5

3.3K 149 2
                                    

*AMFANIN  SOYAYYA*
_____________________________________

                    *NA*
______________________________________

*BATUL ADAM JATTKO*

_____________________________________

Kainuwa Asso

*Assalamu alaikum*
*Mabiya wannan labarin* *ina meka godiya ta agareku da kuma Baku hakurin jina da kukayi shiru daga yanzu zaku cigaba da jina Insha Allah  Alhamdulilah  kuma ina baran Adduar*

*Bazan iyayin alk'awarin yi muku posting a kullum ba amma nasan kuna hakurin bina shiyasa nima nake mutukan kokarin insha Allah zaku samu a sati so 3* 

'''Nagode'''🤝🏻

*5*

*Labarin*
*Ayyyaram*

Mahaifiyata hajjya kingiram  auren tana fari tsoho aka aura mata watan ta 5 agidan Allah yamasa rasuwa bayan ta gama takaba Yayar mamar ta Yakura da take zaune a kasan saudiya ta  kirata taje Mama tana sauka a saudiya  bayan watanne har tafara jin larabci a ka kaita aiki gidan larabawa   gidan da aka kaita gidan masu kud'ine sosai  
wato gidan Kalam bin Abduljabar Kalam yanada yaro daya rak Abduljabbar  yana da mata  part din su daban ne Amma part din iyayen suke dinner shida matar sa Suraiya da sun dauki tsawon shekaru da aure Allah bai   basu haifuwa ba,
Surayya  matar Abduljabar tana koyarwa  awani makarantan  primary  Wanda ita ta bude dan neman lada ana karatun kyuta ne dan yawanci yaran tukuruni acikin makarantan

Abduljabar mahaifin shi Kalam shararririn me kud'i ne ya malllaki kam fanunuwa ciki harda rijiyar Man fetur 
Abduljabbar shine d'aya d'ansu
Akulmum idan suraiya ta  tafi makaranta to  zai zo ya yace Khadija Mamata kenan taje ta dafa masa coffee tana shiga kitchen   zai bita tana aikin yana Shafa mata hipes dinta da boobs dinta  tun tana damuwa har yazama ita ma har so take yazo yakirata  ummy mahaifiyar sa bata gane ba wata rana tana tana kitchen kananan kayane ajikinta ya baiyana suran jikinta  yana binta ta kallo aranan yayi gigicewan da bai tabayi ba jan hannunta yayi har cikin bedroom  bayan yagama komai kuka ya fashe dashi sosai dan Abduljabbar ustazi ne sosai shida matar sa
Ita ko Kangi kayan ta Tasa dan tana tsane dawani kallo da balaraben yake mata kamar na nadaman abinda yayi 
Aiko tana gama sawa shima yasa nasa cikin tsawa yace ta fita masa a d'aki  bayan ta fita sake kifa kai yayi Yana kuka yanzu lefin zina yayi  kamar shi dan gidan Kalam Bin Abduljabbar da lefin jifa yanzu ina zai shiga da wannan zunubin  Sai kawai ya figi jallabiya ya jefa ya fita  gaban UMMYN saya zobe yana kuka yana fadan lefinsa  Jan hannun sa tayi suka shige bedroom ai  Mari ta zuba masa tace "baka da hankali Kasan hukuncin Wanda ya aikata zina jifa ne har lashira shine kake fada a gaban mutane  kana son narasa kane na rasa mijina ko dan nasan baban ka bazai juri rashin kaba ana jifan ka shima zai bika."

Aiko Abdujab shima dagewa yayi akan shi Sai ya fadi lefinsa bazai yarda ya tunkari  mahaliccinsa  da wannan lefin ba  Aiko rigima yayi rigima a sakanin su har saida  Suraiya matar sa tazo ta same su 
Kuka ita ma tashayi amma tace bazata yarda a fito da zancen ba haka suka kira  Kalam mahaifin Abduljabbar shima ya Hana da kyar suka samu Abduljabbar ya yarda da zai dinga istigfari amma a kore duk mata ma aikatan gidan dan suna da yawa da indiyawa da yan   Indunosia

A Ranan  a Ka sallami duk ma aikatan mata duk cekinsu mama ce Marar daraja Dan sauran dama a k'asar su aka dauko su dan haka cikin mutumci a ka maidasu mama ko Sai da tafita waje ta hango Yayanta Duno Dan gidan YAKura ne yayar mamar ta Wanda shima ma aikacin gidan ne dan shi ya mata hanya dama
Bata boye masa komai ba dama driver ne ya ko dauketa a mota ya Kai  gida yakura tayi kuka sosai Dan akanin ta sunyi rashin  gidan Kalam guda  amma ta hakura da sunan zata nema mata wani gidan 
*Bayan wata 2*
  Shiru Mama bata ga period  dinta ba  daurewa tayi tagayawa yakura aiko ta Kira Duno ta gaya masa yana zuwa yace "amma yakura bai ka mata azubar da cikin nan batare da ansanar da masu shiba kuwa dan Wllh hanyan arziki Allah ya kawo mana Dan ko cewa sukayi muzubar to zasu bamu makudan kudi balle ma imani irin na gidan Kalam bazasu ce azubar ba."

AMFANIN SOYAYYA COMPLETE Where stories live. Discover now