky haka kike disciplining yaran ki. Well atleast they won't make foolish mistakes like mine" yayi wasa.
"Da ka kara haduwa da Amira ai da ka gaya wa maman Hamid. Or at least da ka gaya wa ita Amirahn gaskiya. " ta ci gaba.

KAMU SEDANG MEMBACA
Labarin Amirah.
Cerita PendekLabarin Amirah is a book about a young girl and the delimma in her love life. And her teacher, Mr. Aslam is the sole cause of it all.