Chapter 17

853 37 0
                                    

To all of you that voted for these book,liked,viewed,added d book to your library,i appreciate you guyx,tank alot.


Akwana a tashi babu wuya awajan Allah,yau wata biyar da dawarsu naanaa daga kaduna kuma watansu shida da aure,naanaa nah hango tana zaune afalour ita da hajaara,abinci suke ci atare,kwano daya,abin mamaki,hajaara na hango da katon tumbi,da alamu ciki neh gare ta,dambu tsaki suke ji yaji kayan lambu da gyada,naanaa sai santi take,daman tana son dambu sosai,daga gidansu hajaara aka aiko da dambun,don tun lokacin da ta samu ciki ta daina cin abincin gidan,wai wari yake mata,sai sa duk lokacin da haydar baya gida basa girki,idan aka kawo mah hajaara naanaa tace itama fah shi zata ci,haka suke ta rayuwarsu donmin yanxu suna dan shiri ba kamar da ba,amma wani lokaci naanaa inda abin nata zuka,motso sai tayi ta daura fuska,tun abin na damun hajaara har ta saba.

ni wallahi ban ki kullum arinka kawo mana dambun ba dariya hajaara tayi sannan,tace santi dai kawai kike yi,haka kike gani amma ni ba santi nake ba,kawai dai ina son dambu ne sosai,lallai na ga alama,kinsa meye nake jin ci kuwa cewar hajaara,naanaa tace meye kenan,wlh dambun kaza,toh ki kira momy mana kice mata kina son dambun nama mana,tab kunyarta nake ji,gwara nace ma fatihu kawai yaje bakery momy ya siyo,tab Allah ya kyauta na siyo dambun nama da kudi na bayan ina tambaya za'a bani,waya naanaa ta dauka,bayan ta danna kira neh suka gaisa da momy,momy kamar kinsan maganarki muke kika kira,gulma na dai kuke yi na kira,dariya naanaa tayi sannan tace,mu mun isa muja da uwar miji,kinci gidanku,dariya naanaa tayi,sannan tace momy like no oda,momy dambun nama muke so fah ni da maman twins,dariya momy tayi sannan tace ai abinda na kira na gaya miki,kenan na aiko anas ya kawo muku,woooooooh my momy is the best kai momy mun gode,babu komai naanaar momy,momy ga maman twin ku gaisa,mika ma hajaara wayar tayi suka gaisa ta tambeyeta lafiyarta sannan suka yi sallama.kallon agogon dake manne a bango tayi sannan tace,kalla time,tab ai lokaci yayi ya ma wuce kadan,bari na dauko tab din,tashi tayi ta shiga part dinta ta dauko tablet din ta,tana dawa taga anas ya iso da sakon harda snacks mah,kai mu dai dadi kashe mu,kace ma hajiya mun gode cewar hajaara,naanaa tace anas an saka wahala koh,yace babu komai ai naanaa,toh mu dai mun gode Allah saka da alkhairi,ameen yace sannan ya juya ya fita,kusa da hajaara naanaa ta zauna sannan tace,yanxun nan zai fara korafi abarshi yana jira,dariya hajaara tayi kawai don draman naanaa da haydar yana bata dariya,tana cikin tunanin irin soyyayar naanaa da haydar ne,ta hango shi,a screen,dariya hajaara tayi sannan tace afuwan,mun manta ne,kun manta da mijinku,kun kyauta, gyarar murya naanaa tayi sannan tace kai baban twins,haka take kiranshi idan zata nema tsokana,kullum sai kayi korafi,baka gajiya neh,ya za'ayi na gaji,matan nan karfa ku hade min kai fa,dariya suka yi,sannan yace  kai inaga raba muku gida zanyi kawai,hajaara tace tab,wallahi ban yarda ba,haka kawai akillace ni ni kadai agida daya sai kace mayya,dariya naanaa tayi sannan tace iyakaci na koma gidanmu duk lokacin da ya dawo sai na dawo gida,ko ya kika gani ta daga ma hajaara gira,haka ne kuma fah,kaiiiiiiii ya kamata na zama munafikin mata fa,saboda idan kuka hade min kai bazan ji da dadi ba,dariya dukkansu sukayi sannan suka gaggaisa,naanaa tace i hope dai ba'a kallon masu jajayan fata,domin agida baka da mai jar fata,dariya yayi don ya tuna lokacin da yaje South Africa wani conference,naanaa tace mai banda kallon masu bakaken fata,yace mai zai sa bayan yana da kallar agida,wato ranan bata bashi amsa ba sai yau,kallonta kawai yayi sannan ya jijjiga kai,hajaara tace wai yaushe zaka dawo ne,sati na uku fa kawai kuma wata biyu zanyi,next week zamu wuce paris anan ne zanyi sati biyu sai mu zo ghana muyi sati biyu kafin na duro naija,tab lallai da sauranku,kinyi missing dina neh koh ya daga mata gira,murmushi kawai tayi,naanaa tace babu wanda yayi missing dinka stop deciving yourself you hear,dariya yayi kawai,zaki maimaita idan na dawo ai yace mata,gwalo tayi mishi,haka suka ta fira tsawon awa daya da rabi kafin daga baya suka yi sallama lokaci magariba yayi............................ Washe gari bayan sunyi breakfast neh hajaara tace mah naanaa ta raka ta awo,tace kai ita barci take ji fa,da kyar ta samu naanaa ta yarda,wanka suka yi suka shirya sannan suka fito,naanaa ta dauko mabudin motar ta don ita bata fiye son ana janta amota ba,shiga suka yi suka dau hanya,wayar naanaa neh ya fara kara,cema hajaara tayi ta dauka ta sa shi a handsfree,hajaara tace haydar ne fa,naanaa tayi murmushi sannan tace ai na sani,toh shine kika ce na sa shi a speaker,kinsan koh sirri zakuyi,dariya tayi sannan tace gashi kinsa ya katse,wana sirri kuma dan Allah ni kiyi picking,hajaara ki tayi sai da naanaa tayi parking sannan ta karbi wayar tara da hararar hajaaran,murmushi tayi,daidai nan wayar ya fara ringing for the third time,ansawa tayi tare da cewa ranka ya dade,kar ki min wani dadin baki,yanxu meye nayi,sau nawa na kiraki amma kinki picking kuma nasan wayar tana kusa dake,kallo hajaara take da ta matse dariyar da ta turnike ta,sannan tace ni ba laifi na bane matarka ce tace ka fita damu,gwala ido hajaara tayi naanaa tayi mata gwalo sannan tace,tuki nake nace ma matarka ta amsa taki,tuki kuma waya baku izinin fita kuma ina zaku je ma,tooooooh maigida kayi hakuri,matar ka zan kai awo,murmushi yayi saboda yadda tayi maganar,naanaata bakya jin magana fah,kaiiiiii yaya ka fadi ba daidai ba naanaar momyce ba taka ba au na manta fa ashe momy kike aure,dariya tayi sannan tace baza ka gaisa da matarka bane,yace dont worry zan kirata idan na gama da wannan matar tawa,murmushi tayi sannan tace ni dai sai anjima,korata kike koh,a'a wlh zamuyi latti neh kasan yanayin asibitin fah,parking nayi saboda nayi answering call din kah,yace toh shi kenan zan kira ki anjima,tace toh,ya haydar yaji ta kira sunan da ta dade bata kira ba sannan tace Dan Allah naje naga ummah, yace a'a tace toh asanyayye,tausayinta yaji don tunda suka yi aure sau daya taje gida,sannan bata taba tambayarshi zata je ba sai yau,yace kije toh,idan hajaara zata gida itama ki ajiye ta tace toh mun gode,bayan sunyi duk abinda ya kamata suyi sun fito daga asibitin neh,naanaa tace na manta na tambaye ki,ya haydar yace idan kema kinaso kije gida toh sai na ajiye ki,hajaara tace anya,momynah bata nan haka anty da ummah duk sun tafi yola biki,kawai muje nima sai na gaida umman,tace toh sannan suka shiga mota,suna parking acikin gidan,naanaa ta hango motar aisha,da sauri ta fito ta ruga cikin gida afalour ta tarar da aisha,kai amma wannan matar ayi munafuka yanzu zakixo gida,neh shine ki gaya min mu taho tare saboda tsabaragen bakin ciki shine kika taho ke kadai koh,ke kina son samun soyayyar uwar miji koh,ummah neh ta fito daga kicin sannan tace mah naanaa keh kinci gidanku,dariya tayi sannan taje ta rungume ummah tace kai ummah ina ta son ganinki amma daga zuwa na kin wani tsangwameni,tsaki ummah tayi sannan tace ni dai karki karya ni,duk hajiya saudatu ta bi ta lalataki sai shegen shagwabar jaraba dariya aisha tayi da hajaara wanda karasowarta falour kenan,ummah ta gaida sannan ta zauna,aisha tace ashe tare kuke tace eh,ummah tace naanaa ke dai lamarinki sai addu'a,turo baki tayi tazo ta zauna akujera tace daman ummah fa ba sona kike ba,bari abba ya dawo daman yace min yana hanya,gama rufewar bakinta kenan sai ga sallamar abba,murmushi tayi sannan ta tashi ta rungume abbanta tana abba inna wuni yagida ya tsufa,dariya yayi yace lafiya kalau ya rashinji mamana aaaaaa abba bana rashinji tambayi hajaara kaji,dariya hajaara tayi kawai sannan ita da aisha suka gaida shi,ummah ma ta gaida shi sannan yace toh ni dai bari na haura sama,naanaa tace abba muje na raka ka kafin matarka ta kawo ma abu mai sanyi,harararta ummah tayi sannan tace maza kizo ki barmin gida,yarinya taki girma jinta take kullum kamar jaririya,dariyar shekiyanci naanaa tayi sannan tace umma ai sai munci abincin rana tukun sannan zamu tafi,yau kwadayi muka fito yi,tana fadar haka ta bi bayan abba aguje,ummah kuma ta shiga kicin,hajaara ta kalle aisha tace yadai maman bomboy,babyn neh ko baban babyn dariya tayi sannan tace non of the above, ya gida ya hakuri don nasan lamarin naanaa sai hakuri, dariya tayi tace Alhamdulillah. Fira suka dan taba daga baya kowa yayi shiru, ana cikin haka naanaa ta sauko kicin ta shiga ta debo abinci a faranti, parlour ta kawo suka baje suna kwasar girki, da suka gama suka yi sallah sannan suka tafi suka bar aisha agidan ummah, gidan momy suka je, bayan magarib suka dawo bayan sun ciko cikinsu waje, kowa daki ya wuce suna isha suka kwanta don sun gaji, daga kwanciyar barci ya kwashesu............. Niko nace asuba ta gari iyalan Aliyu Hadar.

KANA SONAWhere stories live. Discover now