Hi guys. Na dawo with another crappy hausa update. Hope u clear your mind and read this. 😂😂😂 am really passing time well.
Hope you guys are enjoying the story sha? How far?? 💃💃💃........
Nura ya dawo diga masallaci bayan sallahn asuba ya samu ya fara bacci kenan sai wayar sha ta fara ringing kaman ba gobe. Cikin baccin rai ya dauki wayan koh duba wa bai yi ba ya amsa.
"Maye ne?" He sneered.
"Maye ne? To I called to ask you why?"
Da jin muryan Amirah bai san inda baccin ya tafi ba. Ya tashi garau."Oh. Amirah ina kwana?"
"Mai yasa ka ga ya min duka wannan abubuwa?" Ta fara masifa.
Nura ya rikice. Lafiya da masifa da asuban fari."Ehn?"
"Ni na ce maka ina son ka ne? Ko na ce zan aure ka ne? Kawai kazo ka fara maganganu kam damu mun yarda akan za muyi aure ne. Ni koh kalamun soyayya bata hadani da kai. Hmmm. Wai har da ce mun nayi tunani zaka bani time. Na roke ka time ne. I will use my time how ever i want. Ba ruwan ka. Kawai ka zo ka gaya min wasu unnecessary abubuwa. Like what they hell have they got to do with me?" Ta tsaya ta yi numfashi
Nura kawai yana jin ikon Allah har abun ya fara bata mishi rai. Kawai ta kira shi da asuba saboda ta yi masifa ta tayar mai da hankali.
"Toh kina so nane? Kina so ki aure ni ne?" Ya tambaye ta
"Ehn? Banida hankali ne?" Tayi tsaki
"Then why are you getting all worked up about it?"
"Ehn?" Ta rasa abun fadi
"Ignore all what I said if you really have no feelings for me. I'm sorry I dragged you into this. Please forget all about it."
"Ehn??" Ta kara tambaya.
"Allah hafiz" this time around shi ya kashe waya.Cikin zuciya ya buga wayan a kan gado tayi bouncing taje daidai bakin gado sannan ta tsaya bata fadi ba..
Amirah kuma was dumpfounded. Har yanxu wayan na kunnen ta ta kasa cire wa. Tayi gurnani sannan ta tashi tayi wanka saboda Nura isn't worth her time. But who was she kidding? She couldn't stop thinking of him.
Yau Aisha taje aiki ta dawo da wuri. Sai ga Amina tazo tayi parking motar ta taje ta dana bell in gidan Aisha. Yan biyun basu nan sun je islamiyya. Sai mai aiki ta bude mata. Ta buge ta ta shige gidan.
Maman Hamid!!!" Ta kira da karfi. Aisha ta fito diga wanka kenan tana saka kaya.Tayi sauri ta gama ta zo ta sami angry Amina. Labari ya iso ta ce wa Nura zai yi wata amarya bayan Aisha.
"Ina nan ina tunanin cewa kin sace zuciyan Nura ashe wata na can tana kitsa kala kala. Hehehe. Hankalin sa ya koma wurin wata. Kema kin zama ba komai ba sai burden. " Amina tayi tsalle tayi tafi sannan ta fada kan kujera da karfi tana dariyan mugunta.
Yau tazo tusawa Aisha bakin ciki.
"Toh yanzu ya ake ciki? Za kuyi auren koh kema yayi dumping naki?" Amina ta kare bashewa da dariya.
Aisha kawai tana tsaye tana kallon ta. Zuciyar ta na tafarfasa."Ah. Tsaya tsaya tsaya ya kamata na nemo Amirahn nan wallahi. Yanxu kinji dadi? Anyi miki irin abun da kikayi min. Payback wlh. Marasa mutunci toh yanxu kema anyi miki snatching kina zaune. Dan ma rainin wayo ki aure Yaya ki dawo ki aure miji. Hehehe. Ni kar Ya Nura na ma yazo ya rasa ransa kam Ya Salim tunda ke...."
Amina bata samu ta gama maganata taji wani irin azaban zafin glass cup ya fase a kirjin ta. Aisha ta fasa mata kufi a jiki. Sannan ta taska mata mari masu balain zafi har uku.
YOU ARE READING
Labarin Amirah.
Short StoryLabarin Amirah is a book about a young girl and the delimma in her love life. And her teacher, Mr. Aslam is the sole cause of it all.