10

3K 138 1
                                    

*AMFANIN SOYAYYA*


                     *NA*

*BATUL ADAM  JATTKO*

kainuwa asso

*10......*

Ruwaida tana ganin ya seta ta tayi saurin zubewa a kasa ta yiwa Abdallah runfa dan haka ta samanta bullet  din yawuce
Jikake tass bullet din yafasa glass din mota 
Dukka kowa yayi cirku cirku awajen

zai sake setawa da sauri malama ta shiga tsakani tana kuka tana cewa "Alhaji kadinga cewa innalillashi  baka San cewa idan kayi kissa  ko awayen Allah kafi Ruwaida lefi ba."

Ruwaida tashi tayi ta karasa inda malama take  ta fad'a jikinta tasaki kuka shima jaririn Sai kukan yake

Malama tasa hannu ta karbi jaririn ita ma kukan take a zuciyar ta kuwa cewa take bata taba ganin kama irin na jaririn nan da Mukaddam ba  dan tanada pic na Mudda Yana jariri kamar shi take gani take wani tsanan dan yakamata amma afili  runguman shi tayi idon ta Yana fitar da hawayen bakin ciki
Ruwaida ce tafara magana cikin kuka

"Malama kingani ko da Abba yake kama d'an sane Wllh ummata ce ta haifu nasan ke kadaice zaki yarda Dani nasan zaki fashimtar da Abba."

Itama tace Ruwaida bani da bakin da zan fashim tar dashi akan abinda idon sune fa Yagani jinin haifuwa Yana fita a jikin ki sannan Ummar ki da bakinta ta fada Ruwaida kine mi tuba awayen uban ki kifadi wanda yamiki wannan aikin dan nasan irin tarbiyan da nabaki bazaki taba aikata zina ba waya baki fyade.?

Ruwaida daura hannuta tayi akai
tace "nashi ga ukku  malama ban san me zance ba gashi ba lokacin wahayi bane balle Allah yasauko min dashi amma nasan yana ji kuma Yana gani tunda ke baki yarda dani ba nasan ko Qur ani naci ba me yarda dani said....

Hajja ceta katse ni dacewa "Malama mekike jira da tsitaciyar magen nanne da bazaki bari ta tafi ba ko kina so narasa d'ana da ya rage min aduniya."

Malama gaban Hajja ta zube tana kuka "Hajja ke kadai zaki temakeni wajen shayo kan Mudda ya yarda yabar min yarinyar nan saboda lefin da tayi bai kai hukuncin da ya yanke na koranta ba ina yake son Ruwaida taje......

Da sauri Hajja ta katseta da cewa "malama kar ma ki fara tun barko alfarman kine auren uwar ta tsintaciyar mage gashi yanzu me ta k'ara mana inba tozarci da asara ba kituna narasa mijina a dalilin su bazan rasa d'ana ba tunda yace bazai Iya cigaba da kallon taba taje ko ina ma."

Malama tace
"Hajja kituna Allah yac......

Mudda yayi saurin cewa "malama ayau wa azin ki ba zata karbu ba awajena  Wllh idan ruwaida ta sake second 10 a gidana  sai na kasheta."

Malama tace "to kamin alfarma daya ina son narike jaririn nan kasan shi bashida lefi m.....

Kafin ta karasa Mudda ya mata wani irin tsawa wanda duk wanda suke wajen Sai da suka tsorata

Hajja ce  kar bi jaririn a hannu malama tace "ungo k'azan tanki fice mana agidan tashiga tura Ruwaida har ta fitar get  tacewa sojojin su fitar ta

Ko takallmi babu haka nafito agidan ubana Mukaddam me kwano da ake yiwa lak'ani da *YARO DA KUDI*
Haka na dinga tafiya ga katangan gidan mu kewaye shima aikine dan gwangwani guda ne gidan mu

Ina shan kwana na ga motan Mama Harira  glass din tarage ta leko tace"shigo Ruwaida na zagaya na shiga

Tayi gyaran murya tace " da farko de zan fara da baki hakuri kan afinda yafaru ina dasa hannu ciki  Ruwaida malama kamar yanda kika sani uwa daya uba daya muke da ita amma gaskiya na tsani malama saboda mugayen halayenta ba yanda na iya ne nake mata biyayya amma ina jiran ta gama daukan nauyin karatun yaran nawa su tsaya da kafafunsu da ganan da kaina zan fito na tona asirin  duk abinda take yin wanda ko mahaifan mu basu sani ba

AMFANIN SOYAYYA COMPLETE Where stories live. Discover now