chapter 8

1K 35 0
                                    

Chill babe, ni ne ba kowa ba,scaring cat u are not dat bold self,murguda mai baki tayi sannan tace me yake yi anan yace getting some fresh air and u tace clearing my head,yayi so ya aiki fine and hectic Allah ya taimaka Ameen, ya haidar in tambaye ka mana Allah yasa na sani, kama sani and don't dare said nothing, Why do you hate me so much,sai da gaban shi ya fadi,what yace, I don't hate you naanaa why will I hate you what reason made you believe I hate you Eh,meya sa ,ya haidar tun INA karama kake kyara ta duk abinda nayi sai ka gwasale ni and sai kayi ta comparing dina da mahaukaciya,why ta fada idonta cike da hawaye sannan muryaar ta araunane,naanaa I don't hate you but now am not In mood  to talk about it,ki bari lokacin da aka gama bikin nan watarana ki tambaye ni mai sa nake miki all those stuff you mentioned and I promise to do so but for now please just don't spoil this event with sad memory okey, murmushi tayi sannan tace toh,okey yanxu muje ciki,tace ya haidar ka tafi kawai nasan ba bari na zakayi nayi rawa ba so gwanda na zauna nan nayi tajin wakan ed-shareen kawai,yace sorry zan barki kiyi muje kinji,tashi tayi suka shiga hall din. Suna shiga suka tarar ana yankan cake,bayan nan sai mc.yace "yauwa ga babban aboki ango da babban kawar amarya,kuzo seaman stage tun daxu muke nemanku amma kun tsaya soyayya,dariya aka kwashe dashi gami da tafa hannu.stage haidar da naanaa suka hau kowa na musu kallon kun dace, mc ya cigaba da cewa yanxun abinda zai faru shine rawa zakuyi kuma kawar amarya ke zaki zaba waka either Hausa or English me harma India,kawai sai hall din suka dau shewa,bayan sun dan tsagaita sai ya cigaba dacewa, sannan kuma idan bakayi rawa na step din wakar ba toh zaka biya duk amount din kudin da tace, su naanaa abin nema ya samu zata samu tayi rawa nan da nan kawai sai ta fara tunanin wakar da zata zaba,kawai sai tace asa musu hasashe,aiko nan da nan ya kura sauti,su naanaa abin nima ya samu sai ta fara rawa Rana mime din wakar,shima haidar ya biye mata suka rinka rawa kamar wasu gud buddies ko gr8 lover,duk suka ba mutane sha'awa ,suna gama wakar sai mc yasa wakar pana by tekno nan da nan ta fara whynin hall suka dau tafi,mommy tace Niko zan ga rannan da Yar nan zata dai na son rawa,uhmmm.shima haidar ya biye mata suka rinka chashewa akazo ana musu manni sannan wasu ma suka yi joining suna ta rawar pana aka rinka sauya wakoki kalala suna rawa,shi haidar mamaki yake wana irin jiki naanaa take dashi da har bata gajiya da rawa.daga karshe dai suka koma wajan zamansu. Da lokacin tashi yayi haka naanaa da haidar suka tafi gida tare amota daya suna ta fira abin gwanin sha'awa kamar wasu tide friends.

Washe Gari da yamma aka kai amarya gidanta dake Kaduna cikin ungwan rimi g.r.a domin ya nura a Kaduna yake aiki,su naanaa an hakikance gefen amarya kowa sun tafi sai kawayen amarya wato shiners sunce sai sunyi siyar baki,fira suka rinka yi su naanaa nama khadija iskanci da shekiyanci,sai karfe goma saura suka Ji muryar  angwayensun karaso sai suka kara lullube amarya,sannan suka cigaba da fira,sallama akayi suka amsa sannan suka bada izzinin shigowa,angwaye ne kusan duka family neh kuma sai dai mutum daya Wanda shi irin black handsome din nan ko ace black american zubin shi baiyi kama da yan naija ba,gashi yana da side bun da kuma dimple da yayi magana ko ba mai yawa bane,haidar yace amarya wajanki muka zo sai naanaa tace ai amarya babu bakin magana sai mun siyar da bakinta,su sa dariya,ya nura yace yanzu amaryartawa zaku siyarwa Baku Aisha race kwarai kuwa,ya baraq yace okey yanxu nawa za'a Baku zarah tace now you are talking naanaa gare ki,uhmmmm okey five hundred thousand ya baraq,ya nura har da ya haidar suka hada baki wajan cewa what? Awwww who do except,Kun zata araha kuka samu nooooo ya haidar yace gaskiya baza Mu Baku wannan makudan kudin ba, gyarar murya akayi duo suka kalle shi,jabir nooooo cewar mubaraq why kasan this just a chicken change,yah but they are just kid,Innallillahi suka had a baki wajan doka salati yara ka kira Mu fa,OK zan Baku amsa amma sai am bamu kudinmu,acct no din naanaa aka ba jabir domin kowa yace bazai bada wannan bakudan kudi mah yaran nan ba,nan da nan suka Ji alert ya shigo guda tayi sannan tace,kai amma sana'ar nan tayi kyau,toh amarya mude mun sai da ki koh,duk da ba mijin ya siya bakin naki ba bamu aminta kiyi magana ba sai mun dawo cin girki,sannan Mu kuma da ake kira da yara,gobe Ku tambaya ya nura mai ya samu awajan yarinya da aka hadashi da ita,tana gamawa ta ruga aguje domin tasan sai ya barraq ya maketa Idan batayi wasa ba,itako khadija duk kunya ya kamata,da su farida zasu FIFA suka ce toh,Mu dai Adu'ar da za Mu muku shine Allah ya Tuna asirin amarya da ango,suna fada suna dariyar shekiyanci,duk Wanda bai sansu ba zai ce yan duniya neh,naanaa tana parking lot ta hakince cikin motar sweety suna fira abinsu,bayan sauransu fito duka suka shiga mota aka kama hanyar Air force base,naanaa na ganin haka ta tada zaune tsaye saidai a tsayarda motan domin it a bats kwana Kaduna ba amma yaki tasaya aiko sai ta kama steering din Rana yawo da shi saura kadan suyi hatsari,wani wawan birki ya taka sannan ya juyo ya sharara mata mari,baki da hankali ne Eh,idan da mun bugs fah ko ansa shi batayi ba ta bude mortar azuciye ta fita,dailing no din sauran ya fara yi yana gaya musu mai ya faru,ita ko har ta tsallaka ta hau mota sai kuka take yi cikin motar ya haidar idon shi yayi ja don Bacin rai,dailing no dinta ake amma abanza don taking dauka saga karshe mah ta kashe wayar,Momy suka kira suka gaya mata,salati da yi sanan race wallahi kar su yadda su dawo Zaria ba tare da ya'ta ba,umma ko da aka gaya mata cewa tayi,Ku rabuda ita zata dawo ne ai,sun rasa abin yi,duk laifin sweety suke gani maisa bai tsayar da motan ba,lokacin data bukaci haka yasan halinta sarai idan bata San tayi Abu ba Wanda ya isa ya sata,gidansu jabir suka wuce Wanda ke Sabon kawo,Aisha ta gumi ta daura bayan duk sun zauna afalo,barci ya gagari idanun kowa barin ma ya haidar dake jin zuciyar na tafarfasa kawai sai ya tashi ya shige dakin da jabir ya Nuna mai alwala yayi ya yi sallah Raka biyu ya roka Allah daya kareta sannan ya sassauta masa zafin da zuciyarsa keyi.sannan da dawo falo,duk suna barci amma banda jabir da zaune yana kallonsu,zama kusa dashi haidar yayi sannan ya wait duk sunyi barci anan kuma,eh wlh wai it a haka take da tauri zuciya ace bazata Ji tsoran fita ita kadai ba,murmushi tayi mai ciwo sannan yace naanaa ta wuce tunaninka abinda baka yi tsammani ba sai ka gan ta aikata zata,is as if she's not herself sometimes, we fight a lot and sometime I will be angry with her but she will not even notice she think I hate her,but I don't we don't get along at all we have never spent morethan one hour in these same place without having an miss understanding, haka take kawai so bold,she's never afraid of anyone nor anything can you imagine she is in her third year in the university and she is only 19,wow jabir said amma tana da kwakwalawa sosai domin in lokacin ina year 1 neh,haka am sleepy abeg let dash in dix ones DAT lyk sleepy in d parlour toh sai da safe


KANA SONAWhere stories live. Discover now