Ganin irin jinin dake xuba jikinta yasa suka nufi asibiti da ita cikin tashin hankali
anan likitoci suka sanardasu cikin dake jikinta ya xube dole sai anmata wankin mara,
saboda baqin ciki jiyad kamar ya dora hannun aka ya rusa ihu,
har lokacin andy nadaga gefe kamar wani maraya yana kallonsu da mamaki ba wanda ya damu dashi ba wanda ya yarda dashi sai ma tsoronsa da ya lura sunayi, saukarsa kenan garin shiyasa yaxo masu ahakan meyiwuwa sai yaje ya aske kansa ya gyara sajen fuskarsa yayi wanka ya dawo ainihi andy dinsa xasu yarda dashi, sai yabi shawarar xuciyarsa ya juya ya fice da sauri kamar wani xararre.
ganin yafita yasanya suka bishi da idanu hade da sauke numfashi lokaci daya kamar masu jira dama a tsorace suke dashi.......
baffa ya soma mgn cikin nuna qaraji
yace Alhaji Andy, ina tsoron faruwar wani abu daga cikin xuri'ar mu anya ba hadin baki bane da wani aka turo yaxomana a matsayin mohd andy,
abba ya jinjina kansa cikin jimami hade da tabe bakinsa
yace koma menene baxamu yarda dashiba wannan sam ba yarona bane kadubeshi fa wani dan kauye a firgice kamar wanda akayi yaqin badar a jikinsa, mu munyarda da qaddara kuma munyi imanin duk wanda ya mutu baya dawowa, kana gani agabanmu aka sanya gawarshi makwancinta.....baffa ya girgixa kansa hakane Allah ne masanin gaibu....
jiyad hankalinsa baya gujsu yaje qololuwar tunanin idan hrda gske yayansa andy ne ya dawo, fari'ah matarsa ce a ynxu bayajin xai haqura kamar farko yabarwa andy ita, wannan karon kowa tasa ta fishesa
[7:45PM, 5/20/2016] PHERTY: ..........shigowarsu dakin yayi dai dai da farfadowanta, ta dafe mararta cikin azababben ciwo tana kallon iyayen nata
tace baffa kaga andy,karka barshi ya tafi, karka bari ya qara kubucemin dan Allah baffa.......ta soma kuka
abba yace ki nutsu fari'ah da alama ciwon ya rudaki, wancan mutumin dakike gaji ba andy bane illah wani dan jagaliya da akayo haya domin acutar damu....
ta xaro idanu tana kallonsu da mamaki da tsoro
tace karkuce xuciyarlu taqi ta aminta dashi alhalin ga xahirin gsky, wlhy shine dama bn yarda ya mutu ba, naga gawarshi bnga fuskarshiba abba, kugayamin kunga xahirin fuskarshi,
duk sukayi shiru suna kallon juna da mamaki, ganin jawad ya shigo dakin yasa ta rumtse idanuwanta ta koma jikin pillow ta kwanta, a bayansa kuwa andy ne ya canxa daga yando yaxo masu daxu ya koma real andy dinsa.....hakan yasanya abba ya nufesa ya rungumesa yana kuka,
141 to 145
Hayaniyarsu ta sanyata bude idanunta caraf akan idanuwa andy shima ya tsare ta da idanu
bugawar xuciyarta na tsananta tayi saurin dauke dubanta daga garesa tana kallon jiyad daya xama wani iri sukuku kamar bashiba, tausayinsa ya shiga xuciyarta hr batasan lokacin da tasanya hannunta a tafin hannunsaba, shima ita yake kallo cikin wani irin yanayi....
baffa da abba sukaja hannu hlandy xuwa waje sai waigenta yakeyi.
Abin tambaya anan gawar waye aka xo masu da ita amatsayin gawar andy, ina andy ya shiga hr tsawon shekara shidda, miye dalilinsa na tfy.....
Bayan samun lfyrta iyayen suka yanke hukuncin ta dawo gida tunda abubuwa sun cunkushe masu kuma akwai rudarwa a alamarin.....
akwai wani lokaci tana xaune bayan gida ta xuba uban tagumi cikin tunani iri iri, batada xabi akan kowane daga cikinsu tana sonsu kamar ranta kuma kowane daga cikinsu tayi xaman jindadi dashi, xaman da ba takura sai tsabar farinciki musamman ma jiyad dake kula da yaranta sosai, batasan ynda xatayi da soyayyarsu a xuciyartaba,