UHMMMMNNNN

1K 39 0
                                    

Kuka naanaa ke yi,ameena ce ta shigo dakin ta sameta haka,tausayinta taji,gurunta ta karasa sannan tace mata naanaa kukan nan da kike yi babu abinda zai kara miki sai ciwon kai,hawayanta ta share sannan tace ya Ameeenah zuciyata ke min nauyi,na sani naanaa amma ki yawaita addu'a bawai ki rinka kuka ba,sati biyu kenan kina abu daya,ajiya zuciya tayi tana shassheka Insha Allahu na daina.yauwa naanaa ta ko ke fah.murmushi tayi sannan ta tashi ta wanko idonta ta dawo gado ta zauna suna fira da Ameenar har ta fara mantawa da abinda keh damunta,umma neh ta shigo dakin ganin naanaa har dariya take yasa ta dan ji dadi azuciyarta,side hug tayi mata sannnan tace babynah yadai ummah garau nake,fira muke da ya ameenah tana bani labarin kauyancin da suka yi aturai smiling tayi sannan tace yayi kyau yanzu ku zo kuci abinci toh umma suka amsa baki daya,falour suka fito suka wuce dinning, suna zama kenan sai sallamar ya haidar suka ji shida Aisha,daure fuska naanaa tayi ta bude kula ganin dambu sai kawai ta saki murmushi duk umma nah lura da ita,kai ummah ayya wannan zai ishe ni,dariya umma tayi sannnan tace daman keh nayi wa da yayanki Al'ameen dan kune mayun shi amma dayar kular shine abincinku kowa yeeeeeeeeh umma i love you so much ta fada tana zuba dambun cikin plate wanda yaji kanyan lambu da hanta,zuwa Aisha tayi taja kujera kusa da ita ta zauna chokali ta dauka tasa cikin dambun,dagowa naanaa tayi murmushi sannan tayi side huging dinta,aisha tace i miss u so much beb,dariya suka yi su biyun don babu wanda ji abinda suka fada,matsar da plate din abincin tayi tsakiyarsu suka fara cin suna firarsu gwanin sha'awa kamar babu abinda ke damunsu amma kana kallon Aisha zaka san wani abu na damunta ko tayi ciwo dan ba karamin rama tayi ba.keeeeeeeh akwai lastest cewar Aisha amma sai mun shiga daga ciki,murmushi ameena tayi ganins suna fira kamar basu da matsala sannan tace za'aje gulma kenan dariya aisha tayi sannan tace kai ya ameena sirri dai ba gulma ba.shi ko haidar kallon naanaa yake koh abincin ya gagara ci,bai ji dadin yadda naanaa taki zama ta fahimce shi ba,ta hana shi explaining.daidai sun gama zasu fice daki su ya mubaraq suka shigo da ya al-ameen ko kallon idan suke basuyi ba balle su gaishe su.abun bazai basu mamaki ba idan naanaa neh ita kadai amma har da Aisha,shi mubaraq baiyi mamaki ba don kwana biyu share shi Aisha take yi shi ko gidan sauki neh agurinshi. Al-ameen neh yace matar yaya saukar yaushe ko kallonsa bata yi ba sai da yace Aisha sannan ta juyo laaah ya al-ameen ya gida baki ya sake bai iya amsawa ba harta gaji ta wuce dariya haidar yayi mai sauti sannan yace ma al-ameen wanda ya kai ka. Nima yanzun nan muka gama yi amota da ita duk akan naanaa kai kuma kazo kana wani matar yaya,uhmmmmm ai gwanda kai Aisha tana maka magana koda fada zakuyi karshen ta,naanaa kuwa daga umma sai ameena da fatima abba bayan gaisu babu abinda hadata dashi don shi yaje neman mah auran wata,ajiyar zuciya yayi sannan yace yana iya taki bari ma nayi explaining ko wayata bata dauka,bakaramin dadi naji ba dana ganta afalour yau.ameena tace okay kai mai yasa kake son hada mata biyu ya mubaraq dai nasan baya cikin hayyacinsa saisa nake mai uzuri domin fushi nake da kai zaka sama kanwata hawar jini,murmushi yayi sannan yace ameena tun farko ba soyayya nake da naanaa ba inada budurwata har yaje gaisuwa duk da ina son naanaa amma banyi tsammanin zan iya samunta ba saboda yadda bumu shiri amma adare daya na sameta kuma kin ga babu yanda zanyi na rabuda hajaara sai dai na hada su biyun.toh ita hajaran kana sonta itama,ina sonta sosai itama, yayi kyau Allah ya tabbatar da alkairi,Ameen. Yanxu dai naanaa sai dai kayi hakuri ka bita ahankali banda yarintar da keh damunta ka fi kowa anan sanin yadda take da kishi so sai kayi hakuri,na sani ameena amma ya su taru dukkansu su hada min zafi,itama hajaara fushi take yi haukatani suke sonyi,amma gwara ita hajaran tana daukar wayata wannan ko a reject call tasa numberta,dariya alameen ya kyakyale da shi sannan yace jiya dana je wajan faiza cemin tayi idan na kuskura na hada mata zafi irin na su farida,naanaa da aisha wlh kashe ni zatayi kowa ma ya huta daga ita har munafurka,dariya ameena tayi sannan tace na faisal da sauki tunda sunyi understanding each oda can you imagine sofy fah tace mai yace yana son farida don ta gane farida son shi faisal take.kai amma sofy mutum ce ni bazan iya ba.idan Ibraheem yayi min haka ai ya gama dani sai nake ganin kokarin sistax dina,fatima neh ta shigo tana cewa ni kuma da zan aure mai mata biyu nice na uku fa ameena tace kinga zaki iya neh ai maza basu kare aduniya ba.so ne ya kawo haka,an gaya miki da ban son Alhaji jafar ko kallon bazan zan mai ne ballantana wannar wawiyar diyarsa tayi min rashin kunya tabdi wlh da sake.fira suka rinka yi suna ba juna shawara shiki mubaraq sai chattin yake da habibatynsa Nuratu.

KANA SONAWhere stories live. Discover now