chapter 3

1.2K 54 0
                                    

Haka suka rinka fira suna cin abinci,kafin daga baya kowa ya tafi dakinsa don ya huta,karfe 6:00 ya baraq ya leqo dakin naanaa yace ki fito na ajiye ki gidan momy domin haidar zai kaini airport don midnight jirginmu zai tashi,naanaa da daman ta gama hada kanyanta kawai sai ta ja akwatinta da handbag dinta suka fito ya kulle gidan sannan suka Shiga mota bayan ansa akwatin a boot,suna kaiwa gidan momy da sauri ta bude kofar motar ta fita da gudu tayi cikin gida tana Shiga ta haura sama ta Shiva dakin aisha ta fada jikinta tana cewa sistooo yau akwai still dawn,Yar iska har kin diro eh wlh,yanzu kinsan meye abinda zai faru,tashi mu shirya domin so nake muyi mah yay mubaraq rakiya airport,yau niman magana nake ji,lekowa momy tayi tace naanaa saukan yaushe,murmushi tayi tace yanxu wlh,kuma shiryawa zamuyi muyi rakiya airport momy Dan Allah kar ki bari ya haidar ya hana mu plz,but naanaa kinsan Ba yanda za'ayi kuje Kaduna Ku dawo yau koh! so kawai ki hakura,but momy ai sai mu kwana agidan Anty najwa ko plsssssssss!! ta rungume momy ta gafe tana cewa plxxxx,momy tace OK naji, peak tayi mata sannan tace thank you momy you are d best,Dan karamin jaka suka dauka suka sa kaya kala biyu sannan suka chanza kayansu zuwa jallabiya pink sukayi rolling da blue veil ga makeup kamar zasu arabiyan night sannan suka sa hills suka saka flat shoe ajaka suka fito falour lokacin ya haidar da mubaraq suna jiransu domin momy tayi convincing dinsu,karan takalma suka ji amma mubaraq kadai ya dago shi haidar yana fushi domin za'a sa shi kwanan kd kuma bai yi niyya Ba,turarensu ne ya daki hancinsa amma duk da haka yaki daga kai,Aisha CE tace my prince,mubaraq yayi murmushi sannan yace baby kinyi kyau tace thank you,naanaa tace a'a matar yaya bafa thank you zaki CE Ba cewa zakiyi makeup artiste tace sai an bata kudi,mubaraq yace Waye makeup artiste din,naanaa tayi murmushi tace me, tana pointing kanta,harara ya banka mata sannan yace ni nasan babynah ta iya kwalliya,uhmmm wai su baby iya kwalliya manya,shi ko haidar da tunda ta fara magana ya dago kai ya kalleta yayi mutuwar zaune domin wana irin kyau tayi mai,sai kallon yanda karamin bakinta ke moving yake ,momy neh ta sauko tare da mika mah naanaa karamin Leda tace ga snack da drinks kuci ahanya,murmushi tayi tace thank u momy mun gode,sannan momy tace Ku tashi Ku tafi dare na kara yi,sannan suka tashi,naanaa da haidar na tafiyar kasaitansu while Aisha da mubaraq na gaba dasu kuma suna zuwa suka shige baya abinsu,naanaa na zuwa ta kalli ya mubaraq kamar za tayi kuka tace plzz yaya mubaraq ka dawo gaba saboda muyi fira da aisha,ni bazan iya tafiyar kurame Ba,dariya yayi sannan yace aiko tafiyar kurame ya kama ki kuwa domin wlh fira bankwana zanyi da matata,baki ta tura ta shiga gaban motar,shi ko haidar ta gefen ido yake kallonta yana mamakin surutu irinta naanaa,hanya suka kama yana ta zabga gudu,lokacin da suka kai jaji suka tsaya ya sha mai sannan suka cigaba da tafiya,Baka jin maganar kowa sai kuskus dinsu Aisha da dariyarsu duk naanaa ta kulu gashi wannan kurman yayi shiru sai wani tuki yake,wayarta ta dauka ajaka Wanda ke ringing sannan ta kara a kunne,sannan tace babynso, ko meye aka ce mata sai tayi murmushi,shiko haidar hankalinshi duk ya tashi yaji tace babynso,aisha da mubaraq suna lura dashi da yanayin daya shiga dariya sukayi sannan Mubaraq yace mugun kamu kenan,sannan ya dafa haidar yace kasha wahala baabaa,wani gauron numfashi ya sauke sannan yace na wahala kuma, a ina kenan,murmushin mugunta yayi sannan yace zaka gane ai, yanxu saka maka eyex zanyi kawai,haidar zaiyi magana yaji naanaa na cewa wayyo babynso are u serious, chilling thingx kenan,love you so much sannan tayi hanging din call din,ta juyo domin an dai na fushi,tace ma Aisha do u knw ya Faisal is coming back,tace yez,and u didn't tell me, babu damuwa zan rama,ai da sauri ta fara bata hakuri domin tasan halin naanaa akwai ramuwar gayya,abin ya Ba mubaraq dariya domin shima ya San halin naanaa bata barin ta kwana,haka suke yi da fatima,my prince kaga naanaa koh wlh mugunta zata min ta marairaice mai,shi Ba abinda yake sai dariya,shi ko haidar bai San abinda ke faruwa Ba don ya shiga duniyar tunani,wai daman soyayya suke da naanaa uhmmmm,wai meyasa nake tunaninta neh mah,mtsuu tsaki yayi sannan yacigaba da driving, naanaa tace yaya ga shi kuci ta mika masu snackx da drinkx,sannan takalli ya haidar tayi murmushi azuciyarta tace he's cute,sannan tace yaya are you hungry yace obviously of cox I am,yaya bafa fada bane am asking neh kawai so dat I will feed you, murmushi yayi OK,nace azuciyata kaji dai da Dan guntun kishinka.daukan cake tayi tayi cutting sannan ta samai abaki,lumshe ido yayi ba don dadin cake din Ba sai don yanda ta sa mai abaki with care,itama tana ci tana samai abaki sannan ta dauko malt domin shine drink dinta sai ta tambaya haidar wanne sai sha fanta ko chivita yace a'a malt yake so,bata rai tayi sannan tace yaya guda one fa ya rage kuma nima INA son shi ta fada ashagwabe,murmusawa Aisha tayi sannan tace toh,why not share then,naanaa ta tura baki ita adole za'a rage mata kwantiti,straw ta saka cikin bottle din sanna ta rika bashi itama tana sha har ya kare,lokacin daya kare yana bakin haidar ne,aiko kukan shagwaba ta saka mai,shiko kamar ya maidata ciki don lallashi,sakin baki aisha da Mubaraq suka yi suna kallon ikon Allah.
A

isha tayi ma ya mubaraq magana akunne,yace sosai nima nasan cewa naanaa shu'umace idan haidar ya fara sonta dayawa zai sha wahala.
wallahi my prince naanaa muguwace haka take man maza fa a school idan suka nuna suna sonta,can u imagine bata da saurayi ko daya and nasan shakuwarsu da ya faisal za'a zata soyayya suke,amma Ba haka bane domin shi ya faisal sofyn uncle bello yake so,sai take cemai babynso wato babyn sofy amma Ba mai gane wa har ita sofyn,sai sa sofy da naanaa basa shiri ita aganinta soyayya suke da faisal bata San halin naanaa bane,kuma wlh nasan cewa da! kai Ba yayanta bane na jini wlh sai nima tayi min, domin cewa take nayi mata wayau,dariyya yayi yace naanaa rigima
Bari kawai my prince naanaa ta wuce idan ake zato,amma ina sonta saboda bata da zuciya sai sa idan ta aure ya haidar zasu zauna lafiya don shi yana da zuciya,ita kuma masifa ce kawai tayi mata yawa.

Shiko ya haidar ya tsaya ya biye ma naanaa,itako sai narke wa take tana cewa ya shanye mata malt dinta,shiko yana bata hakuri sannan yace zai siya mata wani kafin ta sarara mai.

Karfe takwas da minti goma suka kai airport, bayan sun raka shi ya shiga cikin airport sai suka wuce gidan Anty najwa Wanda ke Airforce barrack,daman ta San da zuwansu,suna kaiwa mujahid yana dawo daga masallaci,mujahid yace wanake gani kamar naanaa ni ce nan ya mujahid,hannu ya mika ma haidar suka gaisa sannan suka shiga ciki inda naanaa keyin mai sheqiyancinta,tana dariya,yaya wlh gobe outing zaka kai mu domin ni da Zaria sai Sunday, Aisha tace lectures fa kinsan gobe ina da test wlh, ai sai ki tafi,ke allazi boko koh,ai Ba test Ba komai za'ayi sainayi yawan bude eyex kafin zanje Zaria ehe,tayi shiru bata ce komai ba,shiko mujahid yake All don zan kai ki har gidan babe dina,tab akwai wata babe din da ta fini neh,dariya yayi sannan yace nafa San halinki karki jamin jangwam hhhhhhh yaayaa nah na kai na kenan,Anty najwa tace har kun iso,suka CE eh ai kina sallah muka shigo,toh Ku kunyi sallah neh sukace eh munyi,naanaa tace ina sweety neh,Anty tace yana part dinsu hala bai San kun iso bane,ana cikin magana sai ga shi ya shigo,SWEETY ka fito eh baby nah fito ya hanya,lafiya lau,mun same Ku lafiya, lafiya lau,OK masha Allah,sweety naazo mu sa curtain neh,yace muyi dinner tukun tace ok akwai lot of catchup ka Sani yace yap I know,tashi sukayi gaba daya suka wuce dinning,ANTY uncle nah port neh, tace eh,uhmmm yayi kyau,akwai sake wa kenan,Anty tace mai hali bai chaza hali ai,ANTY hali zanen dutse,sai kun aurar dani zaku huta fa,amma mudin ina single dina "una get work be dat" dariya sukayi dukkansu suna mamaki hali irinta naanaa.

KANA SONAWhere stories live. Discover now