yace canji rayuwa ko girma baxai sauya mata karatu ba, carry over shidda take dafa? how comes hakan ta faru, metake tunani meta nema ta rasa bayan nasan lfyrta qalau?
yayi shiru cike da mamaki sosai najin abinda ya faru ynda yasanta da qoqari bai taba jin ance ta fadi exam ba sai wannan karon amma gashi ko jiyad dinsa dake namiji yanayin karatunsa bai cnxa ba kamar na fari'ah
yace gsky da sake akwai alamar tambaya tabbas akwai abinda k damunta amma ka xaunar da ita ikin rarrashi kaji damuwarta...
ya girgixa kansa yana fadin Aure xn mata Alhaji Andy
[12:12AM, 4/6/2016] pherty: ya xaro idanu waje yana kallonsa
aure fa? duka duka nawa take yaushene ta fara girma....yace koma menene aure xn mata,dalili shine bansan meke damuntaba nayi tmbyrta taqi gayamin tunba yau ba,ina tsoron samarin nan na xamani masu cnxawa yan mata ra'ayi meyiwuwa hakan ne yafaru da ita,tun wata matsala bata kunno ba gwanda na aurad da ita..
yace hakane gsky amma fari'ah nada samarine
a sanyaye ya girgiza kansa ban taba gani ba kuma bata taba gayamin ba shiyasa ma hankalina k qara kwanciya
yace bata da saurayi tor waxaka aura mata ne?
yayi shiru kafin
yace babu amma Allah xai kawo...yace idan ka.amince ga yarona Moh'd amma anfi kiransa da Andy jiya ya dawo karatu daga singapore ya kammala masters dinsa....
cike da mamaki baffa k kallonsa
yace dama bayan jiyad kanada yaro moh'd ne?ya gyada kansa yana murmushi
yace shine yarona na farko yayan jiyad ne, ban nemawa jiyad auren fari'ah ba dan nasan shi da rawar kai baxaiso xabina ba hassalima xai iya bijirewa dan inajin yana gayawa mahaifiyarsa ba abinda ya tsana kamar auren dole da auren hadi...amma game da Andy ba matsala yaron yana da biyayya da haquri nasan xaiso fari'ah kuma ya riqeta amana matuqar na nemi hakan...baffa ya boye mamakinsa yana fadin ikon Allah amma shine baka taba bani lbrnsa ba anya kanaji da wannan yaron kuwa?
yayi dariya sosai
yace inason Andy sosai yaron akwai haquri,ya rasa mahaifiyarsa tun yana yaro inason mahaifiyarsa sosai (ya share kwallah) mutuwa ta rabamu shiyasa nakeson Andy nake masa duk abinda xai sanyashi farin ciki a rayuwarsa...bayan aurena da hadixa mahaifiyar jiyad naga kamar tana takurashi tana nuna kyara a garesa sai na daukesa nakaisa singapore inda aminina ya xauna acan yayi karatunsa tundaga secondary hr masters dinsa, yana xuwa hutu nan ba sosai ba amma sun saba da jiyad shaquwarsu ta sanya hadixa saukowa tana kulashi a ynxu....
baffa yaja gwaron numfashi cike da mamaki
yace amma nayi farinciki da wannan hr na rasa dame xnyimaka godiyayayi murmushi yace mukeda godiya.muda muka roqa kuma aka bamu insha Allahu andy xai riqe fari'ah da amana...
baffa yace Allah yasanya alheri,suka amsa da amin kafin su maida hankalinsu ga aikinsu kowane xuciyarsa cike da tunani iri iri hr suka tashi daga aiki.