19

3K 125 0
                                    

*AMFANI SOYAYYA*
            aure


                     *NA*

*BATUL ADAM  JATTKO*
           

Kainuwa asso

*19*

Mukaddam ta yaran sa da matar sa yake
su kuma mutanen gidan kowa jimamin mutuwan Ayya yake

da gudu Farida tashigo falon tana kuka" Ummi wai da gaske Aunty Ayyan su Ruwaida ta k
mutu Wllh yanzu nagani an daura pic dinta a facebook wai ta rasu dama ina ta kiran wayan ta kwana biyu baya shiga."

shima Mukaddam sai asannan yagane wa ake magana duk daba alkairi ya hadasu ba yaji mutuwan ta

Kowa da jimamin abin ya kwanta baye yan matan gidan da sunyi zaman dadi da Ayya 

bayan kowa ya fita anbar Mukaddam da iyalin shi ya kasa sauk'e Abdulrahman a cinyan sa sai faman lallashin Abdallah da yaki dena kukan mutuwar Ayya yake

"haba Abdallah kayi hakuri ba ita ta rasu ba wata ce daban."
inji Mukaddam

Abdallah yace "itace mana ai YaSall aka gayawa kuma Aunty Farida ma gashi tace ta gani a facebook  shikenan nida Barrat mun sake zama shegu..

atsorace daga Umma har Abban suka kalle shi

Idon Mudda ne yaciko da kwallah yace "waye ya taba ce maka shige.?

"a school dinmu ake gaya mana nida Barrat tunda bamu da Baba wai mu shegune mu k'azanta ne basa cin abincin mu wai mu y'ay'an yan ukku balai ne yanzu gashi mamar muma ta rasu Aunty Ruwaida batanan Aunty Hamrah bata nan
to ina Barrat din?."

Kuka yasake sawa

shima Mudda kuka yasa yasake runguman Abdallah

"nine Baban ka Kai d'anane."

Abdallah ya dago Kai ya Kalli Mukaddam
yace " moomi Ayya matar kace.?

Tambayan yabasu mamaki amma dayake yaran yanzu sunsan komai amma da mamaki Yaro dan shekara 6 kamar wannan har yasan haka

Mudda ya nuna Umma da ummusulem yace "ah ah kaga matana kuma kaga wannan itace mamar ka yanuna Umma."

"ah ah ni Moomin Ayya ce mamana."

girgiza kansa yayi yace "malama kin cuceni cuta ta har abada."
Umma tace "ai bawani abu bane dan Abdallah yace Ayya ce mamar sa kaman ta a labarin da aka baka yanzu Ayya ita ta shayar dashi kuma ai uwace tunda ta shayar dashi
sai de nace Allah yaji k'an Ashsha yaba mu ikon rike amanan y'arta Barrar."

"Kharajina ki yafemin wasarere danayi da rayuwan ki keda yaran ki saboda neman abin duniya gashi  akan sa aka cutar min da iyali Kharajina kinyi hauka kinci abincin bola kin kwana a jeji kinyi yawo cikin rana ba takalmin
duk a dalilin sakacina

sannan nasa an  dauko ki nasaki a gidan k'asa na dinga amfani dake sai da kika samu ciki yanzu gashi Abdallah ma na kasa bashi amsa balle Ahlan da Sahlan idan sukaji tarishin haifuwan su me zance musu ga Amira da Ameer da Abdulrahman suma bani na rad'a musu suna ba
bansan wane irin shukunci zan yankewa wanda suka cuceni ba
wai akan dukiyar abinda tun ina yaro nake kokuwan neman sa kota wane hali nayi shirka akan sa naso kusantan zinah a kansa Allah ya temakeni Ashe Matata ce
yanda naso dukiya ashe akan sa Allah zai jarabeni."

Ummuusulem tace "yawwa yanzu kashiga hanya Allah yace zamu iya jarraban ku ta inda mukeso dan mu kwada imanin ku kowa da tasa k'addaran ka godewa Allah daya tsaya a haka kaci gaba da neman kafara akan shirkan da kayi kaga de bokan naka dashi aka hada baki aka cuceka kuma ba malama ba kowaye yaje yace amasa aiki a kan ka inde yabashi ishehen kudi zaiyi kuma bai isa ya juya alk'alamin ubangiji ba yanzu abin yarage maka shine kanemi yafiyar Ruwaida dan tasha wahala tana da ikon jefar da Abdallah amma gashi ta kula dashi yazama mutum."

AMFANIN SOYAYYA COMPLETE Where stories live. Discover now