24

4.1K 222 71
                                    

*AMFANIN SOYAYYA*
           (AURE...!)
       

    *BATUL ADAM JATTKO*

_Ina masoya masu goyan bayanmu a da yaushe, masu san shek'e masge kwarkwatar idanunsu wajen karatun littattafan Hausa? to ku matsu kusa, dan nesa tazo kusa, ga shahararriya, hazik'a, fasihiyar marubuciyar nan da kuka sani, kuka dad'e kuna jiran sabon littafinta_ *AISHA ALIYU GARKUWA,*
_ta sake dawo muku da wani sabon salon littafinta mai k'unshe da abubuwan mamaki, al'ajabi, kala-kala, wanda zai nishad'antar daku, ya d'ebe muku kewa ya sanya masu hawan jini, sauka, masu ciwon zuciya darawa,_ *HUKUNCIN ALLAH....!* _shine sunan littafin wanda zai zo muku nan bada jimawa ba, *HUKUNCIN ALLAH....! duk masu buk'atar wannan shahararran labarin ya tura naira 200 kacal, ta wannan account number  0005388578 JAIZ BANK AISHA ALIYU GARKUWA ko ta WhatsApp number da za a turo katin mtn 09097853276*_

24

"Yaya dan Allah karka yimin haka wllh ni ba d'inki akayi min ba....
har ya d'aga k'afa zai sake kaimata duka kome ya tuno, wanda ya sanya shi fasawa oho, cikin  zafin rai  ya daki  iska,
had'i da zubewa k'asa kusa da ita ya dafe kansa  da k'er yake iya sarrafa idonsa dan yanda yake ji kamar an wasa masa barkono afili ya furta
" Astagfirullah.. ya Rabbi Astagfirullah, ya Allah ka yafe min lefin dana aikata maka ka jarrabeni da mata irin wad'annan MAZINATA,
bayan ka jarrabe ni da azababban kishi me zafi..!
ya k'arasa maganar cikin huci had'i da furzar da zazzafar iska cike da tsantsar takaici,
Ruwaida da itama ta kanta take cikin tausayi take kallonsa da kumbureren idonta, dakyar ta d'aga hannunta da take ji kamar ba ajikinta yake ba ta kai hannu ta kamo hannunsa taja takyar ta k'arasa ta d'ora kanta akan cinyarsa
cikin wahalalliya murya tafara magana
*"ya mall kayar da daduk abinda zan gaya maka tabbas ni fasuk'ace kuma mazinaciyar da har nayi ciki bazan musa wannan ba amma sai dai ni namiji bai tab'a shiga ta ba bawai ina gaya ma haka bane dan na wanke kaina a wajen ka ba a'a sai dai nasan ko a wajan Allah ni mai laifi ce ....*
daga nan ta kwashe komai ta fad'a masa yanda ta dinga barikinta a wayance.

Yana kallonta da wani irin kishi ita kanta tasan daurewa kawai yayi yana saurarenta,
harda dasa aya mall bai iya furta koda kalma d'aya ba, dan yasan idan yabiyewa zuciyarsa zai iyasa bindiga ya fasa mata kai,
ayanda take duban idonsa take gaya masan yanda tayi da maza duk cikinsu yafi tsanan Affan,
Uffan bai cemata ba sai kokarin tashi dayayi ya d'auketa dakyar dan shima jin kansa yake kamar zai tsage kwantar da ita yayi a  bed ya mek'e saida yayi taku kamar ukku
yace "Aisha kin cuceni kinci min mutunci yanzu duk wad'annan mazan wane kallon zasumin...!?

" Ace kamar ni matata ke wad'annan abubuwan, ina da mutunci sosai a idon mutane na auri mata biyu duk MAZINTA FASIK'AI,
sosai kalman *MAZINATA* ta daki zuciyar Ruwaida taji kalmar har ranta,
cikin takaicin rayuwarsu ta fasa wani irin kuka wanda zai bayyanawa mutum nadamarta k'arata, " wayyo Allah na cuci kaina, wayyo rayuwata,
cikin nutsuwa Mall juyo ya kalleta had'i dayin murmushin yanzu kika fara  kana
yace " *eh mana ko baki san muryar macce kadai  al-aura bace balle keda kikayi sanadiyan gamsar dasu har ta bakinki (oral Sex/Sucking) da zaki ambaci sunan ubangijinki amma bakomai dan kan ki* 
ya k'arasa maganar yana ficewa daga bedroom d'in, cikin sanyin jiki ta kwantar da kanta dan ita tasan me take ji ajikinta.

Kwanciya yayi akan doguwar kujera tare da rungume k'aranin filo yana lushe ido yarasa tantance yanayin dayake ciki,
tsakanin farin ciki da bak'in ciki b'angare d'aya zuciyar sa tana cikin k'unci na zafin kishi d'aya b'angaren gangar jikinsa wani irin nishad'i yakeji sassayar iska mai dad'i tana shiga duk k'ofofin gashin jikinsa musamman mararsa da yake ji kamar an sauke masa wani abu me nauyi,
a hankali  yakai hannu ya shafa marar had'i da sakin  k'ayataccen murmushi wanda shi kanshi bai san sanda ya kwace mishi ba, bai kuma san dalilin yin murmushin ba, ya kufce masa ne batare daya sani ba,
" ashe dama haka mata suke...!?

AMFANIN SOYAYYA COMPLETE Where stories live. Discover now