Chapter 5

1K 44 0
                                    

Masha Allah,Allah (s.w.t) yace mu yawaita sadaka domin min fi yawa acikin wuta,ya Allah ka bamu ikon aikata alkhairi da barin sharri AMEEN.




Tace OK sannan kowa ya tashi ya wuce daki Dan ya huta,da karfe 8:00 yayi,lokacin duk sun tafi wajen dinner din sai dai naanaa Wanda tace ita sai an fara zata,shi kuma haidar da baiyi niyyar zuwa Ba shine naanaa taje ta taso shi wai Dan Allah ya sauke ta,zai daya gama Jan mata ajiki tukun kafin ya yarda,cemata yayi ta je ta karasa shiri toh,dakinsu ta haura da gudu sannan ta cire himar dinta sannan ta fara tsara kwalliya kamar Wanda zata gasar kyau,sai data gama kwalliyar sannan ta saka wani golden ball gown sannan ta nada bakin head tasa golden shoe mai Dan tsini sannan ta dau bakin purse wanda cike yake da dollars,azuciyata nace su naanaa an shirya yin karya kenan mai tushe,barin turaruka tayi ajikinta sannan ta bude kofa,matakalar stair ta fara takawa tana sauka,haidar sakin Baki yayi lokacin daya dago kai bayan yaji karar takalminta,baisan lokacin daya fada tsarki ya tabbata ga ubangiji Wanda yayi wannan kyakyawar halintar Ba,lokacin kuma tayi dai dai da kaiwa wajanshi,cewa tayi yaya magana kake,saurin cewa yayi a'a cewa nayi mu tafi murmushi tayi irin mai narkar da zuciya sannan tace OK

Motar Anty Najwa ya dauka don tashi Abdul ya dauka,suna kaiwa multipurpose hall din lokacin kowa azaune yake abokin angon yana bada takaitancen bayani akan angon,danno kai suka yi cikin hall din,D.J ne yahangosdaoga saman stage din daya ke sai yayi mai yawo da haske magana ya juya hasken zuwa wajansu,su ko suna tafiya ajere naanaa na Neman tsokana sai kawai suka Ji an dallare masu ido da light har sai da naanaa ta kusa fadi domin haske yayi mata yawa,haidar ne yayi saurin tare ta ta fada cikinta,D.J yace wannan couples din kuna burge mu hala newlyweds ne irin wannan soyayyar abainar jama'a,dago kai naanaa tayi ta kalle shi sannan ta gaira tsayuwarta,matso kusa da kunnenta yayi sannan yace irin wannan kaudin Ba dole ki fadi Ba murguda masa baki tayi sannan tace eh din,ai daka bari na fadin tunda kaudi nake,dariya yayi na gefen baki sannan yace naji dai yanxu gashi kinsa D.J yanata mana kirari,barshi ya tayi Dan wahala neh,ai biye mai zanyi ta kashe mai ido,sannan tace just follow my lead muga koh ka iya acting,murmushi yayi sannan yace ai na fiki ma.

Hannunta ya rike sannan suka fara taku daddaya kamar wasu 'ya'yan sarakuna,shiko D.J sai kirari yake,mutanen wajan koh su naanaa sun burgesu Ba kadan Ba.
Aisha da tasan kwanan labari dasu Abdul kallon ikon Allah suke kawai wai wannan TOM & JERRY din ne ke tafiya tare har da su kus-kus a kunne,stage suka hau suka gaisa da amarya da ango sannan suka sauka suka zauna a kujeran da Aisha ta tsare musu,waje daya suka zauna gata gashi.
Sai niman tsokanar juna suke suna murmushi kai kace soyayya suke,naanaa ta daga wayarta sannan tace bari muyi selfie na tarihi don wannan ranar abar tarihi ne,daukansu photo tayi ita da haidar sannan ta dauka da Aisha,sannan da mujahid,bayan amarya da ango sun yanka cake neh akazo wajan rawa,gashi daman naanaa manyar rawa ce ta shiga floor za tayi rawa,haidar yayi sauri ya tashi ya bita floor sannan ya jawota yace baki da hankali zaki shiga cikin maza kiyi rawa,kallonshi tayi baki sake kaji wani karfin hali kamar wani mijinta,ita tasan abinda zai hanata rawa shine idan tayi aure,amma tana yar budurwa da ita ace baza tayi living live dinta ba ,tab wlh bazai yiwu Ba,sake kallonshi tayi sannan ta kawar da kai tace ya haidar ka sake no mana kaga wakar ya kusa kare wa kuma wallahi wannan wakar nake so,plzz kallonta yayi yace ki bari da bikin nura kyayi rawa amma Ba abikin gayan karire Ba Wanda duk bare ne su gama kalle ki,suma yan uwan da da halin hanaki da wlh sai na hanaki,ehe baki ta sake tana kallonshi kara tura baki tayi sannan tace toh ka kyale ni nayi manni toh,OK muje tare haka suka kutsa ciki tare su kayi barin kudi sannan suka fito,haka ya manne da ita har aka tashi,kawayenta na secondary school da suka hadu awajan dinner bayan sun fito suke tambayarta wannan hadaddan guy din a ina ta same shi sai wani nannan yake da ita kamar wata kwai,sai kace za'a kwace mai dariya tayi kawai.


Bayan sun kai gida dukkansu sun fito zasu karasa cikin gida,sai Aisha take cewa ya haidar wannan acting naku yayi kyau gaskiya,gabar naanaa neh ya fadi amma baza ka gane komai game da ita Ba domin tana da zurfin ciki sosai,haidar yace ai gasa muke waya fiya acting, naanaa tace ai ka zaake dayawa ai harda wani hanani rawa kamar wata matarka da gaske,acting ake so everything has to be real,wai bawani real,haka suka ta musu ita da shi har daga karshe akayi fada suka yi baran baran,fushi take da kowa na gidan domin sun bata rashin gaskiya sun goyi bayan haidar,sai sa da sassafe tayi wanka ta dauki Jakarta tayi tafiyarta zaria bada sanin kowa Ba.
Wajan karfe 9:00 na safe kowa ya hallara a dinning bamda Aisha da naanaa,Anty tace Abdul kaje ka kwakwasa musu kofa plz suzo muyi breakfast, yace toh mamy sannan ya wuce sama yana zuwa yayi knocking daman Aisha na shirin fita kenan,bude kofar tayi sannan ta fito,ce mata yayi INA babynah bata down stairs neh,yace bansan rainin hankali da tana down stairs da zan tambayane,murmushi tayi sannan tace idan naanaa ba ta down stairs toh bata gidan nan,ai kasan halinta,sauran neh basu sani Ba,nima dai bari na hada kayana don tafiya zanyi Nima,Abdul ya sauka yace many naanaa bata gidan nan Aisha tana parking bag dinta ita zata tafi,mamy tace what do u mean naanaa bata gidan nan,suna cikin magana wayar Anty yayi kara,momy ce ta kira bayan
Sun gaisa tace mai kukai ma naanaata ta yu sammako yana fishi Rh,anty tace wlh Ba Wanda ya San ta bar gidan nan sai yanxu,kai amma Allah ya shirya naanaa,wlh momy ita da haidar ne,OK yayi kyau zai dawo ya same ni ai,sannan ta kashe wayar,naanaa ko daman tana kaiwa tashan kawo ta hau motan zaria ,karfe 8:30 takai na goyi ta wuce gida,lokacin momy nah breakfast ita da Abdulraheem zama tayi sannan ta gaishe ta tare da jawo cup tayi making coffee tasha,momy tace toh on a sauran sai tace ta baro su a Kaduna tunda duk sun dai na sonta,idonta ya cika da hawaye sannan ta tashi da gudu ta wuce sama sai momy ta kira mamy.


Bayan momy ta ajiye wayar neh ta haura sama ta sami naanaa ta fara aikin lallashinta da kyar ta samu ta sauko,sannan race momy wanka zanyi saboda zanje gidan inna rabi anan zan kwana yau,momy tace toh shi knan naanaan momynta,murmushi tayi sannan tace momy akwai dambun kaza ne,momy tace a'a amma zanyi anjima sai na aiko miki da shi,ihun dadi tayi sannan ta rungumeta tace "U re d best among d rest"





Da kyar aka samu Aisha tayi breakfast ta kuma jira haidar domin,Ji tayi Kaduna ya gundure ta,lokacin da su haidar suka kai gida ita kuma naanaa ta wuce gidan inna RABI ko,da gudu Aisha ta ruga ciki tare da sallama,Ba kowa falour ta wuce dakinsu,chan ma naanaa bata nan dakin momy taje taga momy na aiki a system dinta,bayan ta gaishe ta sannan tace momy ina naanaa tun da safe nake kiranta amma taki picking call dina,sai lokacin ta dago kai harara ta banka mata sannan tace ban Sani Ba,ko kin ban ajiyarta neh

KANA SONAWhere stories live. Discover now