16-20

4.2K 242 1
                                    

Ranta a bace take kallonta
tace kada kimaida kanki sakarai saboda namiji,ki bata rayuwarki ki gyara taki......

tace ki gayamin xee menayi meyasa bakyasona da jiyad?

tace ni bance bana sonki dashiba,inaso ki fuskanci gabanki kiyi karatu ina tausayamiki wlhy yanxu duk kin canxa ba haka kike ba fari'ah pls kidawo yanda kike hardworking ba danni ba,

tace ni bana jin komai sai jiyad idan ma na fadi a karatun ba matsala tunda xuciyata na tare dashi

xaynab tace ki nutsu fari'ah wlhy wlhy jiyad ba sa'an aurenki bane,jiyad yarone sosai,jiyad bashida abinda xai riqeki student ne kamar ke baya aikin komai,duk abinda kike gani garesa banashi bane na ubansa ne.......ya isa pls ta katseta ranta a bace

tor miye naki idan jiyad baida komai a duniyar nan indai xai xauna dani ina sonsa a hakan, shi nakeso ba kudinsa ba kuma da kike ce masa yaro ko dan goye ne ina sonsa ina ruwanki enemy of progress,kifita idona...

insha Allahu daga yau nafita idonki nadaina miki mgnr karatunki sai dai karki manta exam na xuwa idan kikayi wasa carry over xatayi maki cikas...

And so carry over ai ynxu fashion ce ko kin manta

tace hakane fashion ne gareki kuma a gidan aurenki,idan hr ta tabbata akanki ai dole ki rabu da jiyad din baffa xai maki aure da wani daban can.......

tayi shiru tana naxarin mgnr
xee tace idan kinaso ki cimma burinki na xama tare da jiyad tor kiyi karatu dan kaucewa tarkon baffa daya saki...

tace hakane fa qawata ynxu kikayi magana,ni bnsan meya cnxamin xuciya ba kidai tayani da addua bnda mafita a ynxu

xainab ta tabe bakinta batare da tayi mgn ba ta tashi ta fice.
[11:39PM, 4/5/2016] pherty: Exam sai matsowa take cikin ikon Allah suka xana exam ta second semester.

Result ya fito cikin ikon Allah xaynab carry over daya take da, jiyad baida ko daya yayin da fari'ah keda shidda cikin tara,uku kawai tayi passing

hankalinta yayi matuqar tashi bama itaba hr ummanta musamman sanda baffan ya sanyasu gaba da fada, ransa a bace yake bai taba ganin weakness din fari'ah kamar na wannan lokacinba indai akan karatune,

yace kigayamin meya hana maki karatu meke damunki me kike boyemin autah!

ta girgixa kanta tana hawaye
baffa kayi haquri baxan qara ba dan Allah ka yafemin

ransa yayi matuqar baci  cike da takaici ya dauki briefcase dinsa ya fice

ta xauna dirshan tana kuka sosai.kamar ranta

umma tace dama nasan a rina ynxu bamusan hukuncin daxai yankeba, fari'ah ce ta sauya daga ynda nasan batajin mgnr kowa sai ta jiyad ni ynxu na tsani wannan yaron

cikin kuka tace umma ki roqi baffa yamin afuwa.baxan koma ba  xn maida hankalina ga karatuna.....

sanda ya isa office ransa duk a bace yake hr lokacin yana cike da mamakin abinda ya sauya mashi yarinya a ynxu...

Alhaji Aliyu Andy yana lura da abokin nasa yau kamar ba kuxari a tare dashi sai ya tsaida aikin gabansa yana kallonsa

Alhaji Faruq akwai damuwa yau kenan naganka ba kamar kullum ba, securities dinma kabarsu a tsaye....
[11:49PM, 4/5/2016] pherty: sai a lokacin yaja dogon tsaki ya maida kallonsa garesu suna tsatsaye yayi masu alama da hannu suka fice,

yace Alhaji Andy al'amarin fari'ah ne yasoma bani tsoro kamar qorafin danayima a baya akan cnjin yanayinta,

A.A.Andy yayi dariya irin tasu ta manya
yace inbanda abinka menene abin damuwa ga yaro matuqar ba mugun abu yakeba, fari'ah hr ynxu yarinyace qorafin da kamin abaya na cewa tadaina walwala tadaina xama tayi hira dakai kamar da inajin canji rayuwa ne da girma yaxo mata a ynxu dole tariqa janye jikinta daga gareka...

MATAR WAYE?Where stories live. Discover now