Picnic

782 40 2
                                    

Masha Allah
Ya Allah ka sadamu da ni'imomin dake cikin watan Nan Kuma ka biya mana bukatun mu na all khairi. AMEEN..

An empty street
An empty house
A hole inside my ♥ heart
I'm all alone, the rooms are getting smaller......
I wonder how, I wonder why, I wonder where they are
The days we had, the songs we sang together (oh yeah).
Kara muryar tayi domin tana son Wakar, kallonta Haider yayi Sannan yace dode mana kunne zakiyi dariya tayi Sannan tace i love this song so much I feel good anytime I listen to it. Uhmmmmmmmmm naji yace daidai sunyi parking gaban wani katafarar gida, waya ya dauka ya Kira sai gata ta fito Bayan minti Sha biyar . Daura fuska naanaa tayi lokacin da ta shiga motar,gaishe da Haider hajaarah tayi sannan tace da naanaa Ina wuni yar uwa tabe baki tayi Sannan tace lfy Lau a dakale hajaarah batayi mamaki ba domin idan da Sabo ta saba Amma ta fara gajiya yarinya sa'ar kanwarta tana neman rainata akan da namiji son da take wa Haider kadai ke sata take kawaici Sannan tana San su zauna lafiya Amma bayan haka da ko kallon banza bazatayi mata ba. Kallon naanaa Haidar yayi amma Bai ce mata komai ba. Itako hajaarah murmushin mugunta tayi Sannan tace baby mu uku kadai neh wajan picnic din a'a binti nah da sauran cousin dinah okay, naanaa ba karamin Shaka tayi ba shi koh Haidar Bai sani ba don ya riga ya saba da kiranta ahaka so gani yake normal, fira suke shida hajaarah abunsu Itako naanaa Kamar ta hadeye zuciya ta mutu, earp ta Shaka ta fara Jin music Sannan ta kunna data tana chatting da Aisha Wanda itama kunsar bakin cikin take, naanaa tace Aisha na tambata hawan jini ya kusa kamani, ba ke kadai bane naanaa Har ni ace awata biyar babu Wanda yayi achieving komai sai cikin bakin ciki kullun wallahi wani lokutan ji nake Kamar nace na fasa kawai. But Aisha amma kinsan case dinki daban da nawa koh yah na sani but still d situation ix dsame. Naanaa am dieing inside, earp din kunnen ta taji an cire dago Kai tayi ta Kalle shi murmushi yayi mata amma Bata mayarda Mai ba kallonsa take kawai ce mata yayi kinyi shiru baki ta tabe Sannan tace I don't find your conversation interesting dat why, ajiyar zuciya yayi daidai yayi parking motar . Indoor picnic neh wani guest house din Abba zasuyi amfani dashi fita daga motar hajaarah da Haidar suka yi naanaa ko kin fita tayi don jiran Aisha take Wanda tayi texting dinta suna gate, minti uku sai gasu fitowa tayi Sannan ta Isa garesu tayi hugging din Aisha tare da ce mata I missed you like crazy Bae same here dear, life without you is so silent. Dariya suka yi Sannan tace let go. Haidar Wanda sai da suka shiga ya juya Bai ga naanaa ba, Wana iri yaji , cema hajaarah yayi ta karasa Yana zuwa Yana fitowa ya hango ta ta rungume Aisha Kamar Wanda suka shekara basu hadu ba, suna karasowa ya rike Hannun naanaa ya tsayar da ita, sai daya Bari suka shige Sannan yace naanaa why are you making everything difficult neh, kallonsa tayi tace mai kake nufi neh wai I mean hajaarah tana trying for you guys to get along but you are not making an effort, hawaye neh ya gangaro mata Sannan tace yaaah Bana sonta Sannan Kuma yanxu na fara tsanar duk mai sonta Kuma bazan so mai Santa ba, ya Haidar kaima fah ba SONA kake ba don da KANA SONA baza ka ce mata hadaka akayi dani ba, ka sani yanxu idan nace Banson auran Nan sunanshi cancel but Aisha ce ta Ban hakuri don wani lokaci idan zanyi Abu na tuna da ita sai na fasa saboda Alkawarin dana mata amma yanxu xan ma kaina alkawari agabanka, muddin memories dina bai dawo ba then ko an daura aure na da kai bai zamana na zama matarka ba don am doubting weather you actually felt something for me at all.
Ya Haidar KANA SONA?  Shiru yayi Yana kallonta don his angry and confused murmushi tayi Sannan tace I guess No shine Ansar. Hawayenta ta share Jin muryar Aisha tana cewa love birds toh sai ku shigo ai soyyayar tayi haka, Idon naanaa ta gani tayi dan ja kallon Haidar tayi Sannan tace I don't like this at all, hannunta naanaa tayi tace let go, it not worth it please
Tafiya suka yi suka barshi wajan durkushewa yayi Sannan yayi ihu mai sauti Wanda sai da Yan jiki duk suka fito amma banda naanaa da Aisha, hajaarah ta tambaye shi mai ya faru amma ko kallonta baiyi ba Tashi yayi ya wuce don haushinta yake ji ta Bata mai plan yanxu ya Gane abinda yasa naanaa tace bashi attitude d last five weeks,




Picnic Dai yayi wa Wanda yayi ma dadi amma banda mutane hudu Wanda karfin hali kawai suke. Bayan sun gama naanaa tace ita ya ya baraq zata bi don ta gaji ba zata iya juya juya ba Haidar bai ce komai ba ya shiga motarsa abinsa hajaarah na shiga ya ja ya fita aguje a motar tayi maganar Dunia amma bai amsa ba da suka kai gidansu yayi parking amma taki fita sai tambayarshi take mai ya faru gajiya yayi da tambayar yace hajaarah fita ki  shiga gida pls kin fita tayi wani irin tsawa ya daka mata atsorace ta fita tana hawaye motar ya ja ya fice rasa abinda tayi masa tayi he has never been angry dis way be4 and it scary.

$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$$

Aisha muyi sallah first sai na gaya Miki okay toh, umma neh ta shigo tana cewa mai za'a gaya Dariya naanaa tayi tace girlie stuff uhmmmmmmmmm  kuyi Sallah Sannan kuje falour Daddynku da Abbanku za suyi muku magana. Tana gama fada ta fice, bayan sunyi sallah Aisha ta tsare naanaa sai da ta gaya Mata kafin hankalinta ya kwanta.

Daddy yace naanaa----------------------------—-----------------




Sorry pls kuyi Manejin wannan
And pls kuyi voting da commenting luv you guyx muaaah

KANA SONAWhere stories live. Discover now