Second to the last chapter. .💃💃💃
updating two chapters today bcos of a certain reader that's going back to school today. Good luck. Study hard guys. 😘😘 Make Mama proud 😌Labarin Amirah
Part 20Amirah bata san mai ya kai ta yin irin wannan maganan ba. Kishi ta fara yi da Aisha ko mai?
"In ba abun ka da qadara ba mai zai kai saurayi da auren bazawara. Hmmm an ma cuce shi wallahi. Kawai dai hakuri zai na yi. "
Abun da ta fada ya kara ringing a kanta amma it was too late to take it back. Tasan ita baza taji dadi ba idan an mata wannan maganan. Aka tuna mata da cewa ita bazawara ce. A tuna mata da mijin ta da ya rasu. Amma kuma ai Aishan ce ta fara neman tsokanan ta. Yanzu tasa bazata kara raina mata wayo ba.
Bata ma san cewa Aisha na Yola ba. Tayi tunanin sun koma tare da Nura. Shi kuma Nura tun da ya koma kusan kullum sai ya kira Amirah. Ranan da bai kira ta ba zai tura mata message mai dadi da sanyaya rai.Ringing in waya ne ya dauke hankalin ta diga tunanin da take yi.
"Hello.... Baban Hamid ... Hahaha.. Missed you too. .... Ea. ....Babe tsaya ina zuwa.."
Aisha ta amsa waya tana kallon Amirah har cikin idon ta. Tayi kashe murya ta kara mai sugar tana wa Nura magana. Dan dai kawai ta bata wa Amirah rai. Sai ta tashi ta fita waje saboda she was satisfied she got the disappointed and hurt reaction she wanted from Amirah. She believed she won this round.
Truth is Nura ba I missed u ya ce mata ba amma tace mai she missed him too dan dai kawai kunnen Amirah ya ji.
"Ni I didn't miss you oo. Ba dai kin ki zuwa gida da ni ba. Do your missing alone." Nura pouted even though Aisha couldn't see.
"Toh nima I didn't miss you. I'm very happy here."
"Lair lair pants on fire. " he sang.
Suka dan yi minti 5 suna magana kafin suka ajiye wayan.
Nura ya kalli filin da mutane ke aiki. Yana compound na gidan sa. Fili ne mai girma. Yayi plot na gina three gidaje a wurin dama. Kafin ya aure Aisha ya gama daya. Yayi niyan dayan ya zama maybe BQ daya kuma maybe personal side nashi. Sai kuma asalin gidan in da matan shi zata zauna.
Sai kuma Allah yayi Aisha ce zai aure. Dama ana gina other side in a hankali a hankali no rush ya yi niyan yin twin house da shi irin na dayan gidan Aisha. Toh yanxu kawai ya dawo diga yola ya ji ya kamata ayi abun da da speed kadan in case Amirah decides to marry him... finally. The third building kuma sai yayi taking time nashi ayin ginin ko bayan years ne tun da yanxu dai a BQ is not needed. Yaran still yara ne sosai. Kuma duk relative na miji da yazu yana da wurin sauka a gidan iyayen shi.
Da ya gama bada order wa masu gini sai ya shiga gidan shi ya dau mukullin mota ya rife gidan da key sai ya tafi wurin iyayen shi. Dama a can yake zama tun da ya dawo. Anyi eid kuma sister shi ta zu gida sallahn amma har ta tafi.
Da ya isa gida ya je ya ga maman shi suka gama hira sannan ya shiga dakin sa ya dau waya ya kira Amirah but bata dauka ka. He tried again bata dauka ba sai ya tura mata text na gaisuwa kawai.
Ita kuma Amirah tana ganin call nashi taki dauka. Yau ran ta ya baci dayawa. Bazama ta iya mai magana ba. Bai san mai ya faru ba but shi ya bata mata rai.
Kwana uku suka huce, Nura bai yi magana da either Amirah ba koh Aisha. Amirah kwata kwata taki daukan wayan shi. As for Aisha kuma idan bata dauka waya ba sai ya kira mamanta nan zata gaisa dashi kawai sai ta miki wa su Hamida.
Jiya ya kira ta sai ta dauka har mamaki yayi ashe ba ita bace Hamid ne yata mishi shirme sanan ya gane Daddyn shi ne sai ya fara jin dadi.
YOU ARE READING
Labarin Amirah.
Short StoryLabarin Amirah is a book about a young girl and the delimma in her love life. And her teacher, Mr. Aslam is the sole cause of it all.