12

2.7K 123 0
                                    

*AMFANIN SOYAYYA*
                 ( aure)

  
                   *NA*

*BATUL ADAM JATTKO*


*wayoo so dadi masoya dadi ai baki bai isa furta yan da nake jin kuba kusa a ranku Jattko ta kuce*
*ADADE ANAYI SAI GASKIYA inji*
*Biebiee*

*ABASU KALA ABASU KALA GARKUWA  ASHBAT*

Kainuwa asso

*12*

Ayya da tunna su kazo take zube akan kujera Sai mamakin yanda Ashe wai da gaske suke zasu iya abunda suka ce a tunaninta bazasu iya ba
Dazafi ta tashi dai dai san da zata sa
fisge Kairat tayi tana
"haba sis nace kubari Sai ta girma ayi mata Wllh a yanzu hakkin yaran nan Sai ya kamaku."

Wani dogon tsaki Ruwaida taje tace" yaga mana shi hakkin mu hakki kowane irine ya mana abinda bamu gani ba abaya ai ni bana tsoron kowane irin hakki."

Tayi maganan tana sake Jan Khairat

Nura kirjin sa ya dafa daidai inda take masa ciwo jiyake ina ma akifar da duniyar yanzu kowa ya huta dan wani zugi kirjinsa yake masa".

Ayya tsawa ta da kawa Ruwa ta jefawa Sadiya y'ar ta

Hamrah tace "Wllh da munsan b'ata mana aiki zakiyi da bamu zo dake ba."

Sadiya ce ta fara magana cikin wani irin da sheshen murya  wanda duk me imani Sai yazubar da kwallah tace
"Wllh ko baku kashemu ba kuna fita da hannuna zan Kashe yarana da ni Kaina wannan wane irin tozarci ne ko a film ban taba gani ba Allah ya isa Hamrah kawai dan Allah bai yi auren ki da Nura ba ki masa wannan aiki duk halacin da ya miki wanda ko a gidan ku idan a na maganan soyayya da naku ake kwatance da farko kinci amanan sa kinyi ciki an fasa auren yanzu kinzo kin tozar ta  namu rayuwan  idan har yanzu son shi kike da haka ba gwara ki tilas ta masa auren ki ba ki samemu har gidan mu ki mana haka."

Dani irin dariya Hamrah tayi tace "gidan ku? gidan ku  My Noory  gaya mata wannan gidan mallakin waye da sunan wa aka bada

To tunda ka kasa Bari ni na gaya mata

Sadiya nan gidan a ciki nayi rayuwa har shekara 4 shine da sunan ina makaranta nan makarantan da Nura ya kawoni gida nawani ni aka dan kawa takar dan sa ahannu na bawa Nura amma yanzu ya dawo hannuna  Kai har gidan sa na G R A na Adamawa ayanzu haka nasa haya aciki kayan ku yana gidan uwar Nura balle wannan da dama nawane a yanzu haka Nura ba shida komai gwara ke kin fisa dan ke zan barki da motan ki duk da nasan shi Ya tsiya miki abin da ya riga yayi kyuta da shi bazan karba ba dan ina da lada akai amma ahalin yanzu Nura yazama Sai de yashiga zauren k'ira ba office ba shi kansa zauren k'iran Sai de ke ki temaka masa da abinda zai tsiyi icce dan naga kina da sauran canji a account amma bayan yafito a person ......

wanne irin k'ara Nura yasa da yatuna bashida wani sauran ka dara
Sai gida jennan biyu Sai tulin kudi a cikin account din shi da yake shirin bude company amma komai na mallakan account din yana cikin jakan da aka masa sata wani irin zabura yayi yayi kan Hamrah amma  kafin ya karaso k'artin mazan su ka caf ke sa

Hamrah tayi murmurshi ta ci gaba da bawa Sadiya labari

Kuma da zaki ce naci amanan Nura kiyi hakuri nan da yan kwanaki nasan da kansa zai Zai ya nawa duniya waya ci abana tsakanin shida Hamrah  kuma da kike cewa
idan son sa nake na auresa mana ni yanzu me Nura zai Yi dani gwalagwajin da dama yaki balle yanzu".

Ta juya ta Kalli Niga tace "Niga kuna son gidan nan Kai da yaranka."?

Haba Kala wazaiki tangamemen gida a Abuja irin wannan."

AMFANIN SOYAYYA COMPLETE Where stories live. Discover now