21

3.2K 137 1
                                    

*AMFANIN SOYAYYA*
                aure

              
                     *NA*

*BATUL ADAM JATTKO*
            ASHBAT

Kainuwa writers association 🤝🏻

*21*

ikon Allah ne yakai Mall w2  yana yin parking ko kofan motan bai tsaya rufewa ba ya shigo afusace cikin reception
din gai dashi ma aikatan suka shiga yi cikin girmawa

yace "manager duba min list wane room Mujashid yakama."

"OK sir na wane rana zan duba."

"na yau Kamar misalin 12pm ."

girgiza kansa yayi yace "Sir ai tun 6 na karbi duty  amma oga Mujahid bai shigo ba sai de ko kane meshi awaya k......

Mall awani irin tsawace ya katse manager
" stupid! kamin aikin da nasaka kawai."

jiki na rawa manager da sauran ma aikatan wajen suka shiga duba list din yau sun duba yafi soba dadi

da kansa ya fuskanci lalle babu fuuu yafita kamar gogowa
Ajiyan zuciya suka sauke daya yace "to yau kuma waya tabo oga Mall ne?
dayan yace "kaide Ciko yi shiru suna lek'en sa har yashike mota sannan su kayi hamdala suka Fara gulmansu

Mall Yana shiga mota yasake kiran Mujashid amma abin mamaki sai yaji wayan yana Ringing a seat din baya
Afusace yajiyo sai kawai yaga Mujashid akance sheme sheme da earpiece akunnen sa yana gyad'a kai idon sa arufe

Hannu Mall yasa zai shako wuyan mujashid mujad da dama yayi ready yayi wuf yaja baya yatura kofa da kafa ya duro waje  sai da yagan shi a waje ya fashe da dariya harda rike ciki

Mall kamar zai bude yafito kuma yaga kar yayi abinda zai zubar da kiman sa a inda yake da kima kifa kansa yayi a sitiyari yana wani irin huci idon sa yamasa nauyi

Mujahid lekowa yayi ta Window yace "major mena maka kake son yiwa mommy da my Nafi asara na."?

Mall da yadago kansa sai da mujahid yaja baya dan yanda idon Mall     yayi wani irin ja  har yabawa  mujashid tausayi dan bai taba ganin sa cikin wannan yanayin ba zagawa yayi yashiga motan

Dafa kafadan Mall da yasake zama abin tausayi yayi
"haba my friend yaushe muka fara boyewa juna tsirin mu ne kake shirin boye nin to ni da kake gani dani aka daura auren ka da Aisha Ummi da kanta ta kirani take gayanin nazo a daura amma kai ma baka sani ba kar nagaya maka kaga na rigaka sanin wacece Ruwaida  awajen ka dan Sahal ya gayamin komai tsakanin kada Ruwaida ko dama nasanta duk da ban cika zama a kasan ba ina cikin hotoro na kasa sanin wacece Ruwaida 
Ai dazu ganin yanda kabi inda take da kallo kuma yanayin fuskan ya sauya alokaci guda ne yasa na Kalli inda kake kallo ashe itace har kana cewa naje na sameta amma maganan bai kai zuciba dan nasan waye Mall katuna tundaga nursery tare muka fara har kan degree mu na farko kafin kowa yaraba kafa nasan waye kai dama Sahal yace min kanayiwa Ruwaida mugun so kuma gashi nan nima na goda na'

Bari kaji
Yanda mukayi da Ruwaida ina zuwa wajen nace "ah ah amaryar mu lafiya kike tsaye anan duk da munyi lefi mu abokai bamu gabatar da kanmu a wajenki ba saboda yanayi yanda abin yazo mana Amma ama na afuwa ina zuwa da wannan ranan?

Ruwaida kallona tayi rai abace tace "da abin da abokin ka yafada da abin da kai kazo dashi da banbanci. "

Dariya mujahid yayi yace "ashe kinjishi daga nan ya Kwashe yanda sukayi da Mall ya gaya mata

Kuka ta fashe dashi tace "bansan wane irin k'i yamall yake min ba yanzu koni ba matar sa bace a matsayina na yar uwa agareshi Ya kamata yamin haka koda acikin karuwancin nake ballema na shiryu."

AMFANIN SOYAYYA COMPLETE Where stories live. Discover now