He's rich, she's poor, he have it all, she have nothing, he's a multimillionaire, the CEO of A.A FASHION DESIGN EMPIRE, she's just a girl with big dreams.. They meet by accident, she loves him so much, she's the girl he never noticed, she dedicated...
Hi 👋🏽 I'm back, safe and sound all thanks to Allah 🙏🏽🙏🏽 Alhamdulillah!
Aryan's POV Direct penthouse din sa ya wuce, yana shiga ya wuce bathroom ruwa ya watsa ya fito ya changer wasu kaya, cikin sauri ya shirya ya fita domin karasa abin da ya kawo sa....
Sai kusan 6:30pm ya kammala da komai a kan contract din da ya kawosa, saura kawai a fara gudanar da aeki ne na renovation din company'n....
Daga office penthouse dinsa ya koma yayi wanka ya yi sallah sannan ya ci abunci, yana kammalawa cikin parlor ya koma ya zauna kan daya daga cikin couches din da suka k'awata parlor'n ya dau magazine yana dubawa, wayan sa ne ta hau ringing, cike da nutsuwa ya dau phone din dan ya duba call din waye, "Papa Boss" ya gani, da sauri yayi picking da "Hello sir, good morning!!" Daga cikin phone din aka ce "morning son!, how are doing" Yace "I'm good dad Alhamdulillah" Dad yace "MashaAllah, so tell me, is the contract a success or..." Bai jira ya k'arasa ba yai sauri yace "yes sir, we have completed the contract Alhamdulillah, i was even thinking of giving the order to start the renovation tomorrow InshaAllah, but what do you say.." Dad ya sauke nunfashi yace "well-done son, I'm so proud of you, and i think it's a great idea about the renovation , just do what you think is right, i trust you, and that makes me trust your every decision, just keep me update, wish you luck son, bye i have an important meeting to attend right now, so sainaji daga gareka" Bai jira yaji me d'an nasa zai ce ba ya katse call din...
Aryan bayan ya aje phone din, home office din sa dake cikin parlor'n ya shiga, zama yayi kan office chair din office din, ya sa hannu ya kunna mac book 💻 din sa ya soma wasu aiyuka....
Aryan's home office
Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
Aryan's mac book Pro 2k18
Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
Sai kusan 2:30am ya mike ya shiga bedroom din sa yashiga bathroom, alwala yayi ya fito, ya shunfid'a praying mat dan yin sallar nasila, ya jima yana addu'a, sai kusan 3:30am ya tashi ya hau bed yayi addu'an bacci sannan ya kwanta, bacci barawo yayi gaba dashi.....