22

2.1K 77 8
                                    

AMFANIN SOYYAYA*
                   aure


                   *NA*


*BATUL ADAM JATTKO*




*NA HANA AMIN DOCUMENT AMMA YANA CIGABA DA YAWO*


Kainuwa writtes associate🤝🏻


*DOMIN KU NAKE MASOYAN ASALI*

*AYSHA GARKUWA GROUP NVL*

*JATTKO GRP NVL*

*KAINUWA FANS*

*ASHBAT JOOTGAR FANS*

*HUGUMA CONVERSATINS*

*SAWWWAMA GRP NVL*

*SUBAYA GRP NVL*

*AZRAA FANS*

*MEIMEI BEE FANS*

*MRS OMAR NVL*

*AISHA MACHIKA FANS*

*AISHA SADA GRP NVL*

*SADNAF GRP*
*SAJIDA MALL YAJI SAKON KI*

*RALLY  GARBA K"AWAR HALLYMALL*  🤣

*DA DUK WANDA SUKA BADA SAK'O NA ISAR*

*DAN KUNA BANI KALA A COMMENT DIN KU🤝🏻*



*22*




naje gidan kakata a *K'ofan na isa* ta aikeni na ebo mata ruwa a makota zata tafasa tea dan rijiyar su ba dadi nasamu wani Yana jan ruwa kawai sai nace bari na zauna akan boket din kafin yagama zaman da zanyi ashe a tsinin bakin marik'in bucket din na zauna ya shigeni sosai dan kasa cire min ma akayi sai a asbiti aka cire aka min dinki shine lokacin da nace maka nayi tafiya Tarawa kaiwa alewan bikin dan ina jin kunya gaya maka ina asbiti ne."

Operation fa inji Mall cikin tausayawa dan ya gamsu

"tun ina yarinya nake da matsalan fisari a marata amma ina kara girma abin yana karuwa har sai da aka min aiki na samu lafiya".

Doctor Khalid shiru yayi yana jin renin hankalin Halima amma da yayi tunanin idan ya tona asiri zai iya b'ata sunnah shine yayi shiru

Mall yakali doctor yace" kaji ai ko."

"Yes hakan ne Sir".

matsawa Mall yayi kusa da Halima Ya gyara mata 
zanin ya zauna a bakin godon cikin tausayawa yace " sweet meyasa baki gayamin ba nasake jimiki ciwo."

Halima Jan mayafin ta tayi tarufe fuskan ta alaman kunya."

Mall ya kalli "doctor yace" yanzu doc yaza ayi."

"Eh zamu mata aiki a wajen dan haka  zamu dan riketa kwana 2 saboda sai muna dressing  din wajen. "

"OK. "


*Part din Su Sahal*

sosai yanuna kulawan sa  akan ta yana wani rawan jiki kamar buduwar zai bude dan yasan Hamrah san me zafi ce ko acikin mata daban take watan nin nan bashida wani nusuwa dauriya kawai yake

"Allah yasall nafa koshi."

"Hah daga kincin ye wannan zan kyaleki. "


bude bakin tayi yasa mata

mek'ar da ita yayi tsaye yana warware mata leffayan da Ayya ta nade ta dashi yana lumshe ido dan yanda wani lafiyeyen kamshi yake tashi ajikin ta jefar da liffayan yayi doguwar rigane ajikin ta hannu yasa ya zuge Zip din rigan yayi k'asa sai bra do sket  ya dora hannun sa akafadan ta yana shafawa ahankali har zuwa inda k'arfen bra din yake balle shi yayi shima yayi k'asa a hankali ya aika hannun sa kan boobs din idon sa alumshe yace "Wow sugar yan watan ninan da bamu gaisa da mutane naba suka girma haka suka kara laushi sugar a duniya Allah ya zabeni yacika min burina Allah yasa a lashira ma nasamu irin wannan rayuwan."

Ita de kuka takeyi

Yace "yi kukan ki sugar Yau ranan murna ne."

kwace jikin ta tayi tazube a kasa tana kukan sosai

cikin kuka tace "ba kukan farin ciki nake ba Sa I'd kukan bakin cikin ne bani da abinda zan baka na murnan wannan ranan dan nasan Yana cikin ranakun da baza ka mantasu ba naso ace ina da abin baka amma Nura yacutar da rayuwa ta."

tsugun nawa yayi ya shafo hawayen ta
"idan dan wannan kike kuka AISHA kibar kuka kina tare da Sa adun ki nefa wanda yafi kowa sanin ciwon ki
wanda AISHA kawai yake so bawani abu naki ba dan Allah idan ba kukan dadi ba kar ki b'ata mana daren nan dan ni  sonake mu manta da komai sabon rayuwa zamuyi bana son ki kara kawo min baya Hamrah ina kishin ki dauki kanki bawanda kika sani sai ni nidin ma Kai na kishin kaina abaya da bamukai matsayin aure ba nake dan haka ki dauka yanzu zaki fara sanin Sall din ki."

da ganan ya hade bakin su suka zube anan cikin nuna  kewar juna

*Allah yakawo zaman lafiya ina yiwa duk wanda suka tsinci kansu cikin rayuwa irin na Hamrah aduar shiryuwa da samun ingan taccen rayuwa  yaku ma kare wasu da shiga irin said Ameen*


Umman Ruwaida ce takira Mall

Yana dauka yace "Ummati an tashi lafiya."?

"lafiya lau d"ana yara sun kai muku Breakfast sunce baku sauko ba shine nace ko su haura saman kar abar yar mutane da yunwa."

"Umma ai bamu kwana agidan ba muna asbiti da  Halima."

"subbahanallahi!!! meyasame ta?

"Umma sai de kunzo din kawai ."


abin yabawa Ruwaida mamaki  wai Halima a first night taji ciwo har asbiti amma data tuno maganan caballiya na zuwa wajen di'nki tayi murmurshi tace za arina

Umman Ruwaida ce kawai taje ta duba Halima a gurguje dan jiirin safe zasu hau zuwa kaduna daga nan ma airport ta wuce dansu Kharajina da Farida suna jiranta

sai yar aikin Ummi Saratu aka barwa Halima

Mall yakira Ummi rai ab'ace

"haba Ummi yanzu kamar matata ba lafiya duk gidan arasa wanda zai zauna mata sai yar aiki."

"yar aikin ba mutum bace 
To ma wakake son natura Abida Hasana Fati  de kasan matan aure ne tun ajiyan Hasana da Fati suka tafi yanzu Abida ma shirin tafiya take Abuja

Kharajina da Farida sunbi  Umman ku kaduna 
Nafisa kuma shirin tafiya suke india gobe zata raka  Ruwaida za asamata hakori ko dan ita Ruwaida baka damu da halin da take ciki ba

Ita matar taka ba yar gari bace bata da dangine za kamin iyayin naka da kake ganin kafi kowa iko ko."

"Ummi amma.....

Ummi kashe wayan tayi

Har aka sallami HALIMA Ummi bata jeba Umman Sahal da Mama Farida ne ma sukaje so daya

Su Ruwaida anje andawo  hakori ansa kamar dama natane kuma ba me cirewa irin namu nanan aka sa mata ba shi yashiga kenan har mutuwa

kwanan ta Ukku a part din Ummi Ummi tace ta tattara ta koma nata 

Langwabe kai tayi
Tace "Ummi wai da Sai naje kaduna na dawo tukun."

murmurshi Ummi tayi tace "kide koma dak'in ki tukun zakije kaduna kwanan nan."

Nafi ce kadai taraka ta dan su Kharajina sai gobe zasu zo a kadunan


Halima da kawayen acike a parlour tana ganin su Halima da gudu tayi kan Ruwaida ta Rungume " oyoyo Aunty ai ina tambayar ki awajen Ummi take cemin kinyi tafiya dan sweet haka yace min bai sani ba da na matsa masa ma yace idan ina son zaman lafiya dashi karna k'ara kawo masa zancenki ni kuma duk banji dadi ba kar ace ko adalilina ne yasa zaki bar gidan dan bansan ma Mall yana da mata ba sai ranan bikin."

Ruwaida kokarin raba jikinta tayi da Halima dan duk maganan nan tana rungume da Ruwaidan take yinsa gashi kuma taji ance y'ar lesbian ce  dan sai faman gogata take da jikin ta
Ruwaida raba jikin tayi ta b'ata fuska tace "nagode.

Suka haye sama  Nafi tace "nifa matar yamall din nan bata min ba."

Ruwaida tace "shi ai tamasa."

HALIMA tana komawa kawar Baraka tace "amma kin more ina ma nice na rungume lafiyayyeyan jikin nan."

Hafsy  tace "dan Allah Halee kisan yanda zakiyi kisata a kungiyar duk mu d'ana."

Halima tace kun isa ma banzaye ai tafi karfin ku har kunsa nafara kishin ku

da safe Ruwaida parlour kasa ta sauko cikin shiganta mekyu da aji duk da bawani mekeup tayi ba  wandon jens ne sai wani roba roban riga kuma Shara Shara ce rigan ana kallon boob's dinta gashina afili suna wani irin zillo ga heeps na daukan hankali tana kad'asu kanta ba dankwali sai zubo gashin ta da dama ba kitsuwa yake ba da tayi abayan ta gashi yasha gyara a India


samun su tayi a zube manne da juna  amma da gani Halima ceta manne  masa danshi aikin sama yake a laptop dinshi

"Assalamu alaikum
Yamall barka da war haka. "

tace tare da zama akan kujera ta dauki kafa daya ta daura akan daya

Mall da yake son yayi control din idon sa kasawa yayi kasa dauke idon sa yayi akanta amma duk da haka Halima har tafishi shiga wani hali wuf ta tashi tana fara a
"Aunty wllh har na manta da kina gidan ai da nakiraki munyi breakfast amma tashi muje kidan ci wani abu tayi maganan tana hada hanunta dana Ruwaidan."

Ruwaida tana da k'ank'ami dan ba abincin kowa take ciba tafi ma ga newa tayi da  kanta dan ita abinci me nauyi bai dame ta ba babban abincin ta me nauyi bai wuce dambun kuskus ba sai kunun k'yada ko nono kuna kafin ta tsako tayi shayin buri da na'na' da cukui tasha bata da wani abincin da yawuce wannan."

Ta janye hannunta tana cewa
"bana tare da yunwa."

Ta Kalli Mall da sai lokacin yake kokarin janye idon sa akanta amma yamakara dan sai da suka hada ido

Tace "yamall ance Hamrah bata jin dadi zan dan shiga."

idon sa akan laptop din sa Kamar bazai bata amsa ba de yace "da da zakiyi tafiya har na barin kasan da izinin wa ki kaje ."?

"ai nazaci su Ummi Sun gaya maga."

bai kalleta ba yace "ok yanzu ma sai kije ki aiko Ummi ta gaya min."

Ita de Ruwaida jan bakin tayi tayi shiru

Halima tace "haba sweet ka barta mana."

Hannu ya daga mata alaman baya son maganan

Adai dai lokacin Kharajina da Farida iyayen hauka suka shigo da gudu Ruwaida ce a facing din kofan dan ita suka gani

"Wow sis haka kike bada kala abasu kala abasu kala."

Suka fada jikin Ruwaida suna cigaba da ihun su

Wani irin tsawa sukaji
"Kai waya gayamuku nan dandalin karuwai ne zaku kawo mana iskanci
Get out ."

da gudu suka fita jiki yana rawa dan su basu kula yana gida ba

Bayan wata 2

Mall da Halima iskan kala kala suke yi agaban Ruwaida bawani kalan romance da basayi 
Agaban ta

a ban garen Halima tana yine dan Ruwaidan taji haushi tunda Allah yagani mugun sha awan ta take amma Ruwaida tak'i yarda koda hannunta ta taba

Shima Mall hakan ne mugun sha awan Ruwaidan yake Dan ko bai taba ba yasan Ruwaida da Halima da  bambanci dan Ruwaida tanayin shigan da yake bai yana tsirinta sosai

yanayi  ne wai dan yajefa  Ruwaidan cikin wani hali idan ta matsu zata kawo kanta gareshi Dan yanzu ya gama tabbatarwa lalle sha awanta yakeji so dayawa ko aiki baya zuwa saboda kawai yaga tafito ya ganta

Hamrah ce tazo dan kullum idan sahal ya fita office ita ma nan take zuwa
dan Mall baya barin Ruwaida tafita

Hamrah tace "anya Ruwaida kece kuwa anya ba acan zamin ke ba wllh nagaji da jiran yaushe zanga farin cikin ki alokacin da Sahal yagaya min an daura auren ku da Mall kuma baya son ki wllh cemasa nayi yazuba ido yabamu wata 2 kacal zaki juya Mall yanda kike so amma ina sai naga kamar yanzu basiran ki ya toshe gaba daya sai kace ba Ruwaidan mu ba."

"Ya zanyi ne Hamrah nifa bama wannan ba yanda yake nunawa matar sa wani kulawa da soyayya agaba na wllh yanzu har tsoron fitowa general parlour  nake saboda sex ne fa kawai basayi agabana duk wani kala romance wllh bawanda basayi."

Hamrah tace "banza to ai dan ke sukeyi dan kiji haushi yanzu da kika dena fita general parlour ai dadi zasuji Suji sun san cewa kin damu ki fita kinuna baki damu ba ki din ga yin shigan da zaki na daukan hankalin sa shifa namiji ne wane lafiyeyen namijin ne zaigan ki baiyi sha awanki ba haba sai kace bake ba kikayiwa bariki ma kwalliya balle   aljanan ki
keda hatta cibiya baki bari ba kina masa kwalliya

kiduba wannan matar me dunkulelen wuya Wllh  ko a ayar akin gidan nan bai kamata ta zauna ba."

Haka Hamrah tayi ta bata shawara tako gamsu

*Gidan su Affan*

"haba son kaga yanda kake son hallaka kanka wai idan kyan Ruwaida ke fusganka angaya maka mekyau suna karewa ne najima inason baka shawara akan abinda sai yafi maka Ruwaidan alkairi kaki."

"Mommy menene zaifi abinda raina yake so alkairi. "

"yawwa son ina son na maka tayin Kharajina  kaga yarinyar tana da hankali da nusuwa gata budurwa gashi bawani abinda Ruwaida zata nuna mata yarinyar tamin tun sanda mukayi zaman jiyar Ruwaidan kuma naga kaima ai da shakuwa sosai a tsakanin ku duk ko inda shakuwa yake to idan am matsa so zai shigo son ka daure a kullun sai nayi istihara a kan ta akullun sai naji son ta yashigeni ina ga akwai alkairi."

Shiru Affan yayi
Ganin bai musa ba yasa HAJIYA HADIZA  tayi ta cusa masa ra ayinta

Numfasawa yayi yace "mommy bawai bazan iya sonta bane bana son nasake yiwa zuciyata tabo saboda Kharajina tanada saurayi matawalle dan gidan tsohon Kaduna state governor. "

"bar wannan Affan kaide kaje ka kwada ina ji ajikina za asamu sa a."


wayan Kharajina jina yayi  ringing a karo na 3
tana duba me kiran ta dado kai ta Kalli Ruwaida

murmurshi Ruwaida tayi tace "sarkin munafurci ki picking mana Kharajina kina son boye min kuna soyayya da Affan duk da bansan dalilin kina boye min ba."

sunkuyar da kanta Kharajina tayi tace "wllh kunya nakeji ace saurayin yar uwata....

"dakata my kharaji nida Affan de kinyasan munrabu Kennan wllh bana fatan rabuwa da yamall dan shine zabina da sonsa na ginu 

Affan yayi arayuwa Ya iya soyayya sai dena miki murnan samunsa Allah yasa shine mijinki."

"Ameen. Inji Kharajina

Ruwaida tace "sai de matawalle fa ya zakiyi da soyayyar sana shekara 7.?

"Gaskiya sis matawalle fa mommy sa tana da matsala ba muna cikin soyayyar ba tace ita d'anta ba zai aureni ba saboda ai ba asan asalin Ummi ba
Dama yamall ma yace idan nasamu wani nayi aurena kuma Allah yamin zabi da mafi alkari yabani suruka mesona dan mommyn Affan fa kullm ita take tashina sallahn asuba dan ma basai nagaya miki wacece itaba."

Mall da Halima suna fitowa acikin super market bai fita da escort dinsa ba daga shisai Halima
Suna tafiya sai wasu samari da suka sauka akan babur da alama ciki zasu shiga

"Kai Kai wanake kamar *kyan bariki*?
dayan yace "itace mana halee kyan bariki haka abu yaci gaba yanzu andena bin Kallamu dan garuwa kenan."

Halima yitayi kamar bada ita suke ba

"haba halee kin bata bat  uwar daba kashe arna wllh goron dutse sai uwar daba me arna."

da sauri ta taka tashiga cikin motan

Mall yana juyowa samari a tare sukace "M W W!!!!
ai ajuje suka arce dan ganin yanda fuskan sa yakoma

bayan yashiga motan zuciryar sa tana masa tsake tsake dan ba wannan ne karo na farko da hakan ta faru ba duk sanda yafita da ita sai hakan yafaru why?
Amma baya son zargin kowani abun yayi tasiri a ransa

cikin dakiya yace "Sadiya. "

cikin rashin gaskiya tace "naam.

"meyake faruwa ne aduk sanda muka fita sai hakan taso kasan cewa dake  awancen karan na miki tambaya kince baki sani ba ko
bawai dan nayar da ba na Kyale awancen Karon ma dan ance ruwa baya tsami banza
ki gayamin meyasa samari da matasa suke miki kirari da halee *kyan bariki* da kuma *uwar daba me arna*?

Kuka na muna munafurci tasa
tace "kasan ni naci sunan kakata
ta bangaren uwa akwai yayan Mamata a goron dutse kamansu daya da mamata haka yasa mu yaran suma muke  kama sosai kamar de yanda kuke da Ruwaida to akwai wata yarinyar ta Halima wanda sunan mu daya ita ma sunan kakar mu ne da ita yariyar ta mana zakka a family.

Daka nan ta kwashe duk yaruwanta ta gayawa Mall da suna yar uwar tace

Takara da cewa shigasa ina budurwa nafi sa nikaf idan zan fita musamman idan zanje goron dutse gidan yayar mamata."

Mall ya gansu da mayanin ta

Yace "ashe kuma kuna da zakka to Wllh kar ki bari tasan hanyan gidan ki
dan wanda na ajiye a gida mata ta isheni."

Tace" insha Allah."

Ruwaida cikin shigan ta da Hamrah tasa ta tayi tafito wani rigane mekama da bra a jikinta dan ko rabin cikin bai kai ba gashi da babban wuya rigan tasaki siririn hannun yayi k'asa hakan ya baiyana nafula ninta da ko bra bata sa masa ba cibiyar ta manne da zoben cibiya na farin gol yayi d'as shamulellen cikin ta
gashin kanta ta fake shi a kusa da goshin ta jelan yana yawo a faskanta  Siket din robane shima ko pant ba tasa aciki ba kuma iya kansa rabin cinyar ta
Tagaban su ta wuce tana baza wani tsishirtaccen kamshi Mall baisan sanda yasaki cup din da yake hanun sa ba sai ji yayi tash ya fada akan dining table din ya fashe ida ko Halima ita ma bata Mall take ba Ruwaida tagama tafiya da imanin ta ina ma zata samu koda hannun Ruwaida takama 

Ruwaida tafara gane Mall  yafara sanin da ita tarkon ta yana setuwa

Cikin wani irin salon tafiyan take takun ta Har ta karasa jikin bango inda wayar telephone yake a banne cikin salo take danna number har ta gama ta kara akunne tajin ginu da bango ta daka daya kafanta ta daura a bangon yan da cinyoyin ta zasu sake baiyana
Magana tafara cikin wani salo sai faman lumshe ido take da Ayya take wayan amma ziki rantse dawani saurayin take

Mall da yakasa kunne Yana jinta har yasa da wa take wayan

Murmurshi yayi yace wasa kema zaki fara dani kenan dama wannan shiga duk dan na taya ne ko zaki gane baki da wayo ke zaki kawomin kanki

Kama hannun Halima yayi suka sauko a dinning room din zuwa tsakiyan parlour

Ya seta bakin sa dana Halima yafara romance dinta fiye da kulum
abin har ba kwun gani

Cikin wani irin murya yace "my sugar tashi mu shiga bedroom kar mu tadawa yarinyar can jaraba kinsan abinki da y'ar hannu Kai yanzu ma duba min ita ko ta jik'e

Murmurshi Ruwaida tayi  dan ita haka ma kwalliya ta biya  kudin sabulu tunda har tafara samu Yana magana akanta

Ita ko Halima bata san wasa Mall yamata ba dayake dama son taba jikin Ruwaidan take kawai sai ta tashi taje da sunan wai zata duba Ruwaida Ko tajik'e

Ruwaida bata bari Halima ta tabata ba tayi cak ta tashi ta fada jikin Mall tare da rungume shie

Dan Kare wani irin k'ara Mall yasa wanda baisan nameye ba shide yaji gashin jikinshi ya iba jinsa yake kamar wani Mall din ne ba shiba

"Yasalam!!! yasalam!!!  kawai yake furtawa yaka sa daga hannun sa ma balle yasake mannata da jikinsa kamar yanda zuciyar sa take basa umarni sokoko kawai yayi
Ruwaida goga masa kirjinta kawai take hannunsa ta kamo tasa a k'atasan ta gashi dama ba pant

Cikin wani irin murya tace "kaji ai zuwa da kai yafi tsako yakaji yajik'e".?

Ina Mall bazai iya amfanuwa ba dan shida mutum mutum taya yake idon sama lumshe suke

sakin sa tayi tameke har tayi taku biyu taji yarike mata hannu

Juyowa tayi taga idon sa arufe yake murmurshi tayi tace " ya akayi ne yamall?

cikin wani cunkudedden murya yace "kizo ban karasa gani ba."

Murmurshi tayi "tace nasan kaji amma kasani Ruwaida nake tsada gareni wannan ma ala koro na nabaka ai yayi wuri na baka kaina yanzu ba kamin kuka kala 60 ba wllh."

Da sauri mall yabude idon sa sai asannan hankalin sa yadawo jikinsa yatuna tabar gazan da yayi daure faska yayi yakoma Mall din sa sak sannan cikin wani irin tsawa yace "me kikace ?

da sauri Ruwaida tabar wajen dan tasan zai iya make ta 


Haka da dare ma tazo da shigan da yafi na dazu ta zauna akan kujera ta daura daya kan daya tana karanta litafin

*SA A YAFI GATA*
*NA*
*B JATTKO*
Novel din ya gama tafiya da ita

shima Mall aiki yake a laptop amma hankalin sa duk yana kan Ruwaida duk da ga Halima kwace a daya cinyar sa

ita ma Halima ko ido bata son kif tawa tsaboda kallon Ruwaida 

Mall dafa kansa yayi da yaga aika aikan da ya afka agaren kallon Ruwaida ya janyo musu babban asara  bai gama tunanin ba wayan sa yayi ringing kasa dauka yayi yakara akunne a ajiye ya dannan yasa a handfree 

Daddy ne yace " Ismail meyasa mu kanka haka lafiyan ka kuwa Cikin 5seconds  ka janyo mana asara da zamu yi shekara bamu maida  ba kasan halin turawa basa daukan kaddara innalilhashi yanzu yazamuyi."

"sorry daddy wllh Ruwaidaaaaaaaa ce."

"meyasamu Ruwaida daddy ya tambaya a gigice."

"bakomai Dad bari naduba aikin ko zai gyaru  ."

Halima tace "ai kin baza ba dole tarikita  mutane ba tazo tasa mutane gaba a tsirara dan ma wahalan banza kike."

Shiko Mall ta bar gazan da yayi wa company su yake dan haka da sauri Ya haura sama.

Ruwaida tayi murmurshi tace "ke kike ganin wahalan banza nake amma gashi Mijin ki ya nuna aikina yana kyau  tunda gashi har yarasa tunanin sa yake."

Halima tace
"Aikin banza ke kuntun har zaki tsaya kina gayawa mutane magana waye bai san yan ukku balai ba yara suna binku kuna watsa musu kudi anacewa abasu kala."

Ruwaida tace " k'warai kuwa nikam kuntuce kuma cikekker yar bariki wanda daga nan gida da waje ba inda bariki na baije ba Turawa da larabawa inaga zan iya irga iya k'asan da ban taka ba aduniya a bariki amma sai de banyi me amfani ba tunda ban gani a gida ba ai kyan bariki a agani a gida

Kuma mijina bai sakeni dan na haifu wata 5 local da aure ba  nasake wani yasake ni dan yakamani da wani ba wata fa riban bariki 3 take dashi agida."
Amma da ta tashi aure zuwa tayi aka dinketa kamar kwarya

Halima zaro ido tayi dama Ruwaida tasan ita wacece amma afili tayi murmurshi tace "amma ahakan dan uwan ki yake so kuma dan kinsan ni wacace baki Isa kirabani da Mall ba."

Ruwaida tace "zai miki kyu idan kika zauna iya masayin ki niba sa ar yinki bace kar ki kara koda kallon inda nake
dan ni ba yar madigo bace."

Halima zata yi magana taji saukowan Mall kawai sai ta fashe da kuka
Tana cewa "nashiga ukku yanzu lefin Halima har gidan aurena yabini wlllh Ruwaida ba nice Haliman da kike nufi ba yar uwata tace bani bace idan kin karayi min gori akanta zan iya barin gidan."

Ruwaida bude baki tayi tana kallon munafirci irin na Halima."

Mall yace ke yaushie har kika samu bakin Magana zaki yiwa matata rashin kunya
Ko na taba cewa ina sonki ne balle reni yashigo."

Ruwaida hannunta biyu ta daga tace "ah  ah baka taba cewa kana sona ba abinda zan iya tunowa kawai farkon haduwar mu kace na adana soyayya ta Sai bayan aure dan AMFANIN SOYAYYA
        aure
Mall da ya zubawa lips din Ruwaida ido yanda yake ja ta sheki na jan hankali bai san sanda ya fusgota ba y........


*Dan kuyi hakuri da jina shiru amma insha Allah  ankusa zuwa karshe*

AMFANIN SOYAYYA COMPLETE Where stories live. Discover now