6

2.8K 158 2
                                    

*AMFANI  SOYAYYA*
*___________________________________*

                  *NA*
*____________________________________*

*BATUL  ADAM  JATTKO*
*___________________________________*


Kainuwa Asso🤝🏻

*6*

Doc Ababas ne yabi bayanta "Madam  please ki kawo na maidaki gida bai kamata kiyi tuki acikin wannan hali ba."

Idon ta ya kada yayi jajir  ta koma baya ta meka masa key din

Bayan ya kaita gida
yace "yanzu idan kinshiga kigayawa Hajiya idan a goben za AYI aikin sai kusanar dani."

"doc kace bawani hanyan da zan gane  ya akayi na samu ciki bayan saduwa kace babu ko toso nake kafin a zubar dashi nayi bincike ta ina yashiga dan zubar dashi batare da an bincika ta Ina cikin yashiga ba,
Nake gaba mafita bane kasani ni ba yarinya bace   24years nasan komai bana son Mama tasani yanzu dan zanyi bincike sosai akai Kai ma inason  karike min amana idan ina bukatan temakon ka zanne neka."
Ta bude ta fita ko key bata tsaya karba ba tayi gaba
Doc ya girgiza Kai cikin tausayi badan zun zurutun kudin da yagani ba,
ba abin dazai kaishi wannan aikin Dan ya dausaya mata

Ayya tana shiga
Part din ta tawuce  zubewa tayi a kan kujera tana tunanin ta inda zata fara kawar ta Yana Bura ta tuno ko ita zata nema tunowa tayi Ashe ta bar jakan ta a bangaren Modu kuma wayoyin ta na ciki  gashi bata fatan ta sake komawa wannan part din

Haka tawuni a daki sallah kawai takeyi abinci ko tunoshi batayi  Sai Dare ta fito falon ta  ga an kwashe abincin yaran dama ita bacin na dare take ba fridge  tanufa ta bude apple juice  dinta ta dauka Wanda kullum dare shine abin Shanta ta    dauka tayi tashige bedroom dashi zama tayi a kan gado ta fara kurba ahankali a hankali  Sai asannan ta tuno da gayen jiya  *Grema* wani kuka ta fashe dadi tana Shafa cikinta da yake motsi nasan ma bazai soni da ciki ba dan Allah ciki ya akayi kashigeni wazai yar da dani Ina sheda na y..........

Wani wahalellen bacci taji yayi gaba da ita luuuu ta sake gaba daya cop  din hannuta ma sakin sa tayi ya fadi tas yafashe

a gigice ta farka jin abinda yafaru da ita kamar a mafarki zaro ido kawai take kwakwar wanta da tunaninta sun kasa daukan abinda ya faru a mafarki ko a ido biyu Sai bin kayan  ta dake yashe a kasa take ba komai ajikinta har pant da bra nata ayashe  leka gabanta tayi   dan yanda take jinta ajike  sharkaf saurin rinse idonta tayi dan yanda taga abin har tsantsani yabata take abin yafara dawo mata wani k'ara tasa tace "BABA BABA  BABANA  jitayi anbude kofan  yana sanye da jallabiya da laptop a hannun sa yana jifanta murmurshi
yace "naam y'ar baba dama nasan daidai wannan lokacin Zaki farka Aishatu y'ar Abduljabbar 

"Baba meyake faruwa.....

"karki damu dama shigowa ta ai dalilin gayamiki ne duk da nasan zuwa yanzu kinsan komai amma bakisan Munufan yin hakan ba,

Yabode computer din sa nan danan na bai Yana   kuma abin mamaki a d'akin Baba ne ba a nawa 

Ga abin da yafaru yake nunawa computer din
*"Subbahanallashi Ayya ki sani nifa uban kine duk mazan duniya kirasa nabi*
*Sai ni*
*Mekike so dani ne ko* *kinsan duk tsawon wannan watanni hudun* *kin jefani cikin damuwa wannan wane irin k'adddara ne wanda yata ta cikine zatayi sha awana."*

Ni kuma
Nace *"Baba Wllh Sai kabiya mini bukatuna a tunanin ka bansan kai ba ubana bane najima da Dani dan haka ko kafiya mini bukata ko na kasheku har Mama kamar yanda nayi yunkuri abaya kasan zan iya dan inada bosawa Kasani na Kashe ku har yaran ku nasamu lawyer Dina yabani dukiyata naci da cida gayu na kawai macuta kawai*

Baba yace
*"to shikenan Ayya amma bazan iya ne manki ina cikin haiyacina ba ki samin powder concern kifitar ni a haiyacina irin na wancen karan amma da hankalina bazan iya taraiya dake ba."*

AMFANIN SOYAYYA COMPLETE Where stories live. Discover now